December, Abuja.
Saukan shi kenan a Nigeria, haka kurum ya tsinci kanshi da jin wani iri like is something huge is about to happen, lakanta hakan yayi da auren rayuwar shi da za ayi in 2 weeks time. Rayuwar shi mana, she is all he have ever got, he don't think zai iya jure rashin Asmau a rayuwar shi. Yarinyar ta shiga ranshi dayawa, he loves her with everything he has ever got in his life, zuciyan shi zafi ta ke mishi Amma ya ya iya da ummi? Ita kadai ce dalilin da zai sa ya daure ya kyale ta but da ba haka ba yayi imani da Allah kaf fadin duniya ba Wanda ya isa. Sai dai ita ma in ba ta San mai ta ja mishi, she has lost her son gabadaya ne ma kawai because he will never be the same.
A daddafe ya daure aka yi bikin Yusuf, shi kanshi Yusuf in ya San abokin shi na cikin matsala "am sorry MK maybe ba alkhairin ka bane" abinda ya ke fada mishi kenan, shi ko gani ya ke kaf duniya ita ce abu mafi alkhairi daya taba samu a rayuwar shi.
Ana gama bikin Yusuf ya gangara katsina, kallo daya ake mishi a San yana da matsala. Umar da kanshi ya sa tmbyn shi "Dan uwa mai ke damun ka ne?" He will just smile and avoid the talk. Abinda ya tsaya mai a rai tunda yazo katsina he didn't get to meet her and he feels like he needs to talk to her, not picking his calls doesn't help matters.
A bangaren Asmau kuwa gabadaya tunda bikin yazo she have been acting weird, Umar din ma she feels like he hate him to the extreme sai dai duk abinda ta ke mishi yana hakuri dan a ganin shi ya kusan karewa. Tunda ta samu labarin isowan mukhtar garin ta kara shiga wani irin hali, she avoid him to avoid problems, Har gidansu yaje but to no avail. Ta San cewa sa shi a ido zai kara worsening situation inta ne. Kiri Kiri tace ita ba event in da za ayi a bikin ta duk mitan mutane hakanan su ka hakura su ka barta. Fadila ce kadai ta fahimci halin da kawarta ta ke ciki don haka ita ke lallaba ta tana bata baki.
Ana gobe daurin auren bayan an gama Mata lalle da kitso su ka nufi gidan ummi. Fitowan su kenan daga gidan baffah kaman ance ya daga Kai, four eyes su kayi da ita tana fitowa daga mota. A tare gabansu ya buga, sin seconds suna kallan juna kafin tayi karfin halin dauke ta yi cikin gidan. Wani irin yunwa ta ke ji Amma wahalan da ta Sha wurin kitso da lalle ya sa ta fara shiga wanka. Ita kadai sauran duk suna falo ana hira da ke ba mutane a gidan yawancin taron a gidan baffah ne Amma da ke ana walima gidan su Asmau duk an nufi can. Mukhtar fa? A rikice ya bita cikin gidan, his reaction is not subtle kowa ya gane ita yabi, musamman Najib da ya taba fada mishi balle kuma Umar da ya dade yana suspecting insu.
A birkice ya shiga ba tare da ya amsa gaisuwan da Fadila dasu meema ke mishi a falon ba. Kaman Wanda yayi gamo haka ya nufi dakin ummi, ran shi kawai ya bashi tana can, burin shi kawai ya sata a idanu. Ta gama cire kaya kenan ta na gyara daurin towel inta ta hango mutum ya shigo dakin, mutuwan tsaye tayi tana kallon shi. Kokarin neman abu ta ke ta rufe jikin ta unfortunately ba komai a kisa ga jikin da ke ta faman kyarma ta kasa daukan kwakwaron mafita. Mukhtar ko wani irin hali ya shiga da bai taba tsintar kanshi ba a ciki, he knows he loves her Amma kuma bai taba jin wani abu da ya danganci sha'awa akan ta, Daman haka Kiran ta yake? Kuma ake expecting ya bar ma wani? No its can be possible, he will take the risk and be ready to face any consequences coming... Kafin kace kwabo idanun shi sun rikida sun yi ja, without any much thinking ya fara kokarin bin abinda zuciyan shi ke kitsa mishi a lokaci, a ganin shi it's the only solutions.
Kaman mutum mutumi haka ta datse a wurin har ya iso gare ta, cikin su ba Wanda yayi magana illa kamota da yayi ya sa a jikin shi. Jikin ta sai kyarma yake tana so ta kwace Amma karfin ba daya ba, wani irin wawan runguma ya mata yana kara matse ta a jikin shi sosai, a hankali ya fara sa harshen shi yana lasan bayan ta zuwa wuyan ta. Tuni ya kashe ma ta jiki baki daya, she couldn't even move sai zuciyan ta da ke bugawa fat fat fat. Ya dauki mintuna yana romancing palms inta da harshen ta, zuwa yanzu she couldn't even resist him, everything feels right to her, she feels this where she belong and this what she want.
A hankali ya fara shafan lips inta yana kara jawo ta jikin shi, kaman mayunwacin zaki haka ya fara lasan lips inta sai kace Wanda ya samu lollipop, gabadaya ya fara fita hayyacin shi Kira ya ke "i love you so much Asmau, please play along with me let us show them how much we need each other" kissing inta yake passionately and they are both enjoying the act. She can't take it anymore at the moment, she knows she wants him not anybody else and she will help him for them to be together. They are both feeling each other as he is kissing her deeply, tuni ta fara taimaka mishi, she loves feeling her on his chest, suddenly intimidated with his scent.
Kaman daga sama ta ji salati na tashi akan su, lura da tayi ita kadai ta fahimce hakan because he is busy lost in his own world ya sa ta fara kokarin ture shi. Dagowa yayi da niyyan tmbyn ta lafiya yayi four eyes da Ummi da Umar. Tsabagen yanayin da ya ke ciki ko darrr bai ji a ranshi ba sai ma, sakin ta yayi without looking at anybody ya nufi hanyan fito ita ko da sauri ta tashi ta nufi bayi. Ganin rashin kunyan shi yayi yawa ya sa Ummin ta yi karfin halin jawo shi ta kifa mishi mari, ko a jikin shi sai ma sadda Kai kasa da yayi. Dago fuskan shi tayi ko ta ina ta dinga zuba mishi mari nan da nan fuskan tayi ja abinka da farin mutum. Umar ne ya zo ya janye mukhtar in ganin abin ummi yayi yawa. A hankali yace Mata "Ummi calm down, ni ne mai laifi da tuntuni na dago tsakanin su but selfish enough to not let them be" komawa kan mukhtar yayi yace "you should only have told me everything in bar maka ita but not getting her illegally" durkusawa yayi kasa gaban Umar yace "afuwan dan uwa, she is my world i couldn't afford to lose her, help a soul" hararan shi Umar yayi yace "its enough, I can marry her after what transpired between you too because i will never forget it so please do have her" da sauri yaje zai rungume umar ya balla mishi harara ya fita daga dakin. Durkusawa yayi zai roki Ummi gafara tayi saurin tare shi da hannun "don't try to, fita ka bani wurin kafin in furta kalamai mara kyau akan ka" da sauri ya fita daga dakin saboda bai taba ganin fushin ummi kaman na ranar ba, though he expects it but still frightened. Asmau ko Ummi da kanta ta fiddo ta daga bayi ta ba ta kaya ta sa su meema a gaba su ka koma can gida.
Ba Wanda ke da idea in abinda ya faru sai Ummi da Umar sai ko su biyun. But washegari aka nemi Umar aka rasa sai wasiyyan da ya bada akan lallai lallai shi fa ya hakura da auren Asmau sannan ya na mai neman taimakon Dan uwan shi Mukhtar ya aure ta, da farko baba kabeer Sam ya ki yarda sai da Baffah ya sa baki don bashi kadai ba kowa ya fuskanci abinda ke tsakanin su. Nan ta ke aka shaida daurin auren da yazo a rikice kuma a hargitse, jama'a da dama sun Sha mamaki sai dai sun bisu da fatan alkhairi. Asmau dai wuni tayi tana kuka Wanda ta rasa gane na dalilin miye shi ma dai uban gayya gashi nan ne kawai, banda yake ba abinda yake gashi Ummi gabadaya ta dauke mishi wuta...
ВЫ ЧИТАЕТЕ
ABINDA KAKE SO
Любовные романыCike da takaici ya ke kallon ta yayin da idon shi su ka kada su kayi jajawur. Da kyar ya ke iya magana saboda zafin da kirjin ke masa "Asmau? Meyesa za ki mana haka bayan kin San muna son junanmu?kin cuce ni Ku kin cuci kanki. Ina kike so in saka ra...