Babi na arba'in da takwas (48)

1K 96 6
                                    

Tunda ta kwanta ba ita ta farka ba sai wurin 4:00pm na yamma. Kusan four hours tana bacci bayan Wanda tayi cikin jirgi. Tayi kusan 40 seconds tana karewa dakin kallo kafin ta fahimci inda ta ke. Salati tayi hade da addu'an tashi daga bacci. Motsin da ta ji a falo ya tabbatar mata Mukhtar na falo. Without any thought ta Mike kawai ta nufi bayi tana fitowa ta yi azahar da la'asar sannan ta dauki kimonon kayan baccin da ke jikin ta tasa ta nufi falon.

Zaune ya ke gaban TV yana kallon series. Jin motsin mutum a kusa dashi ya sa ya waiwayo.  Murmushi ya sakan ma ta kafin yace "kin tashi" nodding ta mishi.

"Ya gajiyan?"

"Alhmdlh" ta fadi tana zama kan kujera. Coffee in da ke gaban shi ya dauko yayi sipping yace "Join me, Tea or coffee?"

"Tea please" ta amsa tana karewa falon kallo da tsaruwar shi.

Murmushi yayi ya hau hada Mata "Halima da Yusuf sun zo da kike bacci"

"Ayyah suna kusa ne?"

"Sure, apartment in su ke gaban wannan. Sun zo miki Sannu da gajiya ne and to congratulate you for your wedding"

Daram! Ta ji gaban ta ya buga. Wai dagaske she is married kuma to mukhtar in da ta riga ta cire rai da samun shi. Allah kenan mai yanda ya so domin kuwa tabbas ta San ba wani dabara ko wayau tasu bace ta sa hakan ya faru.

Mike Mata cup in tea in yayi, ta amsa "Thank you" ta fadi tana kokari Kai spoon in tea in bakin ta.

"Please don't"

Smiling ta saki tace "nice house, decoration, furnitures and everything"

"Glad you like it, Yusuf na sa ya min decorating. You know new bride so everything must be new"

Blushing tayi tace mai "this isn't you old apartment" girgiza Kai yayi yace "this is my first time here just like you"

Shiru ne ya ratsa tsakanin su na mintuna kafin ya katse shirun.

"Ina sa Miki Indian or Korean film? Since you are not interested in this one"

Kallon shi ta dan you kafin tace "i don't feel like watching movie"

Girgiza Kai yayi "then let jist"

Dan bata rai tayi tace "Ina so inyi magana da Ummi, Mama, Baffah da Fadila"

Murmushi yayi yace "then i can borrow you my phone before you get yours" mika ma ta wayan yayi. Ai ko gabadaya Wanda ta lissafo sai da ta Kira su. Hadda Baban ta da Abbah ma duka. Sakin baki yayi yana kallon ta tana ta dariya cike da nishadi, it's obvious she is enjoying their company.

Sai da ta gama gabadaya ta mai da mishi wayan "I will try and get a new sim for you zuwa gobe"

Dan smiling tayi a hankali tace "Thanks"

"Sai batun School, na riga nayi settling da Yan school in. Ya Nan cikin Florida ne but i don't know if you are going for your previous course ko kuma you are changing"

"You know there was a time i told Ina son karantar Medical lab but na riga na sa micro. So please i will love to change if am opportune to"

"Why not? we will go tomorrow in Sha Allah. Akwai kuma abinda kike so?"

Da sauri tace "Ina so inyi arranging kaya na" tunowa yayi tun tana shi ya riga ya sabar mata tare su ke zuwa su shirya drawer inta in an kawo wanki. Suna gyaran ta na bashi labarai.

"Let go" bin ta yayi har su kaje dakin. Set in akwati ya gani mai uku sai kit in shi. Ba ta rai yana kallon ta. "I wanted to ask since akan wannan akwatunan"

ABINDA KAKE SODove le storie prendono vita. Scoprilo ora