Kaduna
Najib na hango zaune da frnd in shi Yana labarta mishi zancen Fadila. "Ba ta yi maka karama ba?" Girgiza Kai Najib yayi "is not like I care. Abinda na sani shine itan Yar uwata ce and I will take very good care of her. Su Baffah na ganin har yanzu Ina Missing Sumayya ne shiyasa su kayi suggesting wannan auren Kuma ban son inki musu biyayya a samu akasi irin na baya"
"Amma yarinyar ta amince"
"Ban sani ba gaskiya Ina ga dai ita ma biyayyan ta ke son yi kawai"
"Toh Allah ya baku ikon yi, Yaushe ne auren"
"They are saying a Bari ta Dan faro school saboda admission insu na gab da fitowa Nan ABU ta cika"
"Tou Allah ya tabbatar Mana da Alkhairi malam Najib Allah ya sa ayi damu"
"Ameen" ya amsa hade dayi ma Aminin nasa mai suna Khalil godiya sosai, he is always there for help.
Katsina
A ranar da suka koma gidan Asmau ta sanar wa Ummi abinda ake ciki ita Kuma ta sanarwa Abba. Hakika kowa yayi farin ciki biyayyan da yaran su ka nuna suna musu tare da Sa Albarka sosai.
Kaman yanda Asmau su kayi alkawari da Mukhtar she isn't happy ranar saboda she is eager to see budurwar ta shi da yake wa mutuwar so haka Amma Kuma sai ta tadda yayi tafiya Kano, a ranar zai dawo. She didn't give up and keeps waiting for him...
Ba shi ya iso ba sai gab da magreeb saboda haka ya wuce masallaci sai bayan Isha Kuma ya dawo, Kaman ya San tana jiran shi Yana shigowa yayi dialling numbanta ya bukaci ta kawo mishi abinci. Akan couch in parlor in shi ta same shi Yana kallon news, gaishe shi tayi sannan ta Mai presenting abincin. Ganin irin kallon da yake Mata is not usual Kuma bai ja ta da Hira kaman da yasa tana ajiye abincin ta juya ta tafi, sai da ya gama cin abincin sannan yayi calling inta back ta Zo ta kwashe plates in. "Za ki dawo?" Ta ji ya fada gab da zata bar falon, juyawa tayi tana kallon shi with a confused expression "ko kin fasa ganin picture in ne?"
"Ya MK na dauka ka manta ne ai" girgiza kan shi yayi "Kai kayan ki dawo"Har yanzu dai Yana zaune kan couch in Yana kallo tana shigo ya juyo Yana kallon ta with a blank expression kafin ya tashi ya kashe TV sannan ya dawo kan couch in da ta zauna ya zauna ta yanda su ke kallon juna. Focusing in attention yayi gabadaya a kanta kafin ya Kira sunan ta "Asmau" dago ta yi tana kallon shi, ba za ta iya cewa ga abinda ta ke feeling ba right now Amma ta San something looks strange between the two of them, like ko yaushe in suna tare Hira su ke yi ko Kuma Yar tsokana ayi ta dariya, it was always lively between them but not today.
"I will show you the pictures, I have an album of her like tun tana yarinya har zuwa yanzu da ta girma Kuma har nake ganin ta Isa aure. Kuma kinsan me she didn't know fa may be ta sani but ni dai ban fada Mata" zaro ido tayi wannan karon tana kallon shi "Kai Ya Mukhtar, all these while ka kasa fada Mata, are you afraid?" Girgiza kanshi "not at all, am waiting for the right time so I think this is it" da mamaki ta ke kallon Yayan nata "To Wai ma tun yaushe kake son ta ne duk yanda muke da Kai ban sani ba" wannan karon murmushin da ya tsaya a Baki kawai yayi "Ban sani ba Asmau. Am just fond of the girl as she grows up and you know what? Everything time I think of love, watch it, see it or feel it she is the only that always come to mind and i realize am immensely in love with her without even knowing the precise time I fall her" still kallon fuskan shi ta ke, his eyes is revealing the story he is giving her right now, from his expression kadai kasan he mean what he is saying gabadaya gani ta ke kaman ba Yaya Mukhtar in da ta sani ba "What a story?" Ta fada a hankali.
"Okay Asmy my condition. I just want a support from you when I show you the pictures, do you promise to?" Nodding kanta tayi "Why not? unless she is not good for you"
"She is" kawai ya bata amsa kafin ya shiga daki yayi kusan 10 minutes a ciki kafin ya dawo falon. Wani hadadden karamin Dark purple box ta gani a hannun shi, ta kasa aka rubuta "Just because purple is your favorite color" Mika Mata yayi ta amsa sannan ta dago tana kallon shi, murmushi ya Mata sannan yace "go ahead and open it" daga cover in box in tayi ta bude. Wani purple paper ta gani a sama an rubuta "you are seeing this because you are my heart desire" Kara dayawa tayo still wanna paper in ne gabadaya abin sai kamshin su ke ga wasu shiny purple flowers manya da kanana da ke zube a cikin box ko want Abu ka daga sai ka ganshi. "I immensely love you"
"Will you accept this innocent heart?" Murmushi ta ke tana mamakin how love can really changes person, he never thought Ya Mukhtar can do this just because of love. However, the girl is damn lucky to have such a romantic lover, if she ever rejects him she must be a looser. Shi dai Yana zaune a gefe Yana kallon reaction inta, how she is blushing, sighing and giggling and he just hope it will last long.
VOCÊ ESTÁ LENDO
ABINDA KAKE SO
RomanceCike da takaici ya ke kallon ta yayin da idon shi su ka kada su kayi jajawur. Da kyar ya ke iya magana saboda zafin da kirjin ke masa "Asmau? Meyesa za ki mana haka bayan kin San muna son junanmu?kin cuce ni Ku kin cuci kanki. Ina kike so in saka ra...