Babi na sittin da bakwai ( 67 )

1.2K 112 18
                                    

"Bani hankalin ki nan" katse Mata tunanin ta yayi. Dagowa tayi gabadaya tayi focusing attention inta kan shi.

Murmushi yayi kafin ya fara magana "ban San kalan tunanin da kika yi kafin auren mu ba da har kika zo mun da wancan suggestion in." Kallon ta yayi yaga ta sadda Kai kasa. Ta so bashi Tausayi Amma sai ya ga is not the right choice "Ko ma dai menene now am telling you is not a good idea and we are not gonna work on it as you already see. Aure ba abun wasa bane meema da har za ayi faking in shi. Tabbas kin fidda ni cikin matsalan da na ke ciki a wancan time in. Burin iyaye na in yi aure sai dai kuma ba wacce na ke kulawa. All thanks to you ina zaune kika kawo min solution. I didn't object because i like it sai dai kuma ba a yanda ke kika dauke shi ba. Up to date ina mamakin confidence inki. You should have noticed ban ce Miki komai ba na bar ki kika yi abinda kika ga dama saboda i believe it ur time so am sorry if your may think i use you. Back to reality, Ina so muyi zama na fahimta da ke zaman da kowacce Mata ta ke karkashin mijin ta na aure ba irin wasan kwaikwayon da kike so ba, na riga nayi cancelling in shi kuma ko da wasa ban son in kara jin maganar shi. Am very sure ba ki San waye Faisal ba saboda duk Wanda ya sanni ya San bansan raini so you should be very careful of your words and actions. Bayan nan kuma ban son hayaniya thank God you are not the type. I think that's all bayan haka banda wani matsala, in ma akwai i believe you will get to know slowly. So this me what about you" kallon ta yayi yana jiran mai za ta ce. Shaking kanta tayi. Nodding yayi yace "Anyway, I wish we will be able to understand each other. I couldn't tell you I love you but am very i like you as a human being and i have some sort of admiration towards you. So i think it can work if you are free with me. Let be a team" hannu ya mika mata, a hankali ta dago siririn hannun ta ta daura kan nashi. Fingers in shi ya sa tsakiyan nata yayi folding. Side in hannun ta ya Kai bakin shi yayi pecking "so cute" yayi murmuring yana kallon ta. Smiling tayi har sai da dimples inta su ka lotsa.

Gabadaya week in ba ta fita ba kaman yanda ya fada. Shi ma ba sosai ya ke fita ba. Yanzu dole tare ta ke musu girki breakfast da Dinner. Ba wani damuwa yayi da lunch ba, ita ma kuma daman ba gwanar abinci bace. Tana girkin yana shiga Kitchen in ya Taya ta Hira. A hankali ya ke sauraron ra'ayoyin ta game da abubuwa dayawa musamman a fannin aiki. Ranar ce Mata yayi "don't you is better ki yi focusing akan abu daya akan dayawa" shiru ta danyi sannan tace "Ina ganin is better to know a little about everything than to know much about a single thing"

Murmushi yayi sannan yayi nodding in understanding "is a good idea but i will prefer ace hankalin ki na wuri daya. Ban son stress ya Miki yawa so why not use the opportunity in a good way" juyowa tayi ta kalle tace "Explain more please"

"I like your passion for business. Amma don't you think you are okay the way your life is?" Kallon shi tayi in confusion.

"Your lack nothing cutie so a ganina why not kiyi hiring many professional workers that can help you with the company. Kinga akwai many people in this country looking for job, so you will help them and they will also help you as well. Kinga aiki zai dan ragu Miki in yaso you can supervise, investigate and ensure everything is going well. Then focus on your school. You are on a nice course, I like nurses. Kinga we can manage with the shifts tunda you are going for masters after the internship"

Na'am tayi da shawara. Tuni ta fara neman applicant Amma they have to learn for some months ta ga capability kafin a basu aikin. Ai ko Nan da Nan ta samu mutane dayawa, wasu ma ba a Abuja su ke ba. Daddy ya yaba Mata sosai. Tuni ya dauka komai na wurin ya malaka Mata gabadaya duk da yana under companies in shi da ya ke dasu dayawa a country in. Har cheque in makudan kudi Daddyn ya bata ta kara tayi expanding wurin kaman yanda ta ke so. Business plan inta ya burge shi sosai, ko a da tana dashi Amma yanzu zama da Faisal sosai ya ke kara Mata abubuwa dayawa. Ko Dan shima yayi focusing akan investing ne sosai.

Da wuri ta ke dawowa gida around 4:00 pm domin za tayi girkin. Daman da safe kafin ta fita dole ta ke share share, mopping sannan ta yi breakfast. Ganin aikin na Mata yawa ga gidan nasu na da girma ya sa ya daukan Mata house helps biyu masu zuwa Amma. Daman ko da farkon ya barta ne ya ga ko za tayi and she surprised him. Su ke Mata shara mopping da wanke wanke Amma banda side in shi da kuma dakin ta a can sama. Da ke su biyu ne a gidan ta San yanda ta ke maintaining. Haka ma girki dole ita ke yin abunta.

Yau ma karfe hudu ta shigo gidan, ba ta wani gaji ba don haka Nan da nan ta nufi sama tayi wanka, Sallah sannan ta canja kaya ta nufi kasan tana tunanin mai za ta daura. Za ta shiga kitchen in ta jiyo muryan shi yana waya. Sai lokacin ta daga Kai ta kalle shi yana tsaye a falon da ear pods a kunnen shi. Kallon ta ya ke gabadaya attention in shi na wurin ta hakan ya sa ya fara kokarin katse wayan "Shknn na gane, if you are done inform me" ya fada sannan ya kashe wayan.

"Sannu da zuwa" ta fada. Bai amsa ba illa kallon ta da yake. "kinyi kyau cutie" abinda ya fito daga bakin shi kenan. Sai lokacin ta ankara da irin kayan da ke jikin ta. Pencil skirt ne da white top gabadaya ya fiddo Mata da shape inta. Haka hulan da ke kanta bai hana gashin ta boyuwa ba. Kunya ta ji don ba ta saba shigan gaban shi ba. Always Abaya ke jikin ta ko material gown. Sai ko Uniform in su na nurses.

"Don't even be shy" yayi saurin fada yana karasowa gare ta.

Saurin kamo hannun ta yayi ganin tana Shirin guduwa. Jawo ta jikin shi yayi yayi hugging inta sannan ya Kai Mata peck akan wuyan ta. "I love my wife looking like this" ya Mata whispering a kunne. shiru tayi ta kasa magana ya cigaba da fadin "Daga yau irin wannan shigan na ke so a dinga min a cikin if we are alone, kinji" nodding kanta tayi yace "Yauwa my cutie, now what are we having for dinner?"

"Sai na shiga Kitchen in zan duba" ta bashi amsa.

"Okay let enter, am having some guest for dinner" shiru tayi a hankali tace "ur friends again?"

"Sai kinyi hakuri fa Ni mutum nai mai jama'a duk da I don't really talk so am helping you Now. Whenever zan yi baki i will inform you so that house help in sai su Taya ki, hakan yayi?"

Tabe baki tayi tace "must they eat? We can provide drinks and snacks for them ba shknn ba" girgiza Kai yayi yace "No cutie ba a zuwa gidana ba a ci abinci ba. Ke ma dai kaman ba yar Mummy, I got that lesson from her"

Shiru ta danyi Amma ta San the rate at which his friends are coming is getting worst. She even doubt in duka friends in shi ne saboda yawancin tsakanin su suke hiran, bai wani sa musu baki sai dai daya. She will prefer to call them his colleagues kawai. "Mummy na da workers dayawa" ta fada tana bata rai.

"I want my home to be home to many ne cutie Amma tunda ba kya so I will try and limit it. They enjoy being here ne sosai shiyasa i make them feel they are always welcome. Besides your food is great cutie" ya hada yana lakutan cheeks inta.

"Ya Faisal kenan don't you ever think which kind of impact su kayi gaining a hakan? I will definitely tell you is more of Negative than positive. Most of them are married Amma su ke skipping abinci matayen su suna zuwa Nan. Imagine the wives feelings" shiru yayi alamun nazari. "Dan gskyn ki kuma because i will never go to their house and skip yours. You are being considerate cutie" murmushi tayi tace "Thank you for Understanding"

"Thank you for giving me the lady i've  grown to love" kallon shi tayi ya Mata nodding alamun eh hakanne. Ware hannayen yayi yace "I love you cutie" murmushi ta mai hade da shigewa jikin shi yayi wrapping hannayen shi a bayan ta. Ranar da za su kwanta ya dauko cheque ya mika Mata "am in support of the business you are pursuing so this my little gift" she surprised at the huge amount of money. He have succeed in rendering her speechless. Ko da ta bude baki za tayi magana saurin girgiza Mata Kai yayi sannan ya hade bakin su wuri daya.

ABINDA KAKE SODonde viven las historias. Descúbrelo ahora