Babi na arba'in da uku ( 43 )

849 92 4
                                    

Shiru tayi tana sauraron yanda ya ke zubo tajweedin kaman wani balarabe, midway ta daina fahimtan abinda ya ke ta fama koma Mata illa gabadaya attention inta da ya tattaru ya koma kanshi, how he is terribly affecting her. Runtse ido tayi tana sauraron sautin muryan shi da ke ta sauka a kunnen ta, a hankali ta bude su sannan ta fara Satan kallon shi. "Rahma is so lucky" ta fadi a ranta, tausayin kanta taji ya mamaye ta sai dai yanzu abubuwan sun fara zuwa Mata da sauki ko dan yanzu ta mika lamarin ta ga Allah ne.

"Kin fahimta?" Sai a lokacin ta dago suka hada idanu, saurin dauke idanuwan su suka yi a tare. "Are you even with me?" Murmushi ta kakalo ta sadda Kai kasa.

"Traitor! Kice ma aikin banza na yi kenan?" Kala ba tace don ko ba ta da bakin maganan. Murmushi yayi yace "nasan maganin ki, Assignment to be submitted tomorrow" question ya bata akan gabadaya abinda ya koya Mata, ba don komai yayi haka sai dan yana da tabbacin za tayi using Assignment in ta bincike abinda ya koya Mata ranar. bai da tantama akan Suhaila ko kadan in dai ta fanin nan ne.

Tabe baki tayi kaman za ta saki kuka tace "please manage Yaya Muhsin how do you expect me to give something da banda any idea akan shi" ta karasa zancen tana pouting.

Kaman a mafarki ya ke ganin abun, Wai yau shine zaune da Suhaila har ta na zubo mishi shagwaba which he is very sure ba ta ma San tana yi ba. Tabbas yau da gobe bai bar komai ba.

Shrugging shoulders in shi yayi yace "not like i care, I tried my best but you are lost in your own world. So you are on your own, take it as a punishment."

Bata rai tayi hade sa turo baki tace "you don't care ma kake cewa ko shknn nagane" yanda tayi maganan ne ya sa ya ji jinki shi yayi sanyi duk da ya San she is putting on an act.

"Okay deal ba ra in fada Miki wurin da za kiyi concentrating since you have the book because gsky i can't wait any longer. I have to go and see my wife, infact i already spent much time here."

Abinda bai lura tunda kalman "my wife" ya fito daga bakin shi yanayin ta ya canja. Tabe baki tayi za tayi magana wayan shi ta hau ringing. Mrs Muhsin shine abinda ya bayyana kan screen in tsab ta gani sa ke wayan na tsakiya yana caji.

"Kin gani ko?" Ya fadi, jin wani abu na taso ma ta yasa tayi saurin bude kofan ba tare da ta saurari maganan da ya ke Mata na inda za ta karanta in ba.

Siriri murmushi yayi, kadde she is jealous?Anya ba zai kyale Suhaila haka ba tunda dai zuwa yanzu he is very sure about her change ba. Amma to in ta koma ruwa fa? Beside ya zai yi da abinda ya ke ji akan yarinyar? Shin zai yi ignoring feelings in shi ne, shin zai iya hakan kuwa. He is just get married and bai tunanin ko Abbah zai amince da karin auren shi a yanzu.

Haka yayi ta wasi wasi ya saka ya kunce har ya je wurin Rahma kafin ya dau hanyar Kano.

Basu kara magana ba sai washegari ranar da dare ya tura Mata msg a Whatsapp.

My Assignment  shine abinda ya Mata sending. Tana ganin ta kunna voice note ta mishi bayanin komai da komai kaman yanda ya ke expecting.

Anya dalibar Nan ba za ta zamo malamar malamin na ta ba kuwa.

Smiling emoji ta tura mishi.

Nan ta ke wani idea ya fado mishi ganin ta na son tayi closing chat in su.

So why are staring yesterday, har kika kasa jin mai na ke fadi.

Am i?

You don't know?

So maybe am thinking about life ne fa.

Life really? Then share your thoughts.

You don't care ai ka manta haka ka fada, don't waste so much of your time here please.

Murmushi yayi bayan ya karan ta mssg in nata ya tura mata.

I can sense jealousy here...

Why will I? I don't have reason to.

Yeah it true, just go and get married then you will understand the feeling.

Ehmmm thanks for the gori.

Siririyan dariya ta sa shi sai dai ko kafin tayi reply ta turo mishi da.

So good night, Kar in shiga hakkin ma'aurata ko.

Kashe data in shi yayi kawai yana dariya, ya kam tsinci kan shi cikin nishadi lokuta da dama in har yayi magana da Suhaila. Ya mai da shi kam routine kullum zai Kira ta su yi maganan karatu sannan su ganagara kan rayuwa, yana Mata wa'azi sosai. Suhaila na karuwa dashi ba kadan ba kuma yanda ta ke kokarin aiki dashi ya San ta ke kara burge shi.

Haka chat a Whatsapp suna gama abinda za suyi a ranar na karatu tou fa sai ya ja ta da hira tukun su ke sallama. Haka duk weekend ya zo gun Rahma sai ya far biyawa wurin ta kenan.

Sai dai duk abubuwan Nan yana matukar kokari wurin ganin bai shiga hakkin matar shi ko da wasa ba. Yana ba ta mahimmanci na daban ita kanta Suhaila ta San da hakan. Mutum ne shi mai matukar daraja iyali.

Abinda ke kara daure ma ta Kai shine yanda har wurin academics abubuwan ta yana tutoring inta duk da she is aware medicine ne field in sa kuma akan Nan ya ke lecturing.

Banda lecturing in da ya ke yi a BUK, yana part time a KASU, KAD POLY da kuma ABU. Sai da ya gaya Mata soon he is planning on leaving the job ya koma yayi ya kara karatu akan field in sa na Neurosurgeon. Muhsin mutum ne mai matukar basira, hankali da sanin yakama ta. Shiyasa kowa ya ke girmama sa duk student in sa ba wani Wanda zai kalaman batanci akan shi.

Abba ya so yayi aiki a asibiti sosai Amma da Muhsin in yace mishi yana son ya fara lecturing for some time tukunna bai hana shi ba sai ma goyon baya da ya bashi. He wants to help the world and the people living on it.

Yana son matar sa Rahma sosai musamman saboda natsuwar ta da kuma ilimin addinin ta da tarbiyya, wadannan abubuwan su suka ja interest in shi zuwa gare ta har ya nemi auren ta. A nan Kano su ka hadu da ita ta sanadiyyan wani abokin shi da ya je gani a layin gidan su.

Game da Suhaila kuma tun tana karama da ta dawo wurin mami ya ke jin yarinyar a ranshi. Da farko ya dauka don kaman da ake cewa su nayi ne, kowa ya gani sai ya tanka don ko Najib da su ka fito ciki daya ba a cewa suna Kama haka.

Sai dai kash tasowan ta gabadaya ya tsorata shi, miskilancin su iri daya ne so wannan bai dame shi Amma irin turban da Mami ta daura ta gabadaya ya sa jikin shi yin sanyi musamman in ya tuna mamin mahaifiyar shi ce.

Alkawari ya daukan wa kanshi in Sha Allah sai ya dawo da ita hanyar gsky. Now da mafarkin shi ya zama gsky fadin irin farin cikin da ya ke ciki ba ya faduwa. Hakan yayi sanadiyyan da yasa ya fara fitowa da true feelings in shi ba tare da ya ankara ba. Abu ne da ya shige shi ba tare da dalili ba ko hujja, its just about her and not about her attitude, nature, qualities, intelligent or beauty even though dole za su you adding wani abu.

Can he control it? Or can she control hers?

ABINDA KAKE SOTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang