Babi na sha shida (16)

926 83 0
                                    


BRIDE MAIDS.

Sunan WhatsApp group in da gabadaya su ka tashi suka iske fadila ta saka su a ciki. daga farko ma sun dauka aikin Asmau ne sai  da suka duba suka ga tabbas faddin ce ta bude, still wasu daga cikin su na zargin Asma'u ne tayi using wayan fadilan don haka da sauri Meema ta turo voice note kamar haka " eh lallai ke ko kunyar bude group in nan baki yi ba? ku ji min mara kunyar amarya, i can'still believe it ko dai aikin Asma'u  ne" Asma'u na gani tayin saurin replying VN in "Kai ya meema ni ba ruwana hasali ma ni ma yanzu na ga group in, rabo na  da fadee ai anyi kusan 5 days yau"
☺☺ Fuskar dariya meema ta tura mata sannan tace "na san kece za ki iya wannan aika aikan, hala fada kuka yi kika gudu gida?" a maimakon Asma'u fadila ce ta ma meeman reply da voicenote "ba fadan da muka yi Ya meema, kuma zan ji kunya fisabillahi? Daman maganan events in bikin ne da kuma anko na ga ya kamata muyi magana a kai ko ya kuka ce?" sai a sannan Suhaila tayi magana. "To yar chasu anzo inda aka fi auki ko dole ki tanka" meema ta maidawa suhailan.
"2 will be okay i think" AsmaU ta yi suggesting nan nan ta ke amaryar ta yi siding inta da ke daman abubuwan su daya. "a whole wedding 2 event?" yar chasun tasu ta fada nan take kuwa ustaziya halima ta bata amsa "da zaki barni ma cewa zan yi ya yi yawa kin san ni ban son hayaniya" dariya suhaila tayi hade da fadin "kwarai kuwa sister in bikin ki ma yazo da mummy za muyi magana ba da ke ba don ko ba za ki bada mu ba, lets settle for Kamu and cocktail party then" dukansu saunyi siding suhaila don haka aka fara zancen anko," carab suhaila tayi saurin mai da zancen baya?"
"Ya labarin Dinner?"
"i don't know " fadila ta amsa
"lets me ask him then" nan da nan suhaila ta danna ma ya najib kira, kai tsaye ta sanar mishi da dalilin kiran da ta mai, dariya ma ta bashi "in kuna so sai ayi" ya bata amsa don haka tuni ta koma ta sanar musu akwai dinner in.
nan fa aka fara suggesting anko kowa da color in da yake suggesting sai can suhaila tace "ku tsaya amarya ta fada mana color in kayan da zata sa saboda yayi matching da na bride maids in."
"na kamu da Yellow ashoke ta zaba a gun wata fashion designer a kaduna, the fabrics is wonderful" nanda nan asmy ta musu sending pic in kowa sai da ya yaba saboda ba irin yellow in da ya ciza bane sosai ga stones na ta kyalli a jiki yayi sosai. picture wani yellow and coffee brown atamfa meema ta turo ya shiga sosai da costume in amaryan nan take suka amince a haka gabadaya suka zabo kayaan da za su sa.

Toh amaryar January fa an kaku... Sai dai mu ce Allah ya kaimu lafiya.

  
  Tun ranar da Asmau ta koma gidan su, ta tsaya da rokon Allah, Sallan dare tare da azumi tana rokon Allah ya zaba mata mafi alkhairi cikin Yan uwan guda biyu, Umar ya kan yawan kirata, Faran faran za ta dauka su gaisa amma ba ta bari ya ja ta hira kaman da. Ko ya tambayeta dalili kaucewa maganan ta ke.

A bangaren Mukhtar tun ranar da ya dawo ya iske Asmau ba ta gida, nan fa Yusuf ya fada mishi yanda suka yi da ita, somehow yaji dadin abun saboda bai son takura mata don, Kaman yanda bai kira ta shima haka bata kira shi ba. Kaman jira yake ranar da ya kai Yusuf airport zai koma Abuja, tun akan hanyan shi na dawo wa yayi dialling numban ta. Sai da yayi ringing kusan uku sannan ta dauka.

"Sumu a manta da damu" abinda ya fara ce mata kenan bayan sun gaisa.

Dariya tayi kasa kasa sannan tace "ni na isa, Ya Mk in guda, kawai dai am kind of busy kwanan nan shiyasa"

"Asmy kenan kina gida ne?"

"Eh" ta amsa mishi

"To gani nan zuwa, I miss you"

"Allah ya kawo ka lfy" ta fadi kafin su ka katse wayan.

Ba a kara mintuna ashirin ba ya iso gidan cike da farin ciki da kewan ta. Da Abbah kanin ta su ka fara haduwa yana ganin shi yayi saurin gaishe shi sannan ya ruga yana fadawa Yayar shi Maijidda mai biwa Asmaun "Maijidda kinsan me ashe Ya Mk ne zai zo shiyasa Anty Asmau ta ke ta hada abubuwa" a hankali ya mata whispering unknown to him Mukhtar in na baya yana jin shi da sauri ya boye cike da kunya ita ma maijiddan haka tayi da kyar ta gaishe shi, dariya su ka bashi ya wuce su yana fadin "yaran nan fa kun girma" jin ihun oyoyo in da kananan yaran ke mishi yasa Mama Aisha fitowa "oh Mukhtar in dai an ganka a gidan nan to tabbas Asmau na nan koh?" Murmushi yayi cike da kunya kai a kasa ya gaishe ta yana sosa keya, ji yake kaman Maman ta San abinda ke wakana tsakanin su.

Sai da ta hado drinks da snacks in da ta hada mishi sannan ta fito ta same shi a falo, faran faran su ka gaisa shi dai kan da kyar yayi kokarin dauke ido daga gareta, a kullum sabuwa ta ke zame mishi. Dan jim sukayi idon shi kan abinda ta kawo mishi da tunda yaji kamshin ya ke salivating "can i eat?"
Da kallon shi tayi cike da mamaki Kazan kan fuskan ta "why not? That what its meant for" murmushi yayi ya dauki daya ya kai baki, cike da murmushi ya kalle ta, wannan na daya daga cikin abinda yasa ya ke jinta a ranshi, iya girkin ta da kuma yanda ta ke kula da alamarin cikin shi, ta San yanda ya ke son komai ya kasance, infact Asmau knows almost everything about him and that's why he thinks they will makes a nice combo.

"I miss your cooking, kizo mu tafi gida" make kafada tayi tace "ehm ehm ka dinga zuwa nan kaci ai nan ma gida ne"

"Ba ki missing In Kawarki Fadila da su Goggo da Hajja koh"

"Fadila is coming later, tsofafin nan kuma share su, ummi kuma muna gaisawa kullum"

"To ni baki missing ina?"

"Ba ga kanan ba sai ka dinga zuwa kullum"

"Kai kai kai rufa min asiri gidan sirikan" ya fadi cike da tsokana ga mamakin shi murmushi ta mai mai hade da kunya "okay ni sai in zauna can in kenan nima ai..." Saurin rufe bakin ta tayi jin irin baran baramar da ta kusa yi "ke ma can gidan sirikan ki ne koh? Good da kika San da haka Asmau you know I can't sacrifice you to anybody, your love is worth fighting for and am really doing that now" zuwa yanzu Asmau bisa dole ta fara sabawa da Sabin yanayin da ya shiga tsakanin su, at least she can see him more than just a brother now. "So zan iya hakura har ranar da kika Amince kina so na kaman yanda nake son ki Asmy, just don't try to get married without me in ba so kike a rasa ni ba gabadaya. Ga mamakin shi she is still smiling like she is feeling shy ma yanzu. Saboda haka ya shiga cikin farin ciki, alkawari ya daukan was kanshi sai ya koya mata son shi and at least there is success.

Khairun Nas Man yanfa'un Nas:(d bst amng manknd is one who brings benefit 2 othe).May ur life continue to be beneficial to others. EID MUBARAK.

To ga goron sallah na... Ina fatan kuma ba za kuyi kas a guiwa ba wurin ba da naku...

Shukran

ABINDA KAKE SOTahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon