Babi na arba'in da tara ( 49 )

903 85 5
                                    

An koma school, hankalin kowa ya karkata kan makaranta. Sai dai su meema da ke final year gabadaya wannan karon sun karkata akan asibiti ne suna zuwa practicals a Nan ABU teaching hospital da ke shika. Wani irin farin ciki ta ke tsintar kan ta a ciki whenever ta shirya cikin fararen kayan ta za ta tafi asibiti. It so obvious she loves her field. Ni ko hakan ya na bani mamaki shin a Ina za tayi focusing ne? Catering? Fashion design? Interior decoration? Ko kuma field in nata? Abun da zai kara ba ka mamakin shine kowanne ta natsu ta fuskan ta sai kaga itan gwana ce a fannin.

Yau da sassafe ta shirya ta nufi asibitin. Tun a bakin asibitin be taga wani farin mota mai tint glass yayi parking da alamun kuma ita ya ke jira. You tayi kaman ba ta ganshi ba za ta wuce sai gani tayi mutum ya fito da sauri ya jingina jikin motan.

"Don't you know am Waiting for you?" Tsayawa yayi yana kallon reaction inta.

"Are you not a nursing student?"

Ganin alaman shi yasa ta fara tunanin lecturer ne ko kuma Doctor babba a Nan asibitin "Yes sir"

Kara hade rai yayi yace "oya come and enter" kaman ta yi kika haka ta shiga motan nan ba don tana so ba. ya ja ya karasa dasu haraban asibitin.

Tana shiga aka umurce su da shiryawa shiga surgery. Nan da nan su ka zama ready. Sabo

Wannan doctor in shi ta tarar as the leading surgeon, ashe babban likitan kwakwalwa ne. Tana jin yanda abokan karatun ta ke ta magana akan haduwan shi da yanda ya ke komai cikin tsari. Ai ko ta gani a kasa saboda cikin kwarewa da fasaha ya yi aikin shi Amma abinda ta kasa ganewa shine yanda duk bayan mintuna ya ke Satan kallon ta... May be kowa ya ke wa haka, ta ayyana a ranta.

Yana gama wa ya bar assistance in shi yayi rounding up. Sai da komai ya kammala sannan su ka fita daga surgery room. Su ka kimtsa kafin a fara round. During lunch time in su ne, tana zaune da friends in ta biyu. Wata babban nurse tazo ta sanar da ita ana neman ta.

A zaton ta batun aiki ne shiyasa ta tashi ba musa ta bi nurse in har zuwa wani office. Zaune ya ke yana juyawa kan office chair in sannan yana amsa call. Yana ganin su yayi saurin rounding in in call in. "Sir gata"

"Thank you sister Aisha" murmushi matan tayi tace "Always at your service" ta fita.

"Have a seat please" yana latsa system in da ke gaban shi yayi maganan. Ba musu ta ja kujeran ta zauna dan ba ta ga fuskan yin musun ba.

Ya Kai minti biyar bai dago ba har ta fara kosawa da zaman. "So how is work? Are you enjoying it?"

"Am already used to it, this is not our first time in clinic"

"I know" ya fadi ba tare daya dago ya kalle ta ba.

"Halima    ko?" Nodding kan ta tayi.

"Can i trust you with a certain job?"

Shiru tayi can tace "I will try and do it"

Karamin wayan shi ya dauko ya mika Mata "then put your number, I will contact you later"

Da ke maganan aiki ne, sa numban tayi ya amsa yayi saving sannan ya sallame ta.

...

Exhausted haka ta fito daga asibitin, sai dai tun tana kan hanya ta ga call in Suhaila.

"Hello Anty meema daman zance Miki am on my way to kaduna ne"

"Lfy? What happen?"

"We don get a baby"

"Kar ki fada min Fadila ta haihu, me ta haifa?"

"Funny enough i don't even know like i didn't even ask ne ma" dariya meema ta yi tace in kin sauka ki Kira ni bara na nemi mai jegon.

ABINDA KAKE SOWhere stories live. Discover now