*°🔘° A RAYUWAR MU°🔘°*
*1442H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_'''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL✍🏼*Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.**SADAUKARWA GA:* _IYAYEN NAH 🥰🤗🥰_
*TUKUICI GA:* _sweetheart😘_
HAPPY NEW ISLAMIC YEAR 😍🤗😍
THE STARTING POINT OF ALL ACHIEVEMENT IS DESIRE. KEEP THIS CONSTANTLY IN MIND. Weak desire weak results. JUST AS A SMALL AMOUNT OF FIRE MAKES SMALL AMOUNT OF HEAT....
May All the praises and thanks be to Allah to whom belongs all that is in heavens and on the earth.
Have a blessed Muharram...
*SHAFI NA 19📑*
*__________📖* Lokaci guda taji gaban ta ya Fadi at the same time kuma taji hawaye na Shirin zubo mata sosai ta tsaya kallan sa, yayi baki ya rame kwallan dake cike a idan ta ce ta zubo ta cikin Nikaf din ta lokacin shima ya dago da Kan sa hawayen da ya zuba a idan ta daidai da bugawar da zuciyar sa tayi.
Sunkuyar da Kan ta tayi tasa hannu ta share fuskar ta, ta cikin Nikaf ta cigaba da abinda take haka nan taji wani irin sanyi na ratsa zuciyar ta na daban, har ta rubutun ta sai da ya canza farin ciki ya manaye zuciyar ta ita daya kawai kwalla na taruwa a idan ta tana kuma murmushi Wanda ita kanta bata san na meye ba.
Ganin ta janye idan ta yasa Shi shima saukar dana sa kasa Akan ayi latti ne yasa aka ki bashi aka tsaya 'yar magana, can kuma suka yanke shawarar bashi amma a wurin sa daban kuma zai submitting idan an gama koda kuwa be gama ba, sannan aka Bashi yaje ya zauna inda aka nuna masa.
Kallan questions din yake kawai batare da yasan ta ina ne zai fara ba abu daya ya sani kacal kuma Shi dimma ba ba Duka ba sannan kuma Shi dimma abinda yasani ba wani Mai yawa bane, kallan ta ya tsaya yi babu ko kiftawa be taba tunanin har an fara exams ba Shifa ya zone da zummar ya Shiga lectures ba da niyyan exam ba, Banda sunan sa da admission number babu abinda yayi kulle idan sa yayi ya bude kawai ya rubuta dan abinda ya sani, guda dayan ya dan hada da abinda ya zo Kan sa, haka ya bar ta beyi 'ya'yan na ta ba.
Koda ta gama batayi gigin submitting ba sai da lokaci ya cika sannan aka ansa gaba daya, ya riga ta fitowa kasancewar tasa aka fara ansa jiran fitowar ta ya tsayayi idan sa kofa ta fito ko Fati bata tsaya jira ba bare su maida yarda exam din ta kasance, Library ta nufa taje ta Samu wuri ta zauna tare da dauko materials din ta na karatu na fara bayan ta dage Nikaf din ta sama.
Kallan ta yake Bako kiftawa ya bata san ma yana biye da ita ba har ya zauna a kusa da ita hankalin ya tafi.
"Yaushe aka fara exam".
Taji muryan sa a gefen ta dakatawa tayi da karatun kuma bata juyo ta kalle Shi ba dan batayi tsammanin Yana binta ba har ya zo inda take.
"Ba amsa?"
"Uhm?"
Kallan sa tayi a hankali kuma sai ta kawar da kanta tana kallan abinda ta fara karantawa kan ta a kasa, abinne ya bashi dariya da kuma mamaki.
YOU ARE READING
A RAYUWAR MU
General FictionTa kasance ta samu kulawa iyaye da kuma 'yan uwa babu Wanda yasan halin ta sai su, bata fushi ko kadan bare kuma tayi zuciya. yayin da ya kasance ya samu soyayyar Mahaifi bayan ya Rasa Mahaifiyar sa tun Yana karami sai dai kuma Hajjaty tayi masa...