🤍🤍🤍
*A RAYUWAR MU*
🤍🤍🤍
*1442AH/2020M•*®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_'''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL•**SADAUKARWA GA:-* '''IYAYEN NAH 🥰🤗🥰'''
*TUKUICI GA:-* _Sweetheart_ 😘
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Facebook Page:- https://www.facebook.com/Dokinkarfe2019/
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.**SHAFI NA 58📑*
*__________📖* Da daddare suna zaune su duka a parlour ya tuna da beda materials na karatu gashi Monday yana da exam kallan Mujahid yayi.
Yace, "ko zaka raka ni gida?"
Daddy yace, "Wanne gida kuma? anan zaku kwana ai".
"A'a kayan karatuna zan d'auko".
"To shikenan sai kun dawo".
"Cowardice ka taho min da kaya na".
"Mijin naki zaki aika?"
Turo baki tayi tana kumbura fuska ta fara gunguni, Mujahid da yayi maganar k'wafa yayi, yayi gaba Sameer kuwa suna had'a ido ya zuba kallan zamu had'u suka tafi.
A mota suna tafiya.
Mujahid yace, "Ina kuka tafi haka? ba'a ganin ku?"
Murmushi tayi.
Yace, "Muna gida".
"Wanne gidan?"
"Gida de, inda kasani ba inda mukaje".
"Ba inda kukaje?"
Jinjina masa kai yayi alamar tabbatarwa.
Yace, "Amma taya akayi haka? muma munje mai gadi yayi ta cewa bakwa nan".
"Ranar da abin ya faru, mun fito zamu tafi da sassafe Baban Mai gadi wanda da shine yake gadi ya ganni to mun saba dashi tun ina yaro a gidan yake da zama ya gammu shine ya hana mu tafiya yace zai san yarda zaiyi amma yanzu idan muka tafi ina zamuje? shine muka koma to bansan me yacewa su Daada ba ta window muka ga an tafi da Hajjaty sai kuma muka ga Hajjo daga baya anan tace min ai Hajjon Gumel ce data Gombe kuma tasan sune suka kira, amma muna gidan bata fitowa danni ina fita ina zuwa ko ina makuwa".
"Taab amma da mamaki".
"Shawarar tace hakan, ashe ku neman mu kuke, shiyasa tasa wayan ta a flight mood".
"Ai wannan yarinyar headache ce kawai".
Murmushi yayi bece komai ba, har suka iso ya d'auki abinda zai d'auka ya zuba a jakar sa, sannan ya d'aukar musu kaya ya had'a a akwati guda d'aya duk abinda ya san zasu buk'ata ya zuba sannan ya shiga kitchen ya bada sauran abinci sabida kada ya lalace sannan suka tafi.
Suna zuwa suna cin abinci suka shigo, Mujahid yana jaye da akwatin zaiyi d'akin sa.
Mama tace, "ka kai masa d'akin ta de ko?"
Yace, "A'a Mama nan d'in ma yayi". (Irin ba komai din nan)
"Wuce ka kai sama bansan musu".
Wucewa Mujahid yayi ya kai masa ya sauko ya zubo musu abinci, suna cikin ci.
YOU ARE READING
A RAYUWAR MU
General FictionTa kasance ta samu kulawa iyaye da kuma 'yan uwa babu Wanda yasan halin ta sai su, bata fushi ko kadan bare kuma tayi zuciya. yayin da ya kasance ya samu soyayyar Mahaifi bayan ya Rasa Mahaifiyar sa tun Yana karami sai dai kuma Hajjaty tayi masa...