61

106 9 0
                                    

🤍🤍🤍
*A RAYUWAR MU*
🤍🤍🤍
*1442AH/2020M•*

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

'''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL•*

*SADAUKARWA GA:-* '''IYAYEN NAH 🥰🤗🥰'''

*TUKUICI GA:-* _Sweetheart_ 😘

Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Facebook Page:- https://www.facebook.com/Dokinkarfe2019/
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*

No matter how small, acknowledge the achievement...

*SHAFI NA 61 📑*

*__________📖* "Cowardice meyasa?"

"Na tambayi ye shi ya min shiru basai damuwar tayi tayi masa yawa ba".

Murmushi tayi.

Tace, "haushi ne?"

"Garrulous aiki fa nake kada ki dame ni".

"Niko? niko?"

"Ohhh...."

Kafin yayi magana ta tafi ma ko waya sashi? dafe goshin sa yayi sannan ya cigaba da aikin sa.

Tana shiga ciki wurin Sultan ta nufa tasan yana d'akin hakan yasa ta nufar d'akin da yake sai dai baya ciki, a parlour ta ganshi can k'arshen parlourn nasu da idan mutum ya zauna bazaka ce da mutum a wurin ba, zuwa tayi ta zauna a kusa dashi cike da tausayi take kallan sa, kallan ta yayi a hankali ya d'aura kan sa a cinyar ta shi ba kuka ba shi ihu ba daman yayi kukan ko zaiji dad'in abinda yake ji amma kukan yak'i zuwa, cikin sayin muryan ya fara magana.

Yace, "Ada sanda Ya El-ameen ya aure ta, na cire ta a zuciya ta amma a yau a yai d'in nan, yau komai ya dawo min yau naji daman ace na aure ta yau naji san ta ya dawo sabo a tare dani a yau dana ga fuskar ta tana cikin k'unci ina so na dawo da wannan fara'ar ta ta ina so na dawo da ita yarda take a da ina san na bata farin cikin da yake bata koma fiye da haka bansan ganin ta a irin wannan yanayin, amma yanzu gashi kuma wata kaddara ta sake raba mu".

Tashi zaune yayi ya rik'e hannun ta gam a cikin nasa sai anan ya samu wani irin siririn hawaye ya zubo masa beda mu daya goge ba.

Yace, "yanzu fad'a min me zanyi? me zanyi kafin wannan kaddarar ta kara raba mu ina san ta kinsan da haka ko? ko yana tunanin matar Yaya na ce ba aure a tsakanin mu? haka ne ko?"

K'ara d'aura hannun ta tayi akan nashi daya rik'e hannun ta dashi tana kallan shi.

Tace, "Sultan da aure a tsakininn ku tunda Ya El-ameen cousin ba wai shakikin ka bane ka gane?"

Kamar wanda tace yayi dariya yayi murmushi, itama murmushin tayi.

Tace, "zaka same ta, amma kasan me yake so da kai?"

Girgiza kan sa yayi da sauri.

Yace, "so yake ta fara amincewa da kai".

"Kamar ya?"

"Kamar yarda kuke yi da".

Shiru yayi yana tunanin Anya kuwa zai iya?

"Zaka iya".

"Akwai Katanga a tsakanin mu".

"Idan za'a sakewa gida fasali rushe katanga ake, haka kai ma zaka rushe wannan katangar da take tsakanin ka da ta da kace akwai".

A RAYUWAR MUWhere stories live. Discover now