45

94 13 0
                                    

*°🔘°A RAYUWAR MU°🔘°*

*1442H/2020M.*

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

'''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL✍🏼*

Wattpad @ *HijjartAbdoul.*

Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*

*SADAUKARWA GA:* IYAYENAH 🤗😍🤗

*TUKUICI GA:* sweetheart


'''History has demonstrated that the most notable winners usually encountered heart-breaking obstacles before they trimphed. They won because they refused to become discouraged by their defeat''' ...



*THE PROPHET MUHAMMAD SAW said:* *whoever's easy going, to deal with and kind-hearted* *ALLAH will forbid the fire for him.*

_sahih al-jami(no. 6484)._

*SHAFI NA 45📑*


*__________📖* Suna tafe ne sunyi shiru sai musayan numfashi da suke yayin da acn ta ratsa su ga k'amshin jikin su dake tashi ga kuma k'amshin motar gashi a hankali yake driving.

"Ni wannan driving d'in bacci yake sani".

Ta katse shirun nasu, kallan ta yayi tare da yin murmushi.

Yace, "shiru kikayi shiyasa be maki dad'i ba".

"Kai ai naga kana magana".

"Ina yi mana".

"Nima ai inayi".

Ta kauda kanta gefe, kallan yayi sai yayi murmushi yasan ta turo baki, hannu yasa ya kunna wak'a.

Yace, "Maybe zakiji dad'in wak'ar ba?"

"Ni banjin wak'a".

"Ka tab'a ganin inajin wak'a?"

"Idan zakiyi karatu ba? amma kuma bana ce eh ba".

Hararan shi tayi ta d'auke kai, sai ji tayi ya fara bin wak'ar.


"I really wanna kiss you in the face babe.
(In the face baby)
and maybe every other place baby.
E be like say i no remember say.
I, so I no really know you that well.

"Aye-aye, we can go there if you.
(If i)
Want to, but I don't know.
(Oh! no)
Why i think i love you.
When i don't really know you that well i know you that well.

"I'm too polite to insult your intelligence why?
Do i believe that we have met.
Maybe not in this life time's froze for a second so i'm thinking to night we break the ice, or better still we can see it a side.

"Temporarily, my temperature is telling me that you got me so hot stop girl...."

"Wannan kallan fa?"

"Mamaki kawai nake, ko mistake bakayi".

Murmushi yayi kawai yana canza giya ya fara gudu.

Tace, "bafa ca nace kayi gudu dani ba ato".

"Yanzu kuma?, kin hanani wak'a yanzu kuma gudu naga kene kika ce bana gudu".

"To naji, ni de ban hanaka ba, da zakace wani wannan naga kuma kaima kana kallo na".

Ta fad'a tana turo baki.

A RAYUWAR MUWhere stories live. Discover now