*🤍🤍🤍A RAYUWAR MU🤍🤍🤍*
*1442H/2020M.*
®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_'''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL✍🏼*Wattpad @ *HijjartAbdoul.*
Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.**SADAUKARWA GA:* IYAYENAH 🤗😍🤗
*TUKUICI GA:* sweetheart
*THE MESSENGER OF ALLAH PROPHET MUHAMMAD (SAW) SAID:*
*"The most beloved of people to Allah is the one who brings most benefit to people, and the* *most beloved of deeds to Allah is making a Muslim happy, or relieving him of hardship, or paying off his debt, or warding off hunger from him".*'''Silsilatul-Ahadeethus saheeha No. 906.'''
*SHAFI NA 50📑*
*__________📖* Wani irin kallo suka su dashi yayin da su Mizi suke wani sakin shu'umin murmushi sauk'e idan sa yayi ya cigaba da cin bread d'in sa, Siyama kuwa a hankali ta matsa kusa dashi ta rik'e hannun sa gam sai k'ifta ido take tana kallan su.
Muzzaffar yace, "Allah sarki yau zamuga waye mai k'watar ku duka".
Cigaba da cin abinsa yayi shi dai be musu magana ba.
Mizi yace, "Ke! Yayan ki ne yasa aka kawo mu nan idan baki sani ba ki sani, dan haka d'azu muka ga kun fito".
Muzzaffar yace, "zakuyi mamaki ko?"
"Ba abin mamaki bane lokacin an kawo mana abinci sai muka ganku yanzu kuma da muka san dpo baya nan sai mukayi amfani da kud'in mu muka siye su dan haka yanzun nan zaku ga yarda ake d'aukan revenge".
"Axe ku shigo kawai".
Abokan Mizi ne suka shigo tare da Barde da wasu kuma ko wannan su hannun sa da sanda.
A kunne ta rad'a masa duk da a mugun tsorace take.
"Kana gani za'a dake mu baza kayi wani abu".
Shi dariya ma ta bashi ashe har yanzu bata san waye shi ba shi da ko kashe shi za'ayi bazai d'aga kai yayi magana ba bare kuma duka to besan me zaiyi ba, murmushi yayi kawai ya d'auke kan sa.
"You have to try your best pleaseee".
Ta wani ja please d'in ganin yarda suke wani k'us k'us, murmushin ya kuma yi wannan karan bata sanda ta maka masa harara ba zatayi ba kawai taji an maka masa abu sanda a bayan sa surrender tayi tana kallan sa ta kasa ihu bare neman d'auki sai wani siririn hawaye daya zubo mata.
Muzzaffar yace, "ku had'a har ita ku daka tunda yanzu matar shi ko?"
Mizi yace, "maybe".
"Gashi kuwa nagan su tare, matar shi ce, ku had'a da ita".
Ita de tasan bataji abinda suka ce ba amma tasan sunyi magana ganin za'a cigaba da dukan shi yasa ta k'arasa wurin shi tana kuka tana ruk'on su su barshi.
"Me kuke jira".
Acikin second d'aya ta ganta a k'asa yayi mata rumfa babu damar da zasu dake ta, aikuwa sukayi ta nad'ar bayan shi ba'a wani same ta sai a wanda ba'a rasa ba shima a k'afa ne sosai ya jigata ya kasa koda bud'e idan sa yayin da su Mizi suke gefe suna dariya suna cinye musu kayan ciye ciyen su ransu fes.
YOU ARE READING
A RAYUWAR MU
General FictionTa kasance ta samu kulawa iyaye da kuma 'yan uwa babu Wanda yasan halin ta sai su, bata fushi ko kadan bare kuma tayi zuciya. yayin da ya kasance ya samu soyayyar Mahaifi bayan ya Rasa Mahaifiyar sa tun Yana karami sai dai kuma Hajjaty tayi masa...