54

79 11 0
                                    

🤍🤍🤍
*A RAYUWAR MU
      🤍🤍🤍      
*1442AH/2020M•*
            
   

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

         '''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL•*

*SADAUKARWA GA:-* '''IYAYEN NAH 🥰🤗🥰'''

*TUKUICI GA:-* _Sweetheart_ 😘

Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Facebook Page:- https://www.facebook.com/Dokinkarfe2019/
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*

*We grow great by dreams. All big men are dreamers. They* *see things if the soft haze of a spring day or* *in the red fire of a long winters evening. Some of us let these great dreams die, but others nourish and protect them; they nurse* *them through bad days until they bring them to the sunshine* *and the light that always comes to those who* *sincerely hope that their dreams will* *come true.*

*SHAFI NA 54📑*

*__________📖*  Shiru sukayi babu Wanda ya k'ara magana har suka je sai da Mizi ya matsa sosai sannan suka yarda koda sukaje gidan kallan gidan kawai take tana mamaki me ya kawo su gidan Dad kuma? koda suka shiga kayan su ya ansa ya sa a motar da zai maida su gida sannan suka shiga ciki ba kowa a parlourn yayin da su kuma suka shiga, Ummi ce ta fito ta gansu.

Tace, "Lalala Yau ga Anty Rufaida a gidan nan?"

Juyowa sukayi su duka suka ganta.

Rufaida tace, "Daman Mizi shine ya Mustapha?"

"Sosai ma, baki sani ba daman? koma de baki san shi ba".

"Kinsan ai labarin su kawai kike bani rabo na dasu tun ina 'yar k'arama ta".

Baffa yace, "kaga manya yanzun girma kikayi?"

Ummi tace, "Ya Baffa fad'a mata de".

"Ba kula ka zanyi ba, ke amma fa shima be sanni ba".

"Taab su wannan da kowa suka sani kinga idan aka d'auke mu 'yan gida sai Shugaban Dad da na Mom shikenan sauran kuma du asha sha'ani wai".

"Dole bazan san su ba, amma ina Dad?"

"Yana Kebbi".

"Ohk".

Shiru sukayi sannan Ummi.

Tace, "Ya Baffa meke damun wayar Siyama ne, na kira ta bata shiga naje gidan kuma basa nan bansan meye ba, na tambaye shi shima wai besani ba".

Rufaida tace, "wa kika tambaya?"

"Ina ruwanki, bata so ki sani ba dake ake ba".

"Nayi shiru, shi kuma wannan yayi sauri ya fito mu gaisa da wannan matar tasa mu wuce".

Baffa yace, "Nima abinda nake so naji kenan shine nazo ma hutu".

"Anfa dad'e yanzu wata wurin uku kenan ko hud'u ma ko?"

"Zanji komai, duk abinda ake ciki zan sanar dake".

"Nagode".

Sai ga sunan sun fito kuwa, doguwar riga ce a jikin ta sai vail d'in rigar da ta yafa da'alama daga bacci ta tashi ganin yana yin ta juyowa sukayi suna kallan ta kafin ta gaida su.

A RAYUWAR MUWhere stories live. Discover now