44

91 12 0
                                    

*°🔘°A RAYUWAR MU°🔘°* 
     
       *1442H/2020M.*
      

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

         '''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*HIJJART ABDOUL✍🏼*

Wattpad @ *HijjartAbdoul.*

Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*

*SADAUKARWA GA:* IYAYENAH 🤗😍🤗

*TUKUICI GA:* sweetheart

Yallabiya wannan shafin naki ne ke d'aya.

kiyi yarda kike so dashi idan kinga gadama kibawa Ra'e su karanta My Muja 😍

     

    

*SHAFI NA 44📑*

 

*__________📖* "Sanda muna yara mu dashi yana zuwa nan gidan, kafin Maman shi ta rasu inji Mommy fa".

Ta fad'a tana kallan ta, da mamaki Siyama ke kallan ta.

Tace, "kunsan Ammah kenan?"

Murmushi tayi.

Tace, "ina na san ta, Ya Haidar ne de maybe yasa ta idan be manta ta taba shine ke zuwa inda suke amma mu munan, nan part d'in ta tun tana da aka fara ginawa kuma sai basu dawo ba wanda Mommy bata fad'a min dan itama Mommy kan ta bata san Maman nashi ba, Ammah ba?"

D'aga mata kai tayi.

Tace, "nidai sanda na fara sanin kaina lokacin muna port Harcourt, idan muna wasa sai Hajjaty na hanashi ko ta hana mu idan ta hana mu, mu daman bama hanuwa tun muna yara gashi mu duka muna san shi amma haka Hajjaty zata hana, ko school idan mun dawo ba'a masa komai haka idan Mommy ko Daada idan yana gida zai cire masa ta hana ya zauna yayi ta kuka wata ran ma da su yake kwana a jikin sa gashi bata bashi abinci".

Shiru tayi tana kallan ta, k'walla ta cika idan Rufaida tunawa da tayi da irin wahalar da Yayan ta yasha, murmushi tayi tare da sharewa.

Tace, "yasha wahala, wahalar da bazan iya fad'a maki ba, Ya Sam mutum ne da beda zuciya, gashi beda san abinshi, koda irin rayuwar da ya taso ce bansani ba, ya taso ne a duk abinda yayi aka ce masa be yi ba komai yayi sai an kushe ina kuwa zai  san dai-dai a rayuwar sa? yayi abu mai kyau an kushe yayi marar kyau shima an kushe, haka ya taso a cikin wannan matsin rayuwar gashi de gidan uban sa kuma kakar sa ba kishiyar uwa ba ko wanda ake ruk'o, kinsan wani abu?"

Itama k'wallar ce ta taru a idan ta sannan ta girgiza mata kai tare da cewa.

"Kinsan mene ne?"

"A'a sai kin fad'a".

"Labarin nan sai kina nan sai ki kamo can, ki fad'a min komai nashi Dan Allah".

Murmushi tayi mai kyau.

Tace, "kiyi hakuri ban iya bada labari ba ko?"

Murmushi tayi itama kawai tana mai da k'wallar ta.

"Rayuwar mu da taku rayuwar Siyama ba d'aya bace, A rayuwar mu bamu san wani farin ciki family ba bamu san mu zauna muyi hira ba sai dai zagi da gori musamman Ya Sam, gwara rayuwar mu da tashi rayuwar, tasa rayuwar tun yana k'arami yasan menene hakuri yasan mene gori yasan kuma menene 'yan uwan taka, abinda yasa kika ga ya dena mana magana saboda  besan wani abu ya same mu tunda Hajjaty ta masa warning d'in ya dena yak'i dena wa haka muma tayi mana muka ki denawa sai kawai ranar nan mun dawo daga makaranta kinsan me tayi?"

A RAYUWAR MUWhere stories live. Discover now