SAƘON NA MASOYA NE

8.7K 630 130
                                    

ƘWAI CIKIN ƘAYA.

         Saƙon ban gajiya ne🤗😍😘😘💃🏻

Bilyn Abdull ce.

Assalamu alaikum.

      Gaisuwa da fatan alkairi ga ɗaukacin masoya da suka kasance dani a cikin littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA. inama kowa ban gajiya tare da ƙyaƙyƙyawar addu'a. Nagode fiye da tunaninku da hasashe. Babbar godiyata a gareku shine addu'oin da Mahaifina ya samu daga gareku tunda daga farawa har gamawa. Ina fata da roƙon UBANGIJINA ALLAH yasa karɓaɓɓune a wajen wanda kukayi dominsa. Ya RABBI ya amsa domin rahamarsa. Ya gafartama mahaifanmu baki ɗaya da duk waɗanda suka bar duniya damu da muke a cikinta. Godiya ta biyu addu'oin dani kaina na samu ngd sosai. Daɗaɗan Comments naku akan ƙwai cikin ƙaya duka sun ƙayatar dani sun kuma sakani ni shaɗi dajin cewar sai daku nake. Ma'ana Bilyn Abdull da bazarku take rawa😉.
         ALLAH yabar zuminci. Masu aure ALLAH ya ƙara mana zaman lafiya. Zawarawa da ƴammata kuma ALLAH ya baku mazaje nagari waɗanda sukafi mazan novels. Masu ciki ALLAH ya saukeku lafiya kuma🙏🏻😊.

WhatsApp
Wattpad
Telegram
Facebook
             
       Duka alkairin ALLAH yakai gareku. Idan nace ku na dabanne ina nufin nadaban har cikin raina. Tarin godiya irin trillions trillions trillions ɗin nan💃🏻💃🏻😍😍😘😍😘🤗🤝🏼

___________________
 
         Karku manta da zafafa biyar 2021 na nan suna shirye-shiryen zuwa muku cikin ƙyaƙyƙyawan tsari da burgewa fiye dana baya insha ALLAH. Karku bari ayi babuku Masoya, ku kasance a wannan tafiyar dan tawagace da tazo da sabon salo na musamman a dukan littatafan namu guda biyar😉🤝🏼.

       Hafsat miss xoxo🥰
KIBIYAR AJALI......!
      (Sulke baya tareta saita gitta).😋🤗
  
          Mamu gee🥰
MIN ƘALB!!😋🤗

        Hafsat rano🥰
ABINDA KE CIKIN ZUCIYA...!!😋🤗

        Safiyya huguma🥰 SIRAƊIN RAYUWA😋🤗

         Bilyn Abdull🥰
SARAN ƁOYE🤗😋

    Duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka👇🏻💃🏻

Ɗaya___300
Biyu____400
Uku_____450
Huɗu____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki👇👇

ACCOUNT NO 0812652655
ACCOUNT NAME- HAFSAT LAWAN GAMBO
BANK NAME: ACCESS BANK.

saiku turawa wannnan numban shedan biyanku(evidence of payment)👇👇

0903 234 5899

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU👇👇

  09033181070

Karku Bari ayi Babu ku domin wannnan salon na daban ne
SABUWAR SHEKARA
SABON SALO

TEAM#ZAFAFABIYAR🔥

ALLAH ka gafartama iyayenmu🙏🏻😭.

Vous avez atteint le dernier des chapitres publiés.

⏰ Dernière mise à jour : Feb 23, 2021 ⏰

Ajoutez cette histoire à votre Bibliothèque pour être informé des nouveaux chapitres !

ƘWAI cikin ƘAYA!!Où les histoires vivent. Découvrez maintenant