P25

1.2K 74 2
                                    

💕 *CAPTAIN ABBAS* 💕

By
*Salmerh MD*

 

Luv story😍

*Wattpad @*
*Serlmerh-md*

💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*

_Dedicated_
_2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍

*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*

🅿 *25*

Tayi tsayuwan mintina yakai hud'u tana tunanin tayi abinda zuciyarta ke raya mata ne ko kuma kartayi.

Kawai sai ta yanke shawarar data ga yafi kwanciya mata azuci......musamman idan ta tuno irin muguntar daya ke yimata da masifah ga kuma _Muhibbat_data mata karan tsaye itama azuci.

Sai take ganin ai idan bahaka tayi masa ba bazata rama abinda yake mata ba.

Dawo da kallonta tayi kan fuskarsa sai taga har yanzu baccinsa yakeyi bai ma san tana tsaye akansa ba.

Kamar wata mai hankali haka ta tsugunna agabansa ahankali idonta na kansa tafara matso mai d'in, koda ta matso sai ta tsaya kallon hannun nata, jin wani kuzari tayi yazo mata farat d'aya ai kuwa batare da wani dogon tunani ba tafara shafa masa man afuskarsa gaba d'aya duk gurbin data ga akwai gashi (beard) sai da tabi tashafa shi.

Shikuwa mamaki ne yaci kasa dayaji abinda take yi masa a fuskarsa, saboda ko lokacin daya ga abin rik'e  a hannunta baiyi tunanin shine target d'inta akan abin ba.

Sosai yayi mamakin hali irin na Teemahn da ko da wasa bai ta6a tunanin rigimarta har ta kai haka ba.

Sai yanayin rashin tsoro da kuma k'warin gwiwarta akan abu yaji ya birgesa, duk dama ga dukkan alamu kafin ta aikata hakan sai da tayi d'an nazari akai, duba da yadda tayi tsaye akansa batare da wani dalili ba hakan yana nuni ne da cewa tana jin tsoro, amma still tsoron bai hanata aikata abinda zuciyarta tariga ta sak'a mata ba.

Teemah kuwa harda cije baki sanda take shafawan dan ita a tunaninta idan ta gama shafawa sai tayi tafiyarta ta barshi so ko ya tashi daga baccin ba zaiyi tunanin ita ce ta aikata masa ba.

Sake matso manli d'in kuwa tayi dayawa ahannunta tafara shafawa amma tana cikin shafawan sai taga ya bud'e idanunsa ras akanta, " yah subhanallah" tace ahankali garin janye hannayenta cikin gaggawa kuma sai ta d'an goche hannun ya shafu a goshinsa, dayake bawani gashi mai yawa bane akannasa sai mai d'in yayi saurin ratsawa har k'asan gashin.

Sa ke lumshe idanu yayi yace " yah salam" dan ya riga yasan ba k'ara min aika-aika tayi masa yau d'in nan ba.

Da sauri ta mik'e tsaye zata gudu shima kuma kamar yasan hakan zai faru sai ya sake bud'e idanunsa sai ko ya ga tana shirin guduwa,sai ya mik'e da sauri ko taku hud'u batayi ba taji anrik'o hannubtaShikuwa mamaki ne yaci kasa dayaji abinda take yi masa a fuskarsa, saboda ko lokacin daya ga abin rik'e  a hannunta baiyi tunanin shine target d'inta akan abin ba.

Sosai yayi mamaki hali irin na Teemahn da ko da wasa bai ta6a tunanin rigimarta har ta kai haka ba.

Sai yanayin rashin tsoro da kuma k'warin gwiwarta akan abu yaji ya birgesa, duk dama ga dukkan alamu kafin ta aikata hakan sai da tayi d'an nazari akai, duba da yadda tayi tsaye akansa batare da wani dalili ba, amma still bata ji tsoron yi masa abinda zuciyarta tariga ta sak'a mata ba.

Ita kuwa harda cije baki sanda take shafawan dan ita a tunaninta idan ta gama shafawa sai tayi tafiyarta ta barshi so ko ya tashi daga baccin ba zaiyi tunanin ita ce ta aikata masa ba.

CAPTAIN ABBASWhere stories live. Discover now