RAYUWA TA PRT 1 PAGE 7

10 0 0
                                    

*RAYUWA TA THE NOVEL*✍🏽📔

_Page 7_

'''GIDAN ALHAJI MUMIN.

Gaskia Ammie tana Shagwaba ku da yawa, Ace kowannen ku saida tabashi Dubu Dari?

Mama ce take fadin haka.

Hmmm Mama Ammie fa batasan fitar kudi ba, Mundade bamuje mungaisa bane.

Shine da zamu tafi tayi mana wannan aikin, Kuma mungode.

Cewar Khaleed.

Ai dole ku gode, Bani Naka kudin nan mikosu inji Mama.

Daria Khaleed yayi da cewa haba Mama, tinda muke yara muke zuwa gidan Ammie koda yaushe tabamu kudi saikin karbi nawa.

Yanzu fa niba yaro bane Mama.

Yimin shiru Anan, Ni a wajena ai ko aure kayi da kai da matarka da yaranka duk yara ne a wajena.

Suhailat kinjifa, Khaleed din Daria yakeyi.

Wai yaushe Daddy zaidawo ne?

Da zaidawo cikin satin nan kuma ya wuce America wai sunada taro cen.

Ok! Ehh yanzu Ammie ma take fadamin Lateef yatafi.

Ai dama Abdul Lateef duk ya fiku maida kasuwanchi abinyi.

Kuduk wasa kukeyi kaida Aslam,

Mama kenan, Nima dai nadawo Kasuwa ai satin da zamu shiga.

Tashi Khaleed yayi tareda furta cewar Zanje na dawo.

Saika dawo Mama da Suhailat sukace masa.

Yauwa Suhailat Munyi Magana da Aslam Mama tace.

GIDAN SU NADIA.

Nadia ce cikin dakinta, Nusaiba ce tace yanzu ya maganar karatun test din?

Ehh Inaso zan duba handout dinda yake wajena da daddare.

To Amman Aslam yace kimasa magana ai ko, saikin masa magana ne zamu kara fuskantar wani abun gaba daya.

Shiru Nadia tayi, cen tace Ok! Kan gefen gadonta ta dauko wayarta.

Shiga WhatsApp dinta tayi domin nemo lambar Aslam.

Assalamu Alaikum,

"Wa'alaikumu Assalam"

Nadia ce

"Nadia......

Ehh daga Diamond University dazu kabanmu Number ka.

"Ok! Ok!
Nadia nagane"

"Am sorry na manta banyi saving number bane"

Shikenan babu damuwa..

Dama kace na maka magana ne dazun akan karatun da zamu dinga yi?

"Ehh hakane"

"Abinda za'ayi yanzu ina amfani da data ne ba charting nake ba ina searching wasu ayyuka"

"Ko zakimin uzuri zuwa gobe muhadu a Library saimuyi magana?"

Shikenan babu damuwa Mungode.

"Yauwa Nima Na Gode"

Nadia ajiye wayarta tayi sannan tace Yanzu yana aiki Nusaiba.

Amman yace zuwa gobe musameshi a Library saimu fitar da tsare tsaren yadda zamu fara karatun.

Ok! Nagane hakan ma yayi babu damuwa ai.

Waishin Ya labarin Lateef ne?

Nusaiba Lateef baikirani ba nikuma kullun ina gwada number sa bata shiga.

RAYUWA TA THE NOVELWhere stories live. Discover now