*RAYUWA TA THE NOVEL*📔📖
'''PART FIVE (5)'''
*PAGE FOUR (4)*
'''HIGHWAY
Yanzu na kaiki Gidan Ammie din?
Aslam ne yake tambayar Nadia suna tafia.Kai bazakaje bane?
No zanje Amman da innazo daukanki saimu gaisa da ita koh..
A ah Kaga bazataji dadi ba ace kazo har kofar gidanta amman baka shiga kungaisa ba.
Kadai shiga kugaisa din inyaso Inkadawo ma shikenan kawai.. Nadia ta fadi cikin Fara'a.
Uhmm Hakane You're always right my wife Aslam ya fadi cikin Murmushi wa Nadia.
OFISHIN OGA MUHKTAR.
Oga Muhktar Ba haka bane ba kamar yadda ka dauka bane...
Nusaiba Da kinsanar dani tintuni.
Da babu wani abu ni mutunne mai saukin fahimta.
Oga Muhktar don Allah kafahimceni....
Nusaiba abinda nake kokarin yi kenan,
Shigowa Akayi Office din da fadin Oga Muhktar Masu kamfanonin sunzo suna jiranka.
A dakin tattaunawa.
Fita kawai yayi yabar Nusaiba tsaye a nan.
Dafe kanta tayi itama ta fito daga Office dinnasa ta wuce Nata ofishin.
GIDAN HAJIA AMMIE.
Zara'u ce ta shigo Parlour inda tace Ammie ga fruits din.
Ammie waya takeyi inda tayima Zara'u Alamun Ta ajiye kawai.
Shikenan Babu damuwa,
Ai Narigada na Sanar da Kamfanin Abdul Mumin susuke tafida wannan sashe yanzu haka.
Karka Damu Manager zanyi duk abinda ya kamata inshaAllah.
Yauwa na gode koh,
Ammie Ajiye waya tayi,
Aslam ne yayi sallama Nadia tana bayansa.
Ah ah ai Nayi zuciya ma ni, Aslam daria yakeyi.
Ammie ai bakyayi zuciya damu ba.
Kaidai bazanyi da kaiba Amman ita nayi tinda kai kana kirana.
Amman Baiwar Allah nan tinda tayi aure shikenan tadaina kulani Fadar Ammie cikin yanayi na wasa.
Nadia daria takeyi hade da jin kunya, Nina Isa na daina kulaki Ammie Ta.
Bahaka bane Wallahi Ammie, Nadia ta fadi.
Hmm toyaya ne?
Ammie Ina Wuni?
Aslam da Nadia durkusawa sukayi har kasa suka gaisheta.Lafia lau Alhmdullh Ya Amarcin kuma?
Aslam ne yace lafia lau Ammie.
Ya Gidan Fatan Kina Lafia.
Ina lafia lau Aslam harka fara fita dama?
Ammie ai ni washe gari ma saida na fita Office ne dai Na fara zuwa this week.
Shine nace to zan kawo miki Amarya ta wunar miki.
Ammie cikin Fara'a tace Masha Allah.
Ai Amarya Nida itane a cikin gidan nan yau.
Ai katafi kawai kabarni da ita Anan
YOU ARE READING
RAYUWA TA THE NOVEL
Ficção GeralLABARIN 'YAN UWA GUDA UKU DA KOWANNE MAHAIFINSA KEDA DUKIYA, SUKAN SAMI DUK ABINDA SUKESO NAJIN DADIN RAYUWA SAIDAI KASH SUN HADU KAN SOYAYYAR WATA YARINYA GUDA DAYA SHIN YAYA ABIN ZAI KAYA?