RAYUWA TA PART 4 PAGE 10

5 1 1
                                    

*RAYUWA TA THE NOVEL📔📖*

'''PART FOUR 4️⃣'''

*🅿️AGE   🔟*

'''PRIVATE HOSPITAL.

Yanzu Me Doctor din ya fadi?
Mahaifin Sarah ne Cikin dakin da Sarah take

Shida Hajia Nafisa Kanwar Matar sa.

Yace dai yana zuwa Andubata Babu wata Matsala.

Amman Meyafaru da ita hakane?

Kuma kace lafia lau ka barta a gida?

Nikuma na shiga Na tarar da ita a kwance ta fadi a kan tiles.

Tabbas Lafia na barta a gida Babu wata Matsala To Amman....

Nurse ce tashigo da cewa Alhaji Doctor yanason Ganinka.

Ok! Ok! Muje Naganshi fita Sukayi izuwa Ofishin Doctor.

Hajia Nafi ce taje kan Sarah tace Allah ya baki Lafia Sarah.

Sallama Sukayi izuwa Ofishin Likitan,

Yauwa Nurse zaki iya tafia...

Ok Doctor!

Alhaji Bismillah Zauna,
Alhaji kaine Mahaifinta koh?

Ehh Nine,

Toh Alhamdulillah Ah Anyi kokarin kawota da wuri saboda haka ta fita daga cikin hadari.

Danda ace ankara Mintina goma ba'a kawota ba toda a halin yanzu tana Comma.

Rabi Rayuwa Rabi mutuwa.

Toh Amman Alhamdulillahi Yanzu ta fita daga hadarin da take ciki.

Toh Alhamdulillahi, Amman Likita meyake damun tane? Mekuka gani ?

Ba wani Abu bane dai babbah kawai depression ne irin like damuwa ne yayi mata yawa dai.

Kuma kasan idan damuwa yayima mutum yawa kuma babu solution anything can happen to that person.

Doctor Amman Kana Ganin Kamar meyake kawo shi wannan Depression din haka?

Ehh toh Alhaji ya danganta gaskia wasu Kawai Akwai abinda yake damun sune wanda bazasu iya fadama kowa ba.

Ko suna ganin babu wanda zai iya musu magani.

Wasu kuma Idan Sunason Abu ko sunada wani kudiri nasu Amman akaki Fahimtar su a tattare da abin sukan sami kansu a irin wannan Halin.

Kamar dai Ita Wannan Yarinya Taka, Nayi Mamaki at her age ace tana fama da irin wannan abu.

Abin yazo da wani irin salo domin aka sari manyane suke samun kansu a cikin irin wannan halin but yarinya budurwa kaman ta.

Gaskia Da Mamaki dai...

Sauke Numfashi mahaifin Sarah Yayi, Doctor Yanzu mene abinyi?

Yanzu mene Mafita, Mekuma ya kamata ayi don cireta daga irin wannan halin.

Ehh Alhaji A shawar ce dai Idan da abinda takeso ayi mata gaskia ayi mata.

Kodan Farin cikin ta, Inba haka ba kuma aka bari tana yawan saka damuwa a ranta.

Ba fata mukeba wata rana za'a wayi gari zuciyarta ta buga.

Allah Ya kiyaye, Domim saka damuwa a rai ba karamar matsala bace gaskia musamman ga Yara irinsu.

Shikenan Doctor Naji baya Nan ka, Kuma inshaAllah Za'ayi kokarin kiyayewa.

Yanzu zuwa yaushe zata farka kenan?

RAYUWA TA THE NOVELWhere stories live. Discover now