RAYUWA TA PART 5 PAGE 1

17 0 0
                                    

*RAYUWA TA THE NOVEL*📔📖

'''PART FIVE (5)'''

*PAGE ONE (1)*

'''BAYAN ABUBUWA DA SUKA FARU A LITTAFIN RAYUWA TA TINDAGA SHIGOWAR NADIA CIKIN RAYUWAR 'YAN UWA UKU.

A WANNAN CIGABAN RAYUWA TA SAUYA INDA NADIA DAI TA SAMU TAYI AUREN TA.

TA KUMA AURI WANDA TAGA YAFI DACEWA DA ITA, DOMIN SANIN WAYESHI WANNAN DIN.

KUBIYOMU A CIKIN WANNAN SABON ZANGO NA BIYAR.

BAYAN BIKIN NADIA DA SATI BIYU.

SOMEWHERE IN THE STATE.

Wani Tamfatsetsen Gidane Iya Gida Fari Fattt Daga Gani kasan Sabon gidane.

Sallama Akayi aka bude kofar daki a Underground dake cikin gidan.

Nadia ce takara zama wata kyakkyawar gaske, Hasken ta ya karu sosai.

Sai sheki takeyi, Kana Ganin ta kasan hankalin ta ya kwanta batada wata matsala.

Tayi Kiba Ta canja sosai, Zuwa tayi Kan Gado Inda Aslam yake bacchi Ta taba Pillow din da yake bacchi.

My Love! My Love!!

Aslam bude Idonsa yayi yace My Love Baccin nan bai isheni ba.

Uhmm! Katashi Kayi wanka Ruwan ka na hitter harya kone don zafi.

Aslam rike hannun Nadia yayi, yace kizo ki kaini Bandakin...

Nadia murmushi tayi masa da cewa, Thom My Love.

Tashi Aslam yayi Ya duba wayansa
Meyafaru Kuma? Nadia ta tambaya.

Ammie 5missed Calls?

May be zaka Mata wani abune, kashirya saika kirata kaji,

No! Barina kirata yanzuma kawai,

Ringing takeyi wayar Ammie din cen dagawa tayi, tace Aslam Dama papers dinnan ne kuma Lateef yazo ya daukomin su Ina Office din ne yanzu.

Ok! Thomm Ammie yanzu na tashi daga barci zanzo nan da 1hr inshaAllah.

"Ya Amarya Kuma?
Ammie Amarya gatanan ina kusa da ita.

Gatama zaku gaisa.

Hello Ammie.

"Wato tinda akayi aure ni angujeni kenan koh Nadia"

Hmm Ammie ba haka bane Wallahi Yacemim zamuzo tarene shiyasa.

"Toshikenan Babu damuwa saina ganku din"

Thomm Ammie sai anjima.

Ammie kashe waya tayi.

Kaje kayi wankan, Um um Ni saidai kimin Aslam ya fadi.

Hmmm Kaga Na yafe yau dai kawai kaje kayi,

Uhm uhm nidai banyafe ba.. Muje kawai,

Well..? Yadda kace Ya Mijina.

Bandakin Aslam din suka shige aka turo Kofa.

Allahu Akhbar Allah Shikarawa Annabi Daraja Aure me dadi.👏🏾😅

OFISHIN NUSAIBA.

Yanzu mene abinda ya kamata muyi?

No, Karki damu ai zan kula da komai.

Ai duk Ammie ce tabama Nadia wannan damar wallahi yanzu gashi tabar mutane da aiki ita tana gida.

Fadar Nusaiba.

Kinga Nusaiba babu damuwa Ni zan kula da sashen ta harta dawo aiki kinjiko inji Muhktar.

Nusaiba ce masa tayi thomm Allah ya bada ikon Sauke nauyi.

Ameen Muhktar yace.

GIDAN SU SUHAILAT.

Suhailat ce Ita Kadai a dakinta Inda take Kallan Photon Aslam,

Wallahi Tallahi Nadia saina rabaki da Aslam.

Wallahi bazan taba bari wata mace ta mallakeshi ba.

Zanyi duk abinda zanyi don ganin na rabaki dashi koda hakan zaiyi silar rasa rayuwa Tawa ko taki!

Suhailat girgida kanta tayi ta kara da cewa indai bansami Abuba wallahi babu wadda ta isa ta samu

Ke kuma kindauke wanda nakeso kinrike Wallahi yanzu aka fara yaki!

GIDAN HUTAWA NA ABU ADAM.

Wannan ai Maganar Banzace SUKA tayaya zan baka aiki, yanzu kazo kana fadamin irin wannan maganganun?

Suka Maganar da akeyi yanzu Ya aureta Matar sace itadin wai bakada hankali ne kome.

Nace karabashi da ita idan hakan ya gagara karabashi da ransa karabashi da duniya gaba daya

Abu Adam yake fada.

Idan kudin dana baka sune basu isheka ba kafadamin in kara maka.

Amman yazan baka aiki almost three weeks now banji labari me dadi ba.

Kayi hakuri me gida Suka ya fadi,
Any Dis appointment issa Blessing !

Karka damu ina bibiyar takun sane Amman komai dare komai rana Zan batar maka dashi.

Nayi maka Alqawarin wannan Maganar kudi kuma, Kaikasani Megida nayi Maka aiki me kyau kuma kyauta.

So ba maganace ta kudi ba, Magana ce ta lissafi.

Kaidai burinka na bigeshi kawai tozanyi Tinda nace zanyi.

Yanzu Haka Ina Lissafa wani sagi ne Zan kuma baka mamaki Me gida Cewar Suka.

GIDAN ASLAM.

Fitowa sukayi daga wanka Inda yake daurin towel a jikinsa.

Nadia kallan sa tayi tace toyaya?

Hmmm kedai bari na dawo,

Nadia daria tayi masa inda ta matso kusa dashi tace Inajiranka Mijina Kadawo Ina jiranka.

Kissing kumatunsa tayi tace Your break fast is ready.

Kai tinyaushe?

Ai tinkafin mushiga wanka ma abincinka yazama ready, Lalalala shine baki sanar dani ba.

Sauri ki serving dina barina saka kaya Cewar Aslam Biro.

Thomm Pen!

Nace kidena Fadamin sunan nan koh?

Thom Am sorry Nadia ta fada cikin tsokana ta fita daga dakinsa.

Sauka takeyi izuwa kasa message ne ya shigo cikin wayan ta.

Dubawa tayi taga  anturo mata sako,

"KIN AURESHI HANKALIN KI YA KWANTA, TOKI SANI WALLAHI TALLAHI KEDA TASHIN HANKALI KUN HADA HANYA,

KEDA ZAMAN LAFIA KUWA KUN  RABA HANYA WALLAHI TALLAHI SAIKIN RABU DASHI"

Hankalin Nadia a tashe, Ta kalli Message din.'''

_WRITTEN_
     _BY_
_SYESERM_ ✍🏾✍🏾✍🏾

RAYUWA TA THE NOVELWhere stories live. Discover now