*RAYUWA TA THE NOVEL*📔📖
'''🅿️ART 3️⃣'''
*PAGE 1️⃣3️⃣*
'''WASHE GARI.
Lateef ne ya fito Parlour mahaifiyar sa na zaune.
Mama Inaso Muyi magana dakene,
Thom Abdul ina jinka meyake faruwa?
Mama Munrabu da Sarah Kuma na fasa aurenta..
Kaii! Mekace Abdul bangane ba meya faru kuma?
Mama Kawai banason kiyi wani bincike nina fada miki kuma kinsan bazan yanke wannan hukuncin ba haka kawai.
Inada Dalilina Nayin hakan Mama,
Amman Abdul Kanason Sarah meyayi zafi haka?
Mama Duk yadda nake sonta baikai yadda nakeson Ahalina ba, bazan iya rayuwa da wanda Ahalinsa basa ganin mutuncin nawa Ahalin ba.
Mama Wannan shine abinda nakeson Sanar dake.
Lateef tashi Yayi ya fito wajen Garden ya zauna.
Salman ne ya shigo cikin gidan Ya nufi wajen Lateef din.
AIRPORT.
Sarah ce itada Mahaifin ta, Kimanta dashi Kije cen kiyi rayuwar ki idan inason ganinki zanzo koke nasa kizo.
Kinjiko Mahaifin Sarah yake fada mata.
Sarah cewa tayi thom Abbah cikin damuwa.
Shiga Cikin Airport tayi Amman dukda haka saida ta kara kiran Lateef a waya.
Lateef kana gani ana kiranka ka daga mana,
Bazan daga ba Salman,
Toni barina daga,
Kada ka tabamin waya Dan Allah, Dan Allah Nace....
Salman yana gani Sarah ce Amman bai taba dinba.
Lateef daukan wayarsa yayi bayan ta gama Ringing Ya shiga ya goge lambar Sarah gaba daya.
Salman Kasani tinjiya na kawo karshen Alaqata da Sarah yanzu bana bukatarta a rayuwata.
AN DAWO LABARI.
Aslam wannan shine abinda ya faru tsakanin Lateef da Abbah.
Tabbbb!!! Gaskia wannan ba karamin gwarama bane.
Sarah zansami Lateef kuma zamuyi magana dashi.
Thomm Shikenan Aslam nagode Tashi tayi ta fita bayan sunyi Sallama.
Aslam ne yace Lateef meyasa kayi wannan kuskuren.
Tabbas saina saka kabawa MAHAIFIN Sarah Hakuri.
BAYAN WANI LOKACI.
RAYUWA TACI GABA KOWA YACI GABA DA FUSKANTAR ABUBUWAN GABANSA.
A YAUNE AKE KADDAMAR DA SU NADIA DOMIN KAMMALA KARATUN JAMI'A NA DEGREE A MAKARANTA.
TARO YAYI TARO KOWA YA KARBI SAKAMAKONSA.
NADIA ITACE WADDA TAZO A DALIBAR SHEKARA TA BANA.
Kowa yana tayata murna,
Su Ammie suna nan Lateef da Khaleed suna wajen.
Aslam ma haka.
Bayan Awa Hudu.
Nadia ce zaune Parlourn Ammie,
Ga Lateef kuma.Amm! Nadia Alhamdulillah tinda yanzu kinsami kanki.
YOU ARE READING
RAYUWA TA THE NOVEL
Ficção GeralLABARIN 'YAN UWA GUDA UKU DA KOWANNE MAHAIFINSA KEDA DUKIYA, SUKAN SAMI DUK ABINDA SUKESO NAJIN DADIN RAYUWA SAIDAI KASH SUN HADU KAN SOYAYYAR WATA YARINYA GUDA DAYA SHIN YAYA ABIN ZAI KAYA?