RAYUWA TA PRT 2 PAGE 1

13 2 4
                                    

*RAYUWA TA THE NOVEL*✍🏽📔

✨ _PART  2_✨

1️⃣

'''BAYAN WASU 'YAN KWANAKI.
ANGAMA JARABAWA A MAKARANTA.

YANZU HAKA ANA CIKIN HUTU,
DUKDA KASAN CEWAR YANZU NADIA TASAN DUKA 'YAN UWA UKUN NAN SUNADA ALAQA.

HARYANZU BABU WANDA YA DAINA BIBIYARTA A CIKIN SU.

MIJIN NOORATU ALLAH YAYI MASA RASUWA INDA YANZU TADAWO GIDAN SU DA ZAMA.

DOMIN GANIN YADDA AL'AMARIN ZAI KAYA BIYOMU CIKIN LITTAFIN RAYUWA TA PART 2.

GIDAN SU NADIA.

Nadia ce cikin Dakinta Kwance,

Nooratu yayar tace tashigo, Nadia tashi Mana wannan wane irin bacchi ne haka tinjiya.

Nadia bude idonta tayi da cewa Yaya Nooratu ba bacchin nakeyi ba.

Kawai Tinanin nika nakeyi ne...

Nooratu ce ta zauna kan gefen gadon sannan tace kinga Nadia.

Wannan abinfa daya faru babu laifinki a ciki.

Kowane yaji yakumasan Asalin Abinda ya faru yasan cewar bakida laifi.

Yaya Nooratu Ina Magana ne akan Abdul Lateef.

Yanzu tinda akayi wannan abin haushina yakeji ya daina daga waya na.

Nayi masa text babu adadi amman baya maidomin da Amsa.

Narasa yadda zanyi.

Uhmm Nadia kinaji Lateef sam bai fuskanceki bane, Amman daya fuskanceki hakan bazata faru ba.

Kinaji yanzu a inane Za'a sameshi?

Yaya Nooratu Kaitsaye bazance ga inda zamu sameshi ba saidai idan Abokinsa zamu kira.

Shikenan Kikira Abokin nasa kuyi magana kokuma yazo kuyi magana ta fuskanta ko zai iya fahimtar dashi.

Thom Yaya Nooratu hakan za'ayi.

Nadia tashi tayi Sannan Ta fara shirye shirye zata fita.

GIDAN ALHAJI MUMIN.

Khaleed ne shida Mahaifinsa.

Towai tsaya Kaida baka tambayeta tanada wani saurayin bane Khaleed koyaya?

Daddy Nifa lokacinda nake tare da ita bata taba cemin tanada wani wanda takeso ba.

Sannan ni Nadia fa tana sona, kawai a auramin ita shine magana.

Kai kaci kaniyarka da wannan magana Khaleed.

Shin bakaji me Ammie Tace bane ko baka wajenne.

Ammie tace Clashing aka samu a tattare daku dukanku.

Saboda haka tace kuje dukanku wanda yarinya taga yayi mata kuma wanda taji ya kwanta Mata shine wanda takeso.

Ammie taje Ita yarinyar taje ta sameta har gida ta sanar da ita.

Ammie tace batason karajin wata magana akan wannan.

Yanzu Komai ya rage naka, yarinya wanda sukafi fuskantar juna dashi shine wanda zata fitarma da Ammie a matsayin wanda takeso.

Amman Daddy nikawai Anason aimin karfa karfa ne..

Da tini mundade da yin aure da yarin yar nan Ace kusan Wata bakwai yanzu babu wani cigaba.

Idanma kaje gidansu ace bata nan.

Daddy nifa banki na rasa komai akan Nadia ba.

Duk abinda ta kama nayi zanyi donna sameta.

Daddy Inason kabani Naira Million Dari!

RAYUWA TA THE NOVELWhere stories live. Discover now