*RAYUWA TA THE NOVEL*✍🏽📔
✨ _PART 2_ ✨
1️⃣1️⃣
'''ASLAM OFFICE.
Farooq idanda Ace Saceta nayi da bazan fito da ita mudinga yawo ba.
Kamar yadda na fada maka cewar Itace wadda zan aura banyi maka karya ba.
Domin itama bata karyata hakan ba.
A to Z
Kusfa kusfa...
Aslam ya bama Farooq labarin Abinda ya faru.
Numfashin sa kawai ya sauke Farooq din da cewa Gaskia akwai damuwa.
Farooq banda karigada ka gano babu dalilin da zaisa na sanar da kai wannan Al'amari.
Domin duk duniya Mumu hudune wanda sukasan da wannan magana kaina biyar yanzu.
Na yarda da kaine yasa dole kuma saina sanar da kai.
Aslam ya fadi.
Aslam karka damu inshaAllah babu wanda zaiji wannan sirrin naka.
Nayi maka Alqawari!
Koda Khaseem ya nunamin Photo dukda kasancewar na ganeta Amman bannuna masa komai ba.
Hakan yasa nace zanzo naji daga gareka.
Nafahimchi halin da kuke ciki duka,
inshaAllah, Komai zai daidai ta hankalin kowa zai kwanta.Haka muke fata Farooq.
Nibari na koma Aslam dama cewa nayi bari nazo muyi wannan maganar.
Shikenan Farooq Babu damuwa saimun sake haduwa kuma saikazo wunarmin kuma.
Dan Allah ka gaidamin da Khaseem.
inshaAllah zaiji Aslam, Farooq fita yayi yayi tafiyar sa.
GIDAN SU NADIA.
Umma shine nace bari nazo na sanar dake.
Shikenan Allah ya bamu Sa'a yarinyar nan ta fito daga inda aka boyeta.
Ameen Ameen Umma.
Duk wani Abuda ya kamata Ayi za'ayi inshaAllah.
Sunkusa Gama gyaran gidan suna saka Solar ne inshaAllah idan Sungama komai zai daidai ta babu wani matsala kuma.
Nooratu ce tace Allah ya Saka Maka da Alkhairy.
Ameen ameen.
Nusaiba tace inshaAllah saika Auri Nadia Abdul Lateef.inshaAllah Nusaiba Fadar Lateef.
BAYAN SATI BIYU.
GIDAN ALHAJI BASHIR.
Suhailat ce itada Mahaifinta Alhaji Bashir Baharu Majia.
Shaharren Mai Kudi A kasa.
Yanada Gidajen Mai wanda Baisan Adadin suba.
Family Dinsu yayi 'yan kasuwa ne kuma sunyi Shura wajen aikin damara.
Duk inda mutum ya shiga yasan Family din Majia saboda Arxuki da Allah ya basu.
Babu kalar ma'aikacin da basu dashi Dan Sanda, Soja, Immigration, Duk wani aiki na gwamnati a garin GWANAYE saika sami Dan Family din Majia.
Alhaji Bashir Baharu Majia Yanada Kudi Matuka Don Yana daya daga cikin Manyan 'ya'ya a family din.
Dukda sunada Yawa kuma sunada Dukiya Mai tarin Yawa Wanda Mahaifinsu ya rasu ya bar musu.
Haka suke juyata tin karfinsu.
YOU ARE READING
RAYUWA TA THE NOVEL
Ficção GeralLABARIN 'YAN UWA GUDA UKU DA KOWANNE MAHAIFINSA KEDA DUKIYA, SUKAN SAMI DUK ABINDA SUKESO NAJIN DADIN RAYUWA SAIDAI KASH SUN HADU KAN SOYAYYAR WATA YARINYA GUDA DAYA SHIN YAYA ABIN ZAI KAYA?