ZEEYABDOOL

47 2 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
*(2021)*

*True life story*

*Love story❤️❤️*

*By Tooraee*🥰🥰🥰.

*Assalamualaikum Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin kowanne halittu,Ya Allah yadda kabani ikon Fara wannan littafi cikin sa'a da koshin lfy,Ya Allah kasa in gama asa'a🤲🤲🤲🤲🤲,Ya Malik ya Allah wa inda basu da lfy gida da Asibiti ya Allah kabasu lfy,muda mukeda lfy Allah ka karemu da lfy,wa'inda suka rigamu gidan gaskiya ya Allah kajikansu da Rahma,ya Allah ka kyautata karshen duk wani musulmi na Duniya gabadaya 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲*

Page 1



"Assalamualaikum"

"Wa'alaikumuslam,kin dawo?"

"Eh Mummy"

"Ya skull din?"

"Alhamdulillah"

"Mummy bakije office ba?"

"Wlhy kafanane yafara zafi,inina tafiya kaman Ina taka wuta"

"Eyyah sorry,Allah ya yaye Miki wannan cutan Mummy"

"Ameen Zulaihat"

Dan karamin hijab dinta ta tube zata shiga d'aki sai Mummy tafara magana......

"Nashiga Uku Ni Aishatu😳😳,yanzu Zulaihat har a Cardigan dinki Kika Rubuta *Zeey💞Abdool* ?"

Baki ta turo tana tafiya.....

"Lallai mummy Baki da labari kenan,Koh a bayan text books dinta *Zeey💞Abdool* copy Zaki gani"

"Eyyeh zak'ewa,shiyase littattafan😳?"

"Haba Aunty Umma,Ina ruwanki?"

"Eh iyayan rashin kunya,Dan Naga alamun Akan Abdool harni Zaki iyama rashin kunya watarana"

"Haba Mummy,wlhy Babu ruwanshi,nama manta yace ingaisheki😀"

Banza da ita tayi batace komai ba.....

"In cemai bakya amsawa ne Koh yah🤪?"

"Eh Gaya Mai Mara kunya......."

D'aki tashiga tana murmushi,Dan Koh sunan Abdool aka Kira Dadi takeji,Dan bak'aramin nishadi takeshiga ba idan akakira Sunan Abdool........

*Yobe*

Zaune yake a checking point Yana kollon wayanshi,Magana akemai Amma kamar da dutse akeyi.......

"Oga Abdool,what r you busy doing?"

Sai a lokacin ya dawo hayyacin shi,shima saboda yatabashine......

"Yes Tubabbe How far now"

"Don't even ask me,I have been looking for you Amma bangan kaba,nazo Nan Kuma Ina kiranka bakajini ba"

"Sorry pls Ina kallon
Kyakkyawata ne shiyasa....."

"Ta turo dawasu sababbin Pics ne?"

"A'ah na dane,kasan sai weekend take yin sabon Pics saboda tasamu tayi karatu,Dan banason soyayyar mu yashafi karatun kyakkyawata"

"Lets go abeg,in baishafi karatunta ba ai
zai shafi naka aikin,Wai ba night duty kake dashi ba?"

"Eh Ina Taya shatima nashi dutyn ne yanzu,Dan in dare yayi zanyi waya da kyakkyawata,so zai tayani duty"

"Oh bazaka hutaba saboda wata Koh?"

"What did u mean😨, kyakkyawata ce wata?"

"Ehen,ka kwana duty Abdool yanzu bazaka hutaba?"

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now