ZEEYABDOOL 08

4 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
*(2021)*


*True life story*

*Love story*❤️❤️

*By Tooraee*🥰🥰🥰





Page 8




*Autan Mama wannan page din nakine, love you dear❣️❣️❣️* *(Ummul-khairi)*






"Wacece kyau?"

"Mummy ce Mana,itafa ta haifi kyakkyawata,Kinga Koh ai itace kyau"

"Aikuwa su Hajiya Kaka fa🤣?"

"Su Kaka Kuma ai sune kyawu"

Dariya tayi sosai🤣🤣....

"Oya kyakkyawata bye,zamuje muyi bacci saboda an bamu hutun 2 days saboda mun Dan Sha wahala"

"Kundaisha ba Kun dansha ba"

"Ok is alright"

"Bye sweetest"

Kashe wayan yayi Yana Tunani.....

*idan nayi sanadiyar tarwatsewar farincikin kyakkyawata Anya nama kaina a dalci🤔?menene ribata idan na wargazawa innocent girl rayuwa? No no babu,Bai Kamata in Gaya Mata wannan zancanba,I will sort it out myself insha'allah*


"Mummy akwai matsala wlhy"

"Menene Kuma?"

"Zeey💞Abdool Bata da sirrin Kanta,Dan Koh tusa akayi agidannan sai tagayawa Abdool"

"Uhmmm Zulaihat tayi nisa Umma,Amma abunda nakeso tasani in ganga fa tacika Zaki fashewa takeyi"

"Kai Mummy kitaya ta da Addu'a,kekuma Aunty Umma kidaina abunda kikeyi Babu kyau"

"Fati Ina wasa dake Koh?"

"Ai gaskiya nee"

"Toh Mara kunya fitan mun daga bedroom"

"Ai gaskiya nee,baikamata tazo tana Gaya Miki ba,ai saita gayamata"

Fita tayi tana sababi,Dan fati akullin goyan Baya take ba Zulaihat.....

Washegari yakama Monday Zulaihat taje makaranta cikin walawala da jindadi,kowa sai murna yake tayata dashi Dan duk Yan class dinsu dawasu daga cikin Yan school dinsu Susan soyayyar ta da Abdool.......

"Zeey💞Abdool nataya ki murna wlhy😁"

"Deeja Nagode Kuma yace yau zai bani lbrn waye shi?Kuma zai Gaya mun wani zance"

"Daman akwai wani zance bayan sanin Asalinshi?"

"Eh haka yace mun,Dan yafi damuwan Daya gayamun zancan Akan Asalinshi"

"Toh fah,Amma ke kin harsaso wani Abu?"

"A'ah"

"Koh shinfida Bai Miki ba?"

"No"

"Toh Allah yasa Alheri zai fada"

"Ameen,but Alheri nemana,Danni bana Negative thinking Akan Abdool"

"Ki fahimce Ni Zeey💞Abdool,kowanne Abu yanada advantage da disadvantage,Amma ana aunawane agani,Wanda ya rinjayi wani sai a Yankee hukunci"

"Haba Deeja,I didn't expect such from you,kin bani mamaki"

"Sorry but think of it pls"

"Naji,Amma babu wani nazari Abdool Alheri nee"

"Nima bance ba Alheri bane,Kuma Ina fatan yazama haka"

Tashi tayi tabarta a wurin,Dan zasu iya samun matsala,Daman lokacin tashi yayi sai tawuce gidan Aunty Rahela,Daman acan zata kwana saboda mijin Aunty Rahela zai dawo jibi so zata tayata kwalima......

Tunda taje gidan Aunty Rahela Taki sakin jikinta tana jin haushin Deeja a zuciyarta......

"Zeey💞Abdool kaman akwai damuwa Koh?"

"Eh akwai Aunty Rahela"

Nantake takwashe yadda sukayi da Deeja tagaya Mata,Dan Zeey💞Abdool Bata k'arya.....

"Yanzu mekikeso kifada mun,Zaki iya rabuwa da Deeja Akan Abdool? Zulaihat kifadawo hayyacin ki wlhy,tun Kuna kanana kuka taso tare,Amma saboda Abdool Zaki sawa Deeja Question Mark?no no wlhy l won't take dat from u"

"No bahaka bane ki fahimce Ni"

"A'ah wlhy yanzu nazo fagen dazan daina goyan bayanki,ace Deeja Guda? No Zeey bakiwa kanki adalci ba"

"Toh kiyi Hakuri, insha'allah gobe zanbata Hakuri inmunje skull"

"Basai kunje skull ba,yanzu dau wayata ki kirata"

Babu musu takirata,Allah sarki Deeja baiwar Allah kamar basu samu misunderstanding ba,itace take cemata tayi Hakuri Dan tasan yadda so yake........

"Nagode my Deeja dakika fahimce Ni"

"Babu damuwa Zeey💞Abdool"

Murmushi tayi Saida hakoranta Suka fito,gakuma dimple dinta sun lotsa.....

"Oya bani wayana,ba'a iya ganin kyauki sosai sai ankira sunan Abdool Allah ya sawake Miki😏"

"Ameen Aunty Rahela😁,Ayyan Zo in maka wanka"

Zulaihat ce tagama duk abunda takeyi Dan tanasan su fara waya da wuri dashi,Dan ta gyara haddanta tun Asuba........

Abdool nee ya kudiri niyar fasa fada Mata zancan dayace zai Gaya Mata sai ya Kara nazari sosai akai,Amma yanzu insha'allah bayan tabashi hadda zai Gaya Mata Assalin shi.........

Aikoh haka akayi,Dan Zulaihat tana Gama sallah isha'i tashige bedroom din Aunty Rahela akafara waya,Dan Aunty Rahela Koh bi takanta ma batayi ba,Dan ida sabo tasaba,Dan Abdool da Zeey zasu iya Kai 3 hour's Suna waya Basu gaji ba.......✍️✍️.






By Tooraee🥰🥰🥰.




*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now