*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story* ❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 15
*Members din Mata masu aji wannan page din nakune,Maman twins (Umma) kema jinjina a gareki👍👍🤍🤍*
Abdool nee yafara magana Yana Hawaye😭😭......
"A kodayaushe nida Zulaihat mun kasance masu San farincikin juna,Burina Ni akoda yaushe Zulaihat tazama macen daza'a dinga sambarka Koh Alfahari da ita a ko'ina,shiyasa nakesonta tunkafin inganta,sabida bansan Mai Zan kwantata dashiba,Dan munsamu fahimta Akan tasan menakeso batare da ta tambayeni ba,itama haka,Ayanzu haka babu abunda yake mun Dadi kamar inji muryanta Koh indunga bada Labarita......
A bangare na bawai halinda nake ciki bane yake tayarmun da hankali, sai dan nasan tabbas a duk lokacin da tanemeni bata sameniba a waya kawai, hankalinta yana matukar tashi sannan kuma nayimata alkawarin xankula mata dakaina kuma zan gaggauta zuwa gareta wannan shine babban abinda akoda yaushe yake dagamin hankali😔😔........."
Rungume Malan Ahmad yayi yana kuka 😭Yana cewa.....
"Malan Ahmad ka fahimce Ni,wlhy ba yaudaran Zulaihat zanyi ba,Kuma yanzu ya kake gani idan na bayyana Mata abunda kake so? Kyakkyawata fa zata iya rasuwa?"
"Subhanallah😳😳,har shakuwa takai haka?"
"Wlhy,Dan nida fada fada wasa wasa muka Fara.....
Ranan Dana Fara kiranta awaya,Tana hanyar dawowa daga unguwa tad'aga,Bayan mungaisa take cemun waye?Saina cemata Aljanine,saita ce Aljani Kuma?sai nace eh,wani abun mamaki alokacin sai muka danyi shirme ni da ita,abun yaban mamaki yadda mukayi abun......
Sai bud'an bakina nace Mata,nasa anban number ki dukda dai keh ba kyakkyawa bace,kasan me kyakkyawata tace?"
"A'ah saika fada"
"Cewa tayi,Kai waye dazakirani Rana tsaka kace mun Ni Mummuna ce,nikuma sai nace Mata ai nasan ansha fada Miki haka,shiyasa nakeson Ni in Zama different acikinsu,Tundaga ranan nake cemata kyakkyawa saboda Tsiwan data mun,shine fa ahaka
a haka muka shaku""Subhanallah😳,Dole mubi Abunnan a sannu,Dan saboda rayuwar innocent girl dinne"
"Ashe kafahimta Malan Ahmad"
"Nafahim ceka,Amma yanzu yakamata mukwanta zuwa gobe insha'allah Zan baka Tarihin su Zulaihat,Dan kasan Suma ba gidan wasa bane........."
Washegari yakama weekend Deeja tazo gidansu Zeey💞Abdool Dan su Mummy suna shirye shiryen tafiya gobe,Deeja ta rako Ammi yimusu Allah yakiyaye hanya,Dan da asubahi zasu tafi.....
Deeja ce a d'akin su Zeey💞Abdool da Aunty Umma.......
"Zeey💞Abdool wannan menene kike raping haka?"
"Kwanone da yaji da zobe zanba Kaka taba Abdool"
"Allah sarki,kinyi kokari, Zeey💞Abdool karkice nacika tambaya?"
"Yi tambayanki inaji?"
"Menene rank din Abdool?"
"Nima bansani bafa,Dan Koh hoto zaiyi banganinshi da ranka"
"Officer nee Koh?"
Carab Aunty Umma takarba....
"Officer a Ina🤔?,a Ina Kika taba ganin Officer a checking point,ai wannan aikin sai Other rank"
"Other rank nee?"
"Ga zahiri,Kuma Ina zargin Private Soldier nee ma"
"Kai Aunty Umma kincika magana"
"Eh nacika, gaskiyane ai"
"Eh din,Koh Private Soldier dinne haka nakeson abuna"
"Kyaji dashi wlhy,inba wahala ba,ga Uncle G Yana mutuwan sonki,Kuma gashi namiji ne,inma sojanne, Ai shi NAVY OFFICER nee ma,gidan kudi"
"Eh gashifa namiji,namiji da duwawu nida duwawu me zamu Haifa😒?"
Aikoh suka fashe da dariya😁🤣🤣...
"Mara🤣😁 mutunci Boot zaku Haifa,Yar rainin wayau,wa zaiga Uncle G yace baikai namiji ba?"
"Toh ke ki aureshi Mana?"
"Aibani yace yanaso ba Mara kunya"
Dariya Zulaihat tayi tace😁😁
"Kun isheni da wani Uncle G,Koh daga sunanshi ma mafa babu Dadi"
"Garzali ne Babu Dadi?"
"Cab,Zaki hada Garzali da Abdoolsamad?"
"Wlhy bazako hada ba"
"Yauwa Autan Mummy"
"Ai mu muna bayanki Zeey💞Abdool,me wani Garzali,Cab"
"Gaya musu dai"
"Deeja,Deeja,Deeja"
"Deeja ga Ammi can nakiranki"
"Suna can suna lbrn Abdool"
"Oh ni,yanzu yaranan Susan soyayyah🤔"
"Uhmmm my sister,yanzu Zulaihat lbrnta baya dadewa inba labarin Abdool take ba "
Su Zulaihat nee suka fito Suna dariya,Dan Zulaihat Bata kaunar a dauko labarin Uncle G......
"Kaka Allah ya tsere hanya...."
"Lah 😳🤔Ammi kakafa batasan ansan zatayi tafiya"
"Dan Allah😳?"
"Wlhy🤣"
"Toh nayi shuru"
Mummy ce tayi dariya batace komai ba😁😁.......
*Yobe*
Malan Ahmad da Abdool suna zaune a checking point suna tsere hanya.......
"Malan Ahmad kace zaka bani lbrn Kyakkyawata"
"Ok..........✍️✍️."
*Comments dinku Yana mun kadan fah🤔🤔*
By Tooraee 🥰🥰🥰.
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su