ZEEYABDOOL 06

7 2 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
         *(2021)*





*True life story*

*Love story* ❤️❤️



*By Tooraee* 🥰🥰🥰





Page 6





*My Zeey wannan page din nakine, infact kina cinkin wayanda sukayi sadin yin wannan Novel,Zeey u r my best friend ever,kina Kori sosai Akan kowanne Abu nawa,thank you ma😉😉,❤️❤️❤️love you (OUM MUFEED)*











"Ameen ooooo"

"Aunty Rahela sannu dazuwa?"

"Yauwa Zeey💞Abdool,Zo muyi magana"

"Toh Aunty Rahela"

"Wai Abdool Dinnan Dan wanne garine?"

"Dan Gombe nee"

"Menene sunan babanshi?"

"Abdulaziz"

"Shine kadai abunda Kika sani dangane dashi?"

"Eh,Amma Wai babansu baban malami nee a Gombe,Kuma kamar Yana koyarwa and Abdool shine babba a gidansu"

"Ayyah kince sunanshi Abdoolsamad Koh?"

"Eh Mummy"

"Ayyah tarihin shifa?"

"Yace mun ma akwai labarin dayakeso yagaya mun Amma sai in yazo"

"Ok Allah ya kawoshi lfy"

"Ameen Aunty Rahela"

Fita tayi taje wurin Ayyan.....

Mummy ce ta dauki wayanta takira Aunty Nafeesa sannan tasa a handsfree.....

"Assalamualaikum,mutan makkah"

"Wa'alaikumuslam, Nafeesa ya gida ya Yara?"

"Lfy Lau"

"Nafeesa zancan Abdool nee yarinyar Nan abunfa yayi kamari"

"Toh fah,Meke faruwa?"

Nan Mummy takwashe lbrn abunda yafaru jiya tagaya Mata.....

"Subhanallah,Allah yasa Yana lfy,idan yadawo lfy sai anemi ganinshi"

"Ai Nima zanje inda yake tunda zani Maiduguri da Kaka next month"

"Toh ai shikenan mutan Makkah,hakan ma yayi"

"Daman nagaya Miki nee saboda Kinga Zulaihat karamar yarinya ce,dudu yanzu she's 16,I don't want Anything dat will distract her Education,Amma Naga kaman Abdool ya shiga rayuwarta yanzu"

"Nima Abun ya daure mun Kai mutan Makkah,Dan fah da tacemun da fada  suka Fara,Amma bansa ya akayi ya rikideba"

"Abu Koh ya rikide yanason zama wani Abu daban"

"Sai Hakuri Mutan Makkah,muyita musu Addu'a"

"Insha'allah"

"Aha Agaida Auta"

"Zataji"




"Aunty Deeja  karkice na dameki da Tambaya?"

"Toh Ina jinki,Amma mind u kiyi tambaya Mai ma'ana Dan idan baida ma'ana, u better shut up"

"Akan Aunty Zulaihat ne fah"

"Meyafaru?"

"Banace Miki zanje wirin fatee in amshi note dinta inyi copying din Assignment ba,Dan ban kwafaba inayin wani note"

"Ehen go ahead"

"Danaje wurin Fatee,shine Naga Aunty Zulaihat a backyard dinsu tana Kuka"

"Dagaske😳😳, innalillahi wa'ina ilaihirraji'un, Zulaihat bazata daina damuwa ba Koh?"

"Wai wani abune yake damunta?"

"Eh Nana,Abdool nee bataji Shiba awaya gashi yau 3 weeks Kenan"

"Wai wayeshi Abdool Dinnan?"

"Toh Abdool dai bansan Asalinshi ba,Amma Zan iya Baki labarin soyayyar shi da Zulaihat,dakuma yadda suka hadu"

"Am ol 👂 Aunty Deeja"

"Nima danji"

"What😳😁?Khalil zeka sa jallabiyan ka kawuce hadda,Inka dawo Zan baka wani labari Mai Dadi"

"Promise?"

"Yes cutest lil"

"Yehhhhhh💃😁"

"Yauwa Nana........

Zulaihat sun hadu da Abdool ne tahanyar Aunty Nafeesa wato Step mum dinsu"

"Eh nagane ta"

"Yauwa,Abdool friend dintane A Facebook,Kuma Suna charting sosai idan yanada Time,bcoz he's a Military personnel,so baida Time sosai,Kuma shi sojan yakine Kuma yanacikin masu yakin boko haram,Kinga baida Time saidai in anganshi........"

"Toh fah😳?"

"Aunty Nafeesa tasa hoton Zulaihat Akan profile picture dinta na Facebook yace Mata Dan Allah yana son tahada su da ita,Aunty Nafeesa tahana Amma Daya dameta,saita ma Zulaihat magana takuma nunamata hotunan shi dayake sawa a page dinshi tace tabashi.........

Aunty Nafeesa Kuma tabashi,dafari Zulaihat da Abdool ba soyayyah suka Fara ba,Dan farkon wayan suma cemata yayi Mummuna,dahaka  suka Fara,yakan kirata suyi waya Yana tsokanan  ta har suka Saba.......

Tafiya tafara tafiya Abu yajuye yakoma soyayyah,har yakai matsayi  da Zulaihat zata iyayin waya da Abdool na tsawon Awa biyu zuwa uku Bata gaji ba"

"Ah 3 hours fah?"

"Yes,toh barkiji, Zulaihat saboda soyayyar Abdool ba kowanne lokaci suke samun waya da daddare ba,saboda yanayin aikin sa"

"Allah sarki"

"Shiyasa indai yakira Zulaihat saita d'aga duk abunda takeyi,Dan har girki takeyi tana waya"

"Toh fah😳,girki da hannu Daya?"

"Ehen,toh kawarta ma har janruwa takeyi da hannu Daya daga rijiya,tayi shara da hannu Daya,Koh makota aka aiketa tana waya da Abdool,shiyasa suka shaku Kuma kowa a Unguwarsu yansanta da Zeey💞Abdool.......

Duk halin da ake ciki Mummyn su Bata sani ba,saboda Mummyn su tana zuwa Office Kinga Bata Zama a gida"

"Eh nasan Mummy civil Savant ce"

"Yeah, Mummy Bata tashi sani ba,sai da Zeey💞Abdool tafara yin hotuna duk weekend ana turamai,shine Mummy tasani,Kuma sanda tasani is too late Dan a Halin yanzu Mai raba Zulaihat da Abdoolsamad sai Allah"

"Aikuwa Daman shi yahadasu🤔"

"Amma Zeey💞Abdool Tana yawan Gaya mun Wai Abdool Yana yawan Cemata akwai labarin da zai Bata,in yazo KADUNA"

"Toh kilan Asalinshi ne?"

"Eh toh,itama haka take cewa, Amma Ni sai Inga bawannan bane"

"Kai Aunty Deeja Kar muyi haka dake,kafadi Alheri Koh kayi shuru🙄"

"Aikuwa dai,Dan Deeja da shegen surutu,bansan inji maganar Nan tafita,Dan duk yadda kuke da Zulaihat bazata saurara  Miki ba akan Abdool"

"Hakane Kuma fa Ammi"

"Toh kungani,Allah dai ya tabbatar da Alheri?"

"Ameen Ammi.......✍️✍️."



*Yawan Comments dinku yawan typing.......✍️✍️✍️,Saina jiku*


By Tooraee🥰🥰🥰



*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now