ZeeyAbdool page 65

0 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*

*True life story*

*Love story* ❤️❤️

*By Tooraee 🥰🥰🥰*

Page 65

........Soyayyah ce sabuwa ta kullu tsakanin Abdool da Zulaihat,Dan yanzu salon ya canza Dan yanzu tagane ashe da hauka tayi take cewa ,Dan yanzu tak'ara hankali,Dan wani kulawa da shakuwa ne ya sake shiga tsakinsu,ga more followers dasuke samu a page dinsu,kowa sai labarin *Zeey💞Abdool* yake Dan yanzu itace ma take posting a page din dakanta,gashi birthday din Young G yazo, Abdool ya kashe ma young G kudi,Dan har studio yakaishi akami hotuna sukasa a page dinsu,gashi ran birthday an Mai cake's Kuma yasha hotuna sosai da sosai Dan Saida Young G yafara kuka suka kyaleshi,ga iyayan cele Suma ba'a magana Dan Suma sunsha hotuna kaman sune cele din...........

Wasa wasa Zulaihat ta kusan Gama karatunta hakama Abdool,Dan gab yake da POP zai koma gida Dan hutawa na Dan wani lokaci,Gashi yanata shirye shiryen graduation din Zulaihat,Dan kowa ya bashi goyan baya wannan karon hadda Aunty Hannafiya,Dan itama ta haihu tazo gida wanka tasamu yar BUDURWA ansa sunan Mummy,ta yabada kulawarshi akan Zulaihat,itama tana following dinsu a I.G page nasu.........

Deejah kuwa ansa Mata Rana itada Dr. Yaseer,Dan Zulaihat shiri biyu takeyi Dana graduation dinta gakuma bestyn ta zatayi Aure,Gashi Abdool ma yace ko an musu POP dinsu baza wuce ba sai anyi bikin Deejah,Dan baze taba manta Deejah ba a rayuwar shi,shikoh Dr. Yaseer ya aza shakuwansu ne dasukayi Dan kwanakinnan yasa zai Mai haka,Amma bai san tsakanin Abdool da Deeja ba,Gashi ya tambayi Deeja me takeso Amma Tak'i fad'a mai,Dan kunyanshi takeji sosai,shine ya yanke hukunci tambayar
Kyakkawar shi.........

Saida dare yayi suna video call ita dashi,kwance take da bakar abaya Dan sun dawo daga kasuwa ita da Deeja ta gaji,wanka kawai tayi tasa abayan ta kwanta Amma bada niyar bacci ba,Dan tana sauraran Kiran *Rayhan* dinta........

Video call.........

"Kyakkawata kamar kin gaji koh?" "Nagaji wlhy" "subhanallah" Ido tazaro sannan tace "lfy kuwa Mai kyauna?" "Gaskiya babu lfy" Ido tak'ara fitar wa Amma duk abunda take a natse takeyinshi,Dan komai nata kwaikwayon Abdool take,Dan in Abdool Yana tare da Kyakkawar shi bazakace shi soja bane.......

"Pls meke faruwa?""Gaskiya zan bata da Deejah" "subhanallah tamaka laifine?" "Laifuka ba laifi ba" narai narai tayi da Ido sannan tace "pls kayafe Mata kilan Bata sani bane" "Anki a hakura,Baki tambayi menene ba Amma kinfara bada hakuri" "ok sorry metamaka" "Madallah da little Angel" fuska tadan Bata sannan tace "niyanzu nawuce little Gaskiya" idanuwansa da baicika son budesu ba ya budesu sannan yadan zarosu kadan sannan yace "sai Mai Kuma *Rayhana* ?" "Gashinan kafada" kafadanshi ya noke sannan yace "ni a wurina ke little ce" idonta ta Dan kulle sannan ta bud'e kana tace "hankan yamaka *Jaan*?" "Eh yamun,but l love dis name,yamun Dad'i" "Allah koh *Jeff*?" Wani Dan K'ara yayi Saida yaba Zulaihat tsoro,Dan Bata taba ji yayi wannan karan ba "hope kalau?" "Bakene kike son haukatani da sunayanki masu dad'i bah" "ah Haba?" "Sosai makuwa" "Toh yanzu gaya mun abunda Deeja tamaka" "yauwa da farko na tambayi Deejah me takeso na saimata as gift Taki fada and again tafita Dake yau kasuwa tagajiyar mun dake" wani nannauyar ajiyar zuciya tayi sannan tace "Kai Mai kyauna bakada dama,ai kunyarka takeji Kuma gajiyar Dani ai kome zanma Deeja bazan taba biyan taba" "sosai ma kuwa *Zeey💞Abdool*,Dan Deejah tazama yar uwarki Dan tawuce frnd a wurinki" "Gaskiya nee,ai Deejah tayi sosai Allah dai yabata zaman lfy a gidan auranta" "Ameen Noory,yauwa me kike son in saiwa Deeja?" "toh fah babbar magana,bari na sharwarceta naji,inta gayamun zan gaya maka" "yauwa Good idea,Allah ya Miki Albarka" "Ameen Nisful-hayat" "yauwa bundle of joy" bayan yagama magana sai yayi shuru Kuma taga ya hade Rai........

"Lfy kuwa Rayhan?" "Zulaihat?" Ido tazaro Dan zata irga sau nawa Abdool yakira ainihin  sunanta a rayuwa tun tana budurwa,Kuma indai Abdool yakira sunanta ainihi toh akwai muhimman magana dazai Mata,Gashi Kuma yanzu yace tamai laifi,har ya bud'e Baki zai sake Mata magana sai network ya dauke yafara nuna Reconnecting......✍🏼✍🏼.

*Toh fah🤔🤔 wanne irin laifi Zulaihat Tama Mai kyaunta da zai Kira sunanta? I need more comments......*

By Tooraee 🥰🥰🥰.

*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now