ZEEYABDOOL 12

3 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
      *(2021)*




*True life story*



*Love story* ❤️❤️





*By Tooraee* 🥰🥰🥰




Page 12








*Uhmmm wannan page din naku Mom Anwar,Dream girl, Rukkyda Fatima (bafulatana),inajin dadin comments dinku,love you ol*💖💖.












"Wlhy kuwa Aunty Umma,kodayike ma Ina zakugansu munacan *Kukarita* tare,Dan koyaye bazan kawosu ba"

"Naji kina jam'i🤔,Yan biyu Zaki Haifa kenan?"

"Sosai Mana,Aunty Umma Bari kiji,yadda muka tsara nida Abdool"

"Toh fah,har wani tsari kukayi kenan?🤔"

Mummy harzatayi magana,Aunty Rahela tamata ido Akan tabarta suji me zatace......

"Cab muke da tsari"

"Toh muna jinki Zeey💞Abdool"

"Mun tsara nida Abdool zamu haifi yan biyu mace Dana miji"

"Toh fah,Koh meye dalili?"

"Daz y nake sonki, can't love less my sister,mun tsara hakanne saboda muma junan mu Takwara"

"Oh mace Dana miji zaku Haifa kenan?"

"Ehen,Macan za'asa  Zulaihat namijin Kuma Abdoolsamad,zamuna kiransu da *Rayhan da Rayhana*,yadda Zeey💞Abdool baze ta bacewa  dawuri ba,Dan munason sunan har jikokin mu sai ansa musu"

"Toh meyasa su baza Kuna kiransu da Zeey💞Abdool dinba marakunya😨?,Wlhy Zulaihat bakida mutunci Yanzu a gabana kike fadin haka?Toh barikiji dai kullun Ina fada Kuma bazan fasa fada ba,idan ganga tacika Zaki fashewa takeyi wlhy"

"Kai Mummy kedazi kina Mana addu'a,sai mugun fata😩"

"Ai ba Baki namiki ba,gaskiya nafada"

Aikoh wannan maganan da mummy tafada yasa duk wunin Ranan Zulaihat tana d'aki,Koh abinci bataci ba,tana fushi saboda ana gayamata gaskiya Akan Abdool......

"Rahela Kinga halinda Zulaihat tasa kanta ciki Koh?"

"Nagani Mummy,Abunnan yarafa bani tsoro😳"

"Keh ko Ni,ace saboda wani can dama bakataba ganinshi ba,ace ka hakura da Abinci?"

"Wlhy kuwa,duk soyayyah ce tarufe Mata ido,Amma yanzu shawara dayace"

"Ina jinki Rahela"

"Zamu koma goyamata bayane,Dan musamu musan halin datake ciki dashi,Dan yadda taga muke nuna Mata,zai iya zuwa KADUNA Taki kawoshi gidannan"

"Kuma hakane fa,gwamma da Kika gayamun hakan,Dan take taken ta zatayi fiye dahaka"

"Wlhy kuwa"

"Allah yasa mudace kawai"

"Ameen Mummy"

Tundaga ranan Mummy take goyawa Zulaihat baya,hakan yasa Zulaihat Bata boyewa Mummy komai......

*Karku manta da karancin shekarun Zulaihat*

Yau za'a dau hoto Amma Babu Kaya sababbi,Dan harkayan sallanta tasake su......

"Aunty Umma yaufa kyaryata yakare"

"Name?"

"Babu Kaya"

"Keh bawani kyarya,ba jikinmu  zaizo daya dan Mummy ba?Kuma gashi Mummy akwai Kaya,sai muyi anfani da nata kafinnan ya manta danaki ko?"

Tsalle tayi ta rungume Aunty Umma😁💃.....

"Aunty Umma Nagode tashi muje muzaba"

Zuwa sukayi suka zabi lace Mai zafi,Wanda Mummy tayi fitan bikin Aunty Rahela dashi, *bubane* wuyan yamata yawa kadan,Aunty Umma ce  ta shiryata,Kama Mata wuyantayi tabaya da clip,Kuma ta daure ta sosai da zanin,Dan zanin yamata girma, lace din sky blue nee Tamata  dauri da plain yard red......

Wow aikoh Zulaihat tahadu,Dan Deeja tazo tamata make-up Kaman Amarya,duk Yan layi sai shugowa sukeyi,Dan sun bude gate Dan hotuna......


"ZeeyAbdool biki kuke dashi?"

Deeja ce tabata amsa....

"Abdool zamu turawa wa Hotuna

Baki tabude taga abun mamaki,Dan Bata taba ganiba😳🤔....

"Dan kawai za'a turawa saurayi hoto ba biki ba aci uban wannan Waka?"

"Ehen ku keke bada Mata wlhy"

"Gaya Mata dai Aunty Umma"

Zeey💞Abdool Tasha Hotuna kaman babu gobe,Dan harcanza Kaya sukayi,Dan a duk mako ba'a turamai hotoba a turamai 20pcs.....



*Yobe*



Abdool Yana zaune da Frnd dinshi da suka Dade tare tun a Depot,sunyi Zama tare ma a Yobe,kafunnan akayi posting dinshi zuwa Katsina,yanzu Kuma andawo dashi nan........

Wayan Abdool ne sako yafara shigowa,danshi Datan  shi a kunne yake akoda yaushe......

Sakonne yaki tsayawa,sai Kara shigowa yakeyi, Abdool nee yace.....

"Toh fah, duk yadda akayi sakon kyakkyawata ce wannan"

"Wacece Kuma kyakkyawar ka?"..........✍️✍️.








By Tooraee 🥰🥰🥰






*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now