ZEEYABDOOL 16

3 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
      *(2021)*





*True life story*


*Love story* ❤️❤️





*By Tooraee 🥰🥰🥰*







Page 16






*Yes wannan page din Na my Hawy's nee,zha two Hauwa's..........(Hauwa Dahir and Hauwa Muhammad gashinge).........yes I love them tooo💞💞💞.........*










"Malan Ahmad kace zaka bani lbrn Kyakkyawata?"

"Ok.......

Dafarko dai Babansu Zulaihat Sojane AIR FORCE,Airman nee shi,mutun Maiduguri ne Amma girman KADUNA.......


Babansu yanada son addini,yanada Mata biyu Kuma baitaba zaman bariki sojaba saboda tarbiyan y'ay'anshi.......

Alh. Ibrahim Abdullahi yanada Son addini,indai kaganshi a layi toh masallaci zashi Koh aikin masallaci,Yana da dattaku,yaranshi 7 yarasu yabar Amaryanshi da Ciki"

"Aunty Nafeesa Koh?"

"Eh Aunty Nafeesa yaranta 4 biyu maza biyu Mata,ita Koh Mummy yaranta 4 Duka Mata......

Akwai *Rahela Ibrahim Abdullahi, Hannafiya Ibrahim Abdullahi, Zulaihat Ibrahim Abdullahi sai Auta sunanta Fatima Ibrahim Abdullahi*

Yarannan sunada Tarbiya da natsuwa,Dan ba'a hayin Rigasa suke Boko ba,Amma anan hayin Rigasa Sukayi Islamiyyah,indai kagansu awaje toh makaranta zasu Dan rayuwarsu ta banbanta da sauran yaran layin.......

Bayan Babansu yarasune Rahela tayi Aure,Bayan auranta ne sukakoma Hayin Dan Mani,Ina mamakin yadda kafara soyayyah da Zulaihat🤔,Dan Mummy tanada kula sosai,Saida kowanne mutun baya wucewa kaddaransa........."

"Hakane gaskiya Dan dafari batama bani wani lokacinta,Dan wani sa in sai inkirata tace mun yanzu sallah ma zatayi,Kuma lokacin lokacin sallah ya Dan wuce,sai infara Mata nasiha ina  samata son Sallah akan lokaci....."

"Gaskiya Kam,awannan shekarun dasu Zulaihat suke suna age din rawankai,Amma Zulaihat nata ai dasauki"

"Gaskiya, kyakkyawata akwai natsuwa da hangen nesa,Dan tanada ilimi gaskiya,kaga yanzu bamu wani Dade dafara hadda ba,har mun haddace izu Biyar"

"Masha Allah,ai duk ai gidansu sunada kokarin rike Abu"

"Gaskiya sunada himma,Dan tacemunma Aunty Hannafiya tana zuwa Hadda"

"Toh Masha Allah,Dan Allah ka kula da Amana,Dan akwai aiki agabanka"

"Hakane Sir,but insha'allah Allah yatare Dani"

"Nima inasonka da Zulaihat,Dan Inka auri Zulaihat wlhy kayi Mata"

"Allahu Akbar Malan Ahmad basai kafada ba,nasan kyakkyawata taci sunanta"

"Gaskiya Kam,Allah yabarku tare,yasa tarayyanku Alheri ne🤲?"

"Ameen🙏🏽"



Washegari da sassafe su Kaka da Mummy suka shirya sai *Maiduguri*.....

Uhmmm Zeey💞Abdool murna Kam  gani take you tafi kowacce Rana fari awurinta,Dan gani take kaman su Mummy zasu Taho Mata da Abdool dinta......

Minti minti sai takira su Mummy suna Ina?,har abun ya ishi Mummy,Mummy tace....

"Zulaihat kibari Zan kiraki, don't call me again"

"Ok ma"

Abdool takira tagaya Mai,dariya yayi Dan yasan yadda take zumudi akanshi,Dan daga sun Gama waya da Mummy take kiranshi tagaya Mai inda suke......

*Oh ni Tooraee 🤔🤔, Zulaihat infa mugune yaje yajirasu a hanya,Oh kinmanta da huduban Kaka Kennan ko?😂😂😂😂*


Su Mummy tafiya yayi Nisa Dan sun kusan zuwa checking point dinsu Abdool.....

Mummy nee takira Zulaihat tagaya Mata,Dan taga missed calls dinta,Amma tayi banza da ita,aikoh Nan take Zeey takira Abdool tagaya Mai......

"Kai kyakkyawata,namanta da Hulana fa,gashi kaina Akwai wannan askin namu na sojaji"

"Lah Mai kyauna kaima Kanayin Punk😁?"

"Eh nakanyi kyakkyawata😁"

"Uhmmm🙄"

"In daina nee😁?"

"A'ah bakana so ba?"

"Eh Ina so"

"Toh nima Ina so😁"

"Kin tabbata sweetest?"

"Yes My Omri"

"Kyakkyawata Bari na hanzarta kinji karsu Mummy su karaso bananan"

"Ok Rayhan"

Tana katsewa tafada Jikin Aunty Umma......

"Aunty Umma,Mai kyauna zai hadu dasu Mummy yanzu"

"Kice Abdool zaiga Kyau da Iyayan kyau😁"

"Aikuwa Kam,su Kaka sune kyau"

"Hahahaha,ji kike kamar yaune ake daura muku aure Koh😜?"

"Hmmmm kedai Bari Aunty Umma"

"Uhmmm Allah dai yanuna Mana ranan da Abdool zaizo KD"

"Woooooo 💃💃can't wait wlhy"

"Give me five Auntn Mummy"

"Hmmmm Daman haukanku Daya"

"Eh anji,Auta ai bazata gane bako?"

"Ina?yaushe?ai mune kawai zamu gane"

"Ah lallai"


Mummy nee suka Isa checking point dinsu Abdool,Daman Tunda Boko Haram suka addabi yankin,Idan kazo wannan wurin sai Kun sauka a mota Kun taka.......

Amma dayike su Mummy nee,suna zuwa driver dinsu yatsaya,har wani Soja yafara Mai ihu Abdool yace......

"Ninace su tsaya"

"Y?"

"Na my mother inlaw Dy inside"

"Ok sorry Sir"

Abdool nee yaje kusa da mota,kakace ta window sai Mummy a kusa da ita......

Kunyane ya lullube Abdool,Dan saiyaga Mummy da Kaka sun Mai kwarjini,dukar dakai yayi......

Gakuma Zulaihat ta dameshi da Kira,idan takirashi Bai dauka ba saita Kira Mummy........✍️✍️"






*Toh fah,kunga Zulaihat da zumudi Koh,Anya zatabari Abdool da Mummy su gaisa kuwa?🤔🤔...........*






By Tooraee 🥰🥰🥰




*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now