*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story* ❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 31
Rudewa Zulaihat tayi Dan Bata taba ganin Uncle G yabata Rai ba bare kuka😳😢......
"Subhanallah pls stop crying😢"
Shuru yayi Yana kallonta, Handkerchief ta dauko Wanda Abdool yabata lokacin datayi hawaye dayazo,Mika Mai tayi.....
Karba yayi yafara share hawayanshi Amma wasu na biyowa🤧......
"Pls Uncle G kayi shuru Dan Allah😢,na 🙏🏽rokeka"
Itama hawaye😢 nee yafara zubomata Dan Bata kyaunar taga wani Yana kuka bare Babba haka.....
Ido yazaro 😳yace.....
"Badai kuka kikeyi ba?"
Ido ta sura Mai tana kallonshi, handkerchief ya dauko sabo a Aljihunshi shima yagaji da kamshi,mikamata yayi yace.....
"Am sorry,maganan Babu Dadi Koh🧡?"
"No,bahaka bane kawai bansan Inga kana Kuka"
"R u sure🧡?"
Kai tad'aga Mai alamar Eh
"Oya Bari nabarki kiyi tunani kinji bloody,saboda sabon rayuwar dazaki shiga 🧡"
D'anshi aganinshi Bama ta san menene soba.
*Tab uhmmmm.🤣😂😅, Uncle G kana ruwa wlhy*
"Ok shikenan, insha'allah before you go zanbaka amsa"
"Masha Allah,thank u love🧡"
Murna tayi sosai,Dan zata samu Daman tattaunawa da Aunty Rahela......
Tashi yayi yaje sukayi sallama da Mummy daganan suka fita,har kofan mota tarakashi, Boot yabude ya dauko Mata Trolly bag,yace Mata......
"Bloody ga tsarabarki Babu waya🧡"
"Duk wannan Ni kadai?"
"Eh Haba,ai Babu yawa bloody🧡"
"Wannan ma ai yayi,thank you dear"
"Ah haba, it's my pleasure 🧡"
Sallama sukayi cikin sauri tafara tafiya,har zatashiga gida yace......
"I love you Zulaihat🧡"
Tsayawa tayi cak, Dan maganan ya shigeta sosai Dan batasan wanns irin amsa zata bashi ba.......
"Goodnight love,have a nice Night 🧡"
Dakyar ta iya cewa.....
"Same too you"
Habawa Dadi yaji sosai,Dan Baima yi expecting zata iya bashi amsa ba,gida tashiga cikin sauri Dan hankalinta Yana wurin Abdool.....
Murmushi ☺️😇💃yayi Dan yadda yaga tashiga gida,ya aza kunyane yasa tashiga gida cikin sauri,mota yashiga Yana driving cikin farinciki 😁💓.......
B'angaran Abdool kuwa sake Kira yayi yaji shuru Bata dauka ba,Amma Bai kawo komai ba dayike shi yanama mutun uzuri sosai a Rayuwa.......
Tana shiga Trolly bag din hannunta ta ajiye tashiga d'aki cikin sauri ta dauki wayan ta,har zata Kira number Aunty Farida tsaida ta tace...
![](https://img.wattpad.com/cover/257143015-288-k141625.jpg)
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Исторические романыLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su