ZeeyAbdool 30

3 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*





*True life story*



*Love story* ❤️❤️






*By Tooraee 🥰🥰🥰*







Page 30









B'angaran Uncle G kuwa,Allah Allah yake yaga yakai gida yayi wanka yayi Sallah yazo yaga bloody dinshi,haka kuwa akayi Dan acan yabarsu Wai sai gobe za'a sallamesu tunda ya Musty da ya Imran da sauran Family members nanan mezai tsaya yamusu......

Yana zuwa part dinshi yashiga Dan bawandama yasan yadawo,Hajiyar su ce taga mota tace toh kodai yadawo nee......

Shiga part dinshi tayi tana magana......

"Uncle G kadawo ne?"

Da Uncle G take kiranshi itama, Dan wannan sunan yabishi bayaro ba ba Babba......

Karan ruwan dataji abayine yasa tasan Yana wanka,fita tayi takoma kitchen Daman girki takeyi tunda gida bakowa suna Asibiti.....

Shiri yayi cikin manyan Kaya, bak'aramin kyau yayi ba,shima yasani manyan Kaya na Mai kyau,Dan rabonshi da manyan Kaya Yamanta.....

Dakin Hajiyar su yaje.....

"Hajiya sannu da aiki🙏🏽😁?"

"Yauwa,nashiga naji kana wanka😁"

"Eh Ina saurine zanje Dan Mani😁"

"Ok Allah ya tsare,saika dawo"

"Ok bye"

Juyawa yayi Yana tafiya,kallonshi kawai takeyi tana tausayin Dan nata😞,Dan tanada labarin Abdool awurin Yar Autan ta Amina.....

Amina k'awar Zulaihat ce tunsuna Yara,Dan mate  dintace Tare suka taso,saboda sun canza unguwane suka rage shakuwa Amma duk halin da ake ciki Amina ta sani,Dan har goyan baya take Bata akan Abdool,Dan aganinta kilan Dan uwannata ba dagaske yakeba ai dayayi magana.......

Uncle G nee yakama hanyar zuwa Gidansu Zulaihat,shikuma Abdool alokacin yake Shirin tafiya.....

Mikewa yayi Zai wuce yabar katon jakan dayazo dashi Kuma gawasu ledoji kuda biyu,sai yaga Zulaihat ta kinkimi jaka zata bishi....

Dariya yayi sosai😅😂,Dan sai yanzu yaga yarintar karara sosai tunda suka hadu.....

"Keh Kuma Ina Zaki da wannan 😀?"

"Ba jakanka bane?"

"Ai anan Zan barshi,sai in Zan tafi sai inzo in amsa"

"Ok,Bari na ajiye maka a dakin Mummy"

Dakin Mummy tashiga tadaura asaman gado tajuya tafita,Akan intadawo zata Mai ajiya Mai kyauna....

Fita sukayi Sukabar ladoji Amma Abdool nasane Kuma yaji dadin hakan,Su Aunty Farida nee da Deejah suka je rakiya,Amma Abdool da kyakkyawa shi suna tare sai Su Aunty farida ma jerun su daban.......

Tafiya suke harsuka Zo gidan Mai,a lokacin Kuma Uncle G ke shanyo Kan Mota cikin Dan Mani,Mai adedeta suka tsayar,sai akwai wata Mata aciki Amma a bakin titi zata sauka,shiyasama yahau zai kaishi Unguwar sarki,Dan acan yasauka har yacanza Kaya Amma Zulaihat batasani ba.......

Keken 🛺 Abdool na tashi Motan🚘 Uncle G na nazuwa wurin,Amma Uncle G yaga  Abdool amma baiga sanda yashiga keken ba........

Tunda Uncle G yaga Abdool hakalinshi yakasa kwanciya,Kuma ya rike fuskanshi sosai Amma yarasa menene dalili Daya kawo hakan, Horn yafarama su Zulaihat......

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now