ZEEYABDOOL 14

5 0 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*




*True life story*


*Love story*❤️❤️




*By Tooraee* 🥰🥰🥰.






Page 14







*Malan Ahmad wannan page din nakane,Zeey na gaisheka Malan Allah ya tsare Mana kai🙏🏽🙏🏽🙏🏽🙏🏽🙏🏽 ❣️❣️❣️*









Jikin Abdool nee yayi sanyi,yanzu yazaiyi?gashi Malam Ahmad yagaya Mai gaskiya🤔......


*Shin wanne Hali Rayhana zata shiga?🤔,Anya zan iya jurewa idan naga tashiga wani Hali?*

Malan Ahmad nee yalura da halin da Abdool yashiga,shine yace Mai....

"Kar kaji komai my Man,komai na Allah nee,keep praying insha'allah komai zai Zama Tarihi"

"I hope so"

"Insha'allah"

Danna wayanshi da zaiyi yaga message din Kyakkyawar shi dayawa,Kuma still she's online....


*WhatsApp Chat..............*

"Uhmmm Mai kyauna I have been waiting for you Online"

"Oh sorry! Am hear now my creamy Berry"

"Awwnnnn😍,I love what you just call me now"

"Really😘?"

"Yeah  Sweetest love🥰"

"Kinsan me?"

"A'ah saika fada"

"U really make my Day,Kutturu  kyakkyawata kingangi😁?Allahu
Akbar Allah shine abun godiya,daya hadani da macan datafi duk matan Duniya kyau"

"Ah haba Mai kyauna,Amma dai awurinka😇?"

"A wurin kowa ma,Dan har Malan Ahmad ya yaba"

"Oh yayayi Reporting ne?"

"Yes,gani ma gashi Kuma yace yasanki"

"Dan Allah😳"

"Bari nabaki kuyi chart"

Mika mai wayan yayi yafara Mata typing kamar haka........

"Assalamualaikum, Malama Zulaihat"

"Wa'alaikimuslam,Niba Malama bace,Ni dalibar Mai kyauna ne"

"Dagaske?"

"Sosai ma kuwa"

Abdool me ya karba,yayi typing kije kisa hijab zamuyi Video call....

"Ok love😘"

Tashi tayi taje tasa hijab tazo,Yana Kira ta dauko....

Aikoh tana gananin Malan Ahmad taganeshi.....

"Lah Malan Ahmad😃😳"

"Na'am Zulaihat"

"Aunty Umma,kizo ga Malan Ahmad din hadda😀😁"

Dagudu Aunty Umma tazo........

"Lah Hannafiya Kika Kira Koh?"

"Eh gatanan zuwa?"

Hannafiya na zuwa tace....

"Lah malam Ahmad😃😳"

"Lah Hannafiya,kece?"

"Nice Malan,Ina wuni?"

"Lfy Lau,Ya Mummy?"

"Tana office"

"Ayyah Allah yadawo Mana da ita lfy?"

"Ameen,Malan Ahmad kaima Sojane?"

"Gazahiri,tare muke da Oga Abdool,frnd dinane"

"Ah Masha Allah,Allah ya tsare Mana ku"

"Ameen Hannafiya"

"Sai anjima Malan"

"Dawuri haka Aunty Hannafiya,bazaki tsaya mu gaisa ba?😄"

"Ina wuni😀?"

"Lfy Lau,Ina Autan Mummy?"

"Tananan lfy?"

"Aunty Rahela fa da Ayyan?"

"Sunanan lfy"

"Toh madallah Aunty Hannafiya"

"Toh Nagode"

"Aunty Hannafiya wayama kyakkyawata wannan kwalliya haka?"

Kunya nee yakama Aunty Umma🙈🙈

"Uhmmm Deeja ce"

"Allahu Akbar,gaskiya Deeja tabiya ni, Madallah da Deeja"

"Insha'allah Zan Gaya Mata......"

Bayan sungama Video call nee da Abdool da Malan Ahmad ZeeyAbdool taketa Jin dadi💃💃,Dan harda cewa Hannafiya Wai......

"Aunty Umma Ashe aurena da Abdool babu fashi😀?"

"Kamarya?"

"Ehen gashi yasan Malan Ahmad,kuma Malan Ahmad bazaiyi abota da mutumin banza ba"

"Eh hakane,yanzu wannan ma ya Isa basai anyi Bincike bakenan?"

"Eh wlhy,mekuma kukeso,tunda gashi muhada kanmu Kuma Malan Ahmad yasanshi"

"Sai aure Koh?"

"Toh meza'a jira?"

"Babu"

Mamakine yakama Hannafiya,Amma saita daure tace..

"Zulaihat idan Abdool yazo Nan akace adaura Miki aure dashi tunda Malan Ahmad yasanshi Zaki bishi?"

"Sosai ma,Wlhy Aunty Umma Abdool baze cutar Dani ba"

Mummy ce tashigo babusani ba,tasamesu suna wannan maganan.....

"Wlhy Zulaihat da sauranki a hankali,Dan inada tabbaci Mai hankali bazaiyi wannan maganan ba"

"Kai Mummy"

"Gaskiyane Mana Zulaihat,saboda bakida hankali Baki taba ganin mutunba saikice Zaki bishi zuwan farko😳?"

"Uhmmmm bakugane Amintar mubane"

"Ah gaskiya"

"Allah ya kyauta Miki"

"Ameen Mummy"

Mummy ce taketa mamaki,Dole tak'ara sa ido Akan Zulaihat wlhy,Dan akwai matsala......




*DARE*



Abdool nee yakasa bacci Yana tunanin maganganun Malan Ahmad,Malan Ahmad Koh baccinsa yakeyi Dan 3 nayi suke tashi suyi sallan Dare......

Malan Ahmad nee zaijuya yaciga da bacci yaga Abdool a zaune Yana tunani Yana Hawaye......

"Oga Abdool lfy baka kwanta ba😳?"

"Nakasa samun natsuwa tunda kamun zancan kyakkyawata dazun"

"Bayanzu nake jiye mukuba Nan gaba Oga Abdool"

Abdool nee yafara magana Yana Hawaye...........✍️✍️.





*Koh me Abdool yake fada, Kubiyoni sannu ahankali,zaku  Sha mamaki..............😁😁*





By Tooraee 🥰🥰🥰







*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now