*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story* ❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 26
"Nashiga Uku🙆🏻♀️,Ya Kamata a Hana Uncle G zuwa,Dan banason abunda zai batawa Abdool Dina Rai 🥺"
"Me😳? Zulaihat Ashe bakida hankali?,ana maganan Zumunci kina maganan Abdool?Toh Bari kiji inma akwai Wanda zai fasa zuwa Saidai Abdool"
"Wlhy a'ah🥺"
"ZeeyAbdool kiyi shuru,bahaka yakamata kiyi magana ba Dan yanzu Lamarin Uncle G Abun dubawane"
"Gayamata dai Aunty Farida,Dan wannan batada hankali sosai wlhy,Ana ce mata ga annabi ta rintsa ido"
Zeey💞Abdool dai shuru tayi bata Kara cewa komai ba,Dan Aunty Farida ma datake goyamata bayane taga yanzu Bata ita take ba......
"Aunty Rahela ga shawara?"
"Ina jinki?"
"Y not abarsu suzo?"
"Dukkan su?"
"Eh,kin San meyasa?"
"A'ah, a halin yanzu bawanda zamu dakatar bazai dauka akwai wani abuba"
"Gaskiyane,Amma kinsan Uncle G zaizo da daukin yagayawa Zulaihat Yana sonta?"
"Eh Allah ya kawoshi,ai bazata wulakantashi ba Koh ba komai yanada kirki sosai Kuma gashi Dan uwanta"
"Kwarai kuwa,Dan yanzu yanacikin farinciki Dan mafarkinshi yakusan Zama gaskiya a ganinshi"
"Allah sarki bawan Allah,yasai waya nee Dan yagyarawa kanshi hanya Ashe wani zaigyarawa mawa"
"Wlhy kuwa Aunty Farida"
Zeey💞Abdool Koh ita Bai Bata tausayi ba,Dan ita babu Wanda takejin tausayinshi a halin yanzu irin Abdool dinta, Dan tana tsoron Kar wannan abun yasa tarasa Abdool🤔🥺.....
Shurun datayi ne yasa Aunty Rahela tuna basket mouth dinta tace......
"Yauwa Uwar iya,salan inkunyi waya da Abdool kigaya Mai halin da ake ciki?"
"Uhmmm,Kika sani Koh yasamo Mana mafita?"
Aunty Farida ce tarike Baki tace🤔😱.....
"Ashe kin wuce tunanina Zulaihat,gaskiya zakisa indaina goya Miki baya fa"
"Toh Kar ingaya Mai?"
"Daman sai an Gaya Miki?"
"Gaya Mata dai,shi ai ya iya kin Gaya Miki menene dalinshi nahanaki number bilkisu Amma kece Zaki dauki family issue ki tattauna dashi"
"Toh nabari,Amma bashi dawani dalili wlhy"
"Keh yarinyace wlhy,zakice nagaya Miki ba munanan dake ba?"
"Nidai babu abunda zai faru sai Alheri"
"Muma hakan Muke fata insha'allah"
Tashi tayi tashiga bedroom din Aunty Rahela,yanzu Dole tabisu a hankali Dan Koh Mummy bazata goyamata baya ba, Daman su take da hope akansu,yanzu intace zatayi haka Bata kyautawa kantaba,Kuma zasu iya tsananshi.......
Tashi tayi takoma Palo......
"Zeey💞Abdool ki fahimce mu,Dole mubi komai ahankali saboda Zumuncin mu"
"Eh hakane duk yadda kukayi"
"Yauwa Zeey💞Abdool,haka nakeso kina fahimta kinji?"
"Toh Aunty Rahela yanzu za'a barsu suzo dinka din?"
"Eh Amma zansan yadda zanyi Kar yazo Dan Mani"
"Yauwa big sis😁🥰💃,thank you"
"No karki damu,ai yiwa Kaine"
"Ok ma🥰"
Zeey💞Abdool dai anwuni Babu karfi Amma anyi abunkai Dan Bata gayawa Abdool ba,Koda ya tambayata ce Mai tayi batada lafiya,Bai yardaba Amma ya barta ne saboda bayason su Fara musu shida ita......
Wasa wasa lokaci sai matsowa yakeyi,Dan yaune Abdool zai wuce Gombe,habawa Zeey💞Abdool sai murna💃😁,Dan tunda yakamo hanya take kiranshi,Yana ina?sun Kai Ina?me Sukeyi yanzu? Hakadai yadinga Shan Kira da tambayoyi harsuka Isa Gombe lfy.....
Zeey💞Abdool Taji Dadi sosai,Dan aganinta zata gaisa da danginshi Saidai yace Mata dare yayi sai gobe......
Ita Koh anan KADUNA tabar Aunty Rahela da tunanin Uncle G da Abdool ita Kuma Tahau Shiri ita da Deeja da Aunty Farida,Dan kwaliman da akama gidan sai kunsha mamaki,Dan Saida Mummy tace ya Isa haka.....
Aunty Hannafiya Koh Sai tsara irin girke girke dazata Mai takeyi,wasu ayi browsing wasu Kuma Daman ta iya......
Wani abun mamaki,yau kwanan Abdool Uku a Gombe Amma Bai Bata kowa nagidansu sun gaisa ba,data matsa sai yabata Umar suka gaisa Shima sama sama,Bai Bari sunyi wani hiraba ya amshe wayanshi......
Abun yaso yadameta,Amma sai ta tuna da Alkawarin su.......
*ZEEY💞ABDOOL babu zargi a tsakanin mu*..........✍️✍️.
*Toh fah kunji Babu zargi a soyayyar su😁🤣*
By Tooraee 🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*

YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Ficção HistóricaLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su