ZEEYABDOOL 05

7 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*






*True life story*


*Love story*❤️❤️




*By Tooraee* 🥰🥰🥰





Page 5





*UKTEE* *wannan page din nakine,Godiya neke my sister da irin goyan bayan dakike bani,daga wurinki (GOLDEN PEN✍️✍️) yasamo asali,Kuma sunan yabini👍💃💃💃,Thank you🙏🏽 (OUM ASEEM❣️❣️)*











Suna tsaka dahakanne suna Jin kukan dabbobin suna tsalle zuwa wurinsu.......

Sai ga ruwan sama......

Wani Abun mamaki dabbobin basasan ruwan Ashe😳🤔🤔?.....

Sai gashi dabbobin sun Fara gudu Dan basa son ruwa,sunaa neman wurin boyewa,Basu suka tashi ba,Saida sukaga Abdool ya Mike,Dan shugaban patrol din nasuma shi suka yaga,yanzu Abdool yazama shugaban su........

"Thank you Jesus,we thank u🤲 Baba GoD"

"Common keep quiet,yanzu kake da Baki yin magana, Nonsense😡😡"

"No no,Sadiq kyaleshi ya godewa Allah shi,kaima godewa naka Allah"

"Okay Sir,yanzu oga Abdool Ina zamubi?"

"Can zamuyi tunda sunyi nan"

"Eh hakane"

Abdool ne ya d'ago Tubabbe ya rungume Yana bashi Hakuri,Dan Koda kowa yatashi Tubabbe Bai tashi ba😁.....

"Be a man Mana,kayi Hakuri"

"Ni zan koma kyauyan mune,bazan iyaba,daga wannan bala'in sai wannan,kasan wanne zamu tararra a gaba?"

"Allah Yana tare damu kaji,yanzu inkace zaka koma kauyanku ta Ina zaka fita a wannan DAJI,kayi Hakuri kawai kaji?,Allah Yana tare damai Hakuri"

"Ok, Amma Abdool da yanzu Animals dinnan sungama damufa,ji yadda suka Gama da Oga jecob"

"Eyyah may his soul rest in peace😓,kagama shi bazamu iya daukan name tag dinshi ba,saidai bindiganshi Dan sunyi part part da namanshi"

Kuka wani daga cikin su yakeyi😭😭,tunda aka yagashi, friend dinshi ne sosai......

"Oga Divine take heart please🙏🏽"

"Ok sir thank you"

Abdool ne rike da Tubabbe suna rangaji,Dan yuwa yagama cinyesu,gashi sungaji Kuma sun kasa gane hanya sai layi sukeyi.....

Abdool ne yasaki Tubabbe yafadi akasa Yana maida numfashi, shatima nee yazo yace

"Kagaji Koh?"

Dakai yamai alamar Eh

"I know,but pls don't give up, insha'allah zamuyi nasara"

"Allahu yasha,Ina tunanin wanne Hali cutest take ciki?"

*Ran Tubabbe nee yabaci😡*

"Haba Oga Abdool,muna cikin wannan halin Kai ta kyakkyawar ka kake?"

"I have to,bcoz tana can tana tunanina,Dan nasan yanzu ta sadakar bani darai"

"Ayyah insha'allah zamu bayyana soon"

"Allah yasa?"

"Ameen"

Zulaihat ce takasa bacci tatashi tashiga toilet tayi Alwala tafara nafiloli,bayan ta idar tafara rokan Allah tana Kuka😭😭 tana shashsheka,Aunty Umma na bacci taji kamar mutun na kuka,farkawar dazatayi taga Zulaihat ce ta d'aga hannu sama tana cewa🤲🤲.......

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now