*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story* ❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 28
"Aunty Farida nashiga Uku Uncle G🥺 is calling......"
Aunty Farida "Uncle G😱?"
Aunty Hannafiya "Uncle G😨?"
Auta "Uncle G😲?"
Mummy "Uncle G fah😳?"
"Eh Mummy gashi Nan🥺😨,Kungani yanzu yaza'ayi 🙆🏻♀️?"
"Hmmmm kardai Yana kofar gida,gashi Kuma ga Abdool ya iso🙄😲"
"Wannan shine ake kira Cakwakiya"
Aunty Farida ce tayi wani karfin Hali,Kiran Uncle G yasake shigowa d'agawa tayi......
"Assalamualaikum bloody"
Mutuwar tsaye taso tayi,Aunty Farida ce ta tayi magana....
"Wa'alaikumuslam tana Wanka"
"Ok,Amma wannan ba muryan Dana sani bane?"
"Eh muryan Sis dinsu nee"
"Ok,ya kike?ya Mummy?"
"Lfy Lau,ya hanya?"
"Alhamdulillah,Dan Allah kibata hakuri kice bazan samu zuwa dawuriba,saboda matan Ya Musty tana na nakuda gashi Kuma ya imran Yana saukeni yafita,so Babu wani Wanda zai iya driving saini,yanzu haka muna hanyan zuwa Asibiti, Amma insha'allah koman dare zanzo inganta......."
Wani ajiyar Zuciya Zulaihat tasaki Saida Mummy ta harareta,Dan call din a handsfree yake.....
"Ayyah Allah ya sauketa lafiya, insha'allah intafito zangaya Mata"
"Ok babu damuwa,kigayawa Mummy pls kice Mata 44 Zan kaita"
"Ok insha'allah,sai anjima"
"Ah bye thank you"
Zulaihat ce tayi ihu ta rungume Aunty Farida💃🥰😁......
"Thank you dear,yanzu mu hanzarta my happiness is waiting for me 😍"
"Toh yanzu kece Zaki shigo dashi🤦🏻♀️😒?"
"No zan lekane Inga ya yake,Kar tazo tashigo mun da abunda bashi ba"
"Hahahaha ai wlhy Koh gurgune sai ki amsheshi yau dinnan😁🤣😅"
"Ah haba bama gurgu bane,ai Mummy taganshi, Koh Mummy?"
"Tunda naganshi menene Kuma namagana 😒?"
Fita tsakar gida tayi tana murmushi,gate tadan bude ta lekoshi,habawa sai gudu tana ihun sunan 🏃🏼♀️😆......
"Auta Auta wlhy shine,wayyoh you gani ga Mai kyauna💃🥰😍"
"Dan Allah,Bari naje nashigo Mana dashi💃😁"
"Ok lil sis 🥰😁"
Auta ce tafita itama kunya duk ya isheta,dakyar ta iya karasawa inda yake🙈.....
"Sunnu dazuwa🙈🤩"
"Idan na cinka dai dai wannan ce Autan Mummy😀"
Habawa sai rufe Ido,Abu yakoma kaman wurin Auta yazo🙈🤩,Auta takasa magana,dakyar ta iya cewa.......
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Ficción históricaLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su