ZEEYABDOOL 27

7 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*








*True life story*



*Love story* ❤️❤️







*By Tooraee 🥰🥰🥰*







Page 27








Abun yaso yadameta,Amma sai ta tuna da Alkawarin su.......

*Mu ZEEY💞ABDOOL babu zargi a tsakanin mu*

Cikin hazari da tsoro tace🥺😳

"Astagfirullah 🤲"

*Toh fah,kunji wata sabuwa,saikace kinyi wani babban laifi 🤣😅?*

Basar da zancan tayi tacigaba da harkan ta,Dan Koh Aunty Farida Bata gayamata ba........


B'angaran Uncle G kuwa,habawa sai siyayya yakeyi,Dan list din datamai guda Uku nee daga perfume sai agogon hannu sai Bluetooth......

Cab Aikoh siyayyan dayayi yafi abunda akamai list,Dan duk Abunda yaga tanaso sai yasiya.....

Hakama b'angaran Abdool Shima kasuwa yashiga ya dinga Mata siye siye Yana kaiwa gidan abokinshi Yana ajiyewa.........

Kwanan Abdool biyar a Gombe ya wuce Bauchi,habawa ai sai Shiri wurin Zeey💞Abdool,Dan yace Mata kwana biyu kawai zaiyi a Bauchi zai Taho KADUNA......


Aikoh kowa sai Shiri yake saikace auren Zeey💞Abdool za'ayi,Dan har saban dinki Saida Aunty Rahela tabiya kudi aka dinka,Dan Uncle G yace ma Yayar shi Aunty Raliya takawo Mata atamfa kuda Uku na Sallah Dan sana'ar Aunty Raliya kenan.......

Aikoh atamfar da Uncle G yace akawo Mata su aka dinka da Abdool zaizo, Deeja ce tanemo Mai lalli a layinsu basuma San ta iya ba,shima tambaya sukayi har Allah ya hadasu da Aziza Mai lalli.......

Abun Allah kyauta ma tamata lallin koh sisi Bata amsa ba,Amma lallan yamata kyau sosai.......

Washegari da sassafe Zeey💞Abdool tatashi Aunty Hannafiya tafara girki,Dan batasan yazo ba'a Gama komai ba, Zeey💞Abdool ce tatashi Abdool daga bacci.......

"Mai kyauna bacci ma kakeyi🥺?"

"Shine Koh sallama babu?"

"Ni katashi kayi wanka kataho🥺"

"Oh bazakiyi sallaman ba kenan😂?"

Shuru tayi batace komai ba.....

"Assalamualaikum habibaty"

"Wa'alaikumuslam habibi da'iman"

"Toh Koh kefa,kiyimun afuwa yanzu zanyi wanka intaso"

"Ok Love,Allah yakawo ka lfy😀"

"Ameen Mrs Oga Abdool"

Tana Gama waya da Abdool saiga Kiran Uncle G yashigo......

"Assalamualaikum our pride"

"Wa'alaikumuslam bloody🧡"

"Kataso nee?"

"Yanzu zanje Airport,I need ur prayers 🧡"

"Allah ya tsare Mana Kai,yakawo Mana Kai lafiya"

"Ameen bloody🧡,thank you dearest"

"Thank Young Officer"

Habawa sai murna,Dan Yana kaunan yaji kalmomi masu Dadi daga bakin Zulaihat......

Suna Gama waya jikinta yayi sanyi, rungume Aunty Farida tayi tace🥺.....

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now