*Zeey💞Abdool*
*(2021)*⚖️
*HAMDALA WRITIN'S ASSOCIATION💪*
_*{{RUBUTU DOMIN CIGABAN AL'UMMA📚}}*_
https://www.facebook.com/111403834371046*✨✨{{H.W.A}}✨✨*
https://chat.whatsapp.com/IfZVNIt6C9S8PvTV10v3wZ*True life story*
*Love story* ❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 52
"Uncle bakaji ba?" "Ehen inaji" "I Love you Uncle" kattt takashe wayan, wayan yabi da kallo Yana mamaki Amma sai yaji Dadi sosai,Dan a Zuciyarshi yace dama Yana P/Harcourt ta Fadi wannan zancan da taga madaran so.....
Zulaihat kuwa tana kashe waya tafada Kan gado tana murmushi,tanacewa "Insha'allah indan kadawo zakga kulawa,kauna,da tsantsa so,wlhy Ina sonka Uncle G" sai ta dauki yaronta tana jujjuyashi tana kallonshi,Wanda a yanzu kamannin Uncle G zat nee a fuskan yaron,"I Love you my son"ta furta a hankali....
Uncle G kuwa Direct inda zaije yatafi,Yana zuwa Yafara abunda ya kawoshi,Bai gamaba sai gobe,Hotel din da aka tanadarmai yaje ya sauka,ya fito daga wanka kenan Daman data shi a bude yake sai kawai yaga His bloody na kiranshi Video call, Murmushi yayi yace "Allah yasa ya daure My baby girl" d'agawa yayi dagashi sai towel Dede waist dinshi,"lah Uncle wanka kafito" "Eh Bloody" "Ka gaji Koh?" "Gaskiya,yanzu nakeson in kwanta tunda nayi sallah tun a waje" "Masha Allah,Ga Namesake dinka" tsuramai Ido yayi kawai sayaji Yana tausayin Dan nashi,Daya fuskanci Zulaihat zata fahimci wani Abu,sai yace "kaman Namesake Dina Yana missing Dina Koh?" "Bama shi kadai ba?" Cikin zaulaya yace "Toh haddawa?" "Babyn Uncle" "ah Haba?" Kai tad'aga Mai alamar dagaske, murmushi yayi Yana daga Mata gira,sai taga yakara yin kyau sosai,Dan Duk abun zaiyi yanzu Yana burgeta sosai sosai,ji take a yanzu kaman tayi tsutsuwa tabishi,"Bloody Ina Aunty Umma?" "Tayi bacci" "shine ku bakuyi ba?" "Namesake dinka yayi,Dan Bai Dade da tashi ba,Amma Ni banyi ba" "Why" "Missing you" "har ya Kai wannan stage din?" Kura Mai Ido tayi kawai sai hawaye yafara Zubo Mata "what! Daga magana,no no sorry" cigaba da kuka tayi,yayita rokanta dayaga kaman bazata bariba shine yace "Bari Uncle yakama kune toh,dunda Babyn shi Taki yin shuru" wayanshi ya dauka ya seta yadda zatana hango shi,yafara Yana hada hannuwanshi alamar roko,Yadda yakeyin abun kaman wani karamin yaro sai abun ya burgeta,kamar kar yabari,Dariya tafarayi sosai tana cewa " Uncle na hakura" "dagaske?" "Yes love" "thank My half" tsalle tayi tafada Kan gado,habawa sai Dariya Uncle G yafara Mata Yana Mata gwalo "woooo yaudai ba Jikin Uncle G aka fadaba,Kan gado aka fada" "eh anji,Amma soon zank'ara fadawa" "cab ai kingama fadawa my baby,saidai amafarki in ana fadawa" "kamarya?" "Kamar wasa" "au" sai ya tuntsure da Dariya,haka Uncle G ya biyewa Zulaihat sukaita shashanci,har 1 kafinnan sukayi sallama Saida safe.....
Washegari yatashi yaje ya cigaba da aikinshi inda ya tsaya,Akan Yana gamawa yau gobe zaibi flight din yamma,Dan Koh KADUNA yace bazashi ba,Yana tsaka dawannan zancan zuci saiga Kiran Amina tana kuka,"Uncle G jikin Hajiya yayi zafi sosai,Dan tunjiya take cewa a kiraka Amma Alh. Baba yace a bari" "Ok toh karki damu, insha'allah gobe Ina hanya" "toh Ammafa karkace Nina Gaya maka" "ah no Zance nazo Abuja nee nabiyo" "oh kana Abuja yanzu haka?" "Eh" "Masha Allah sai kazo" "toh shikenan,ki gaisheta" "zataji"
Tunda Amina takira Uncle G tagaya Mai halinda Hajiyar su take Ciki,gani yake kaman gobe tamai nisa, shiyasa ya dauki K'aya kala D'aya yakama hanyar KADUNA yace musu gobe zai dawo ya karasa aiki,Dan yabasu uzurin mamanshi batada lafiya,Kuma sunga yadda hankalinshi yatashi shiyasa suka barshi,Kama hanya yayi saigashi a Kaduna karfe 6:00pm na yamma,kowa yasha mamaki Dan hadda Amina,Dan sunyi Akan gobe zaizo,Amma yasha fada awurin Alh. Baba yadda yabiyo hanya Babu kyau haka da yamma,hakuri yabashi sannan yaje Asibiti yaga mamanshi,Taji dadin ganinshi sosai Dan harma ta danji karfi karfi ajikinta,Dan tanason Uncle G sosai danshima Yana sonta sosai sosai,Zama yayi a Asibiti Yana Hira da Mamanshi sai yamata wani kwarjini,har cewa tayi su koma gida Uncle G Zai kwana da ita a Asibiti,haka Koh a kayi tareda shi suka kawana,dan sunyi waya da Zulaihat har Zulaihat ta gaisheta da jiki,bataso ya kwana ba Dan taso suyi video call irin najiya Amma Babu Hali....
*Mom Anwar Wai kinji shishshigi Koh😏?*
Washegari dakyar Hajiya tabarshi yaje gida yayi wanka,Yana fitowa daga wanka missed calls din Zulaihat yagani,kiranta yayi Gaisawa sukayi sannan tace "ya Jikin Hajiya?" "Alhamdulillah, Mummy ma taje jiya" "oh Masha Allah,Allah yasa kafarane?" "Ameen" "Uncle" "Na'am" "Dan Allah kadawo yau" "Meyasa?" "I just want to see you" "ok Bari nayi sallama dasu,sai inje Abuja in Gama abunda zanyi,sai In biyo jirgin yamma" "dagaske?" "Insha'allah" "Allah ya tsare" " Ameen ya rabbi " har zai kashe wayan Kuma sai yace "Mai aka tanadarwa Uncle dinne haka? da aka kosa yadawo?" " Komai ma? " "Toh fah kice sunada yawa" "yes" "so saina Zo zangani kenan Koh?" "Yes Daddy Gee" Dadi yaji sosai,Dan Yana kyaunar a dangantashi da Gee dinshi,"Bloody muyi Video call mana Koh zanga young Gee na karshe?" "Na karshe Kuma?,kaida zaka dawo yau" "pls bloody" "Ok Bari na kunna Data" haka Koh akayi tana kunna Data saigashi kiranshi ya shigo,Hira sukayi sosai Amma jikinshi Duk ya mutu,baisan meyesa ba da ya kalli Young G sai kwalla Yana neman zubo Mai,Wasa ta dinga ma Young Gee Yana Dariya Babanshi najin dad'i......
Bayan Uncle G yakoma Asibiti sukayi sallama da Hajiya,sai ga call daga Office Akan ana son gobe yayi submitting din abunda suka aikeshi yi a Abuja in d morning,So yakamata yadawo P/Harcourt yau dinnan,Shiri yayi ya wuce, Mamanshi bataso ya wuce ba Amma a gabanta aka kirashi bayadda ta iya.....
Zulaihat ce da Aunty Umma sukauta Shirin tarban Uncle G,best Food tamai watau tuwan Shinkafa da Margi special,tamai Zobo da dai sauran abunda tasan Uncle G naso,daganan tashiga bayi tayi wanka Tama Young Gee shima,hadda kwalliya sunyi kayau sosai,wayanta ta dauka ta hau Facebook Dan takira Number Baya shiga,sai tace Koh flight dinsu baiyi landing bane?,kawai saita hau Facebook,Wani post taga anyi an harbi wani a haryan Abuja ba a san Dan uwanshi ba,Salati tayi tace "Aunty Umma Zo kiga wani Bawan Allah kidnappers sun harbeshi a hanyar Abuja,Kuma ba'asan Dan uwanshi ba,Kuma gashi da inner wear din sojoji a jikinshi" "mugani,lah Soja nee ma,ayyah na tausaya ma danginshi" "Gaskiya abun tausayi nee" Zooming dinshi Zulaihat tayi tanacewa "Yadda suka daukeshi tayaya Y'an uwanshi za sugane......." Bata Gama magana ba kawai saita saki wayan a k'asa,ta saki wani k'ara......✍️✍️.
By Tooraee 🥰🥰🥰.
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su