*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 40
Da tunanin Abdool takwana acikin Zuciyarta,yau Gashi har sun kwana basuyi waya da Abdool ba..
Washegari da Sassafe suka tashi Dan dazuwa gidansu Zeey💔Abdool ya kwana a Zuciyarshi, sunfito zasuje su duba Zeey💔Abdool, saboda tsananin fargaba,a wanne hali zai tsinceta? Abdool baisan ya akayiba kawai saidai ganinshi sukayi yafadi a hanya
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un, Abdool"
Suleiman da Abba suka daukoshi suka kaishi inuwa sai fifita sukemin, to there surprise kawai sai sukaji Yana ce cemusu
"Kutashi muje naga kyakkyawata, Dan bansan halinda take cikiba"Suleiman ne yayi banza dashi,Saida yabari ya dan huta sannan yasashi a gaba suka je wurin Zeey💔Abdool,Hankalin Abdool ya k'ara tashine bayanda ya ga Zeey💔Abdool cikin dan kankanin lokaci ta canja, ta rame idanunta sun yi jaaa, Amma wani abun mamaki, Zeey💔Abdool sai ta pretending as if all is well which he knows is not......
bayan Sun duba Zulaihat ne suka dawo shida Suleiman suka wuce park, Suleiman yashiga motan kano shikuma Abdool ya shiga na yobe, dake motan kano baibata lokaci yake cika nanda nan yacika sulaiman yawuce....
Bayan kuma Suleiman ya jamai kunne da ya kwantarda hankalishi yaba Zeey💔Abdool time and he still assured him dat indai sonda takemai na gaskiyane har Zuci she's gonna com around.....
"Toh" kawai Abdool ya amsamishi bt his nt convinced so after Suleiman left, Abdool keep calling but no answer so he just loose control and call Suleiman Yana masa kuka a park yana cemasa...
"Shikenan dagaske na rasa farin cikina? na rasa kyakkyawata?"
Baikarasa Mai zaice ba,kwai sai Jiri ya kwasheshi ya saki jiki shiko a tunanin Suleiman yayi tsanmanin kawai ya kashe wayanne, Sai yayita kokarin kira amma baishigaba saboda network a hanya bashida kyau.Mutane ne suka Zo Cikin gaggawa dan su tallafama Abdool..
"Subhanallah sannu bawan Allah,Sannu Koh"Bayan sungama yayyafa Mai ruwane ya farfado suke Mai wannan sannun, Ana cikin hakane saiga kiran Zeey💔Abdool yashigo..
Mutananne suka daga wayan suka gayamata halin dayake Ciki,Shi kuma bawan Allah baisan meke faruwa ba,Dan besanma takira ba bare yasan me aka gayamata, haka dai aka sakashi cikin mota bayan yagama dawowa cikin haiyacisa, kuma ya cewa jama'an..
"Na warware, Nagode muku"
Ahaka dai suka hau hanya shiko ba abinda yakeyi sai tunani, kamar daga sama saiga sakon Zeey🙏🏽Abdool yashigo wayarshi kamar haka..*Ka kwantarda hankalika kuma ina maka fatan Allah ya kiyaye hanya, yakuma ya kaika lafiya*
Wannan SMS din bak'aramin kwanciyan hakali Abdool yasamu ba,Kuma yak'ara tabbatarmai da cewa yanada hop, saboda Despite with what ol happened she still Care, abunda ba kowa bane xai iya hakan Gaskiya,hakan yasa yasaki jiki kadan suna tafiya a hanya......
Zulaihat ce tayi shuru itakadai a gida,Aunty Hannafiya suna Exams,Auta na skull Mummy tatafi Office,sai taga gidan yamata girma gashi Koda Abdool yazo dasafe baisa taji sauki a Zuciyarta ba,Gashi tunjiya Zulaihat Taki cin Abinci saidai Ruwa,shima tun Wanda Aunty Hannafiya tabata cikin dare..
Kallon hotunan Abdool take tana zubar da hawaye,takasa yin Koh motsi ko kadan, wani hotonshi ta kusa ido tana cewa....
"Yanzu wannan ne yakeda Aure, innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,ni haskiya bazanyi sharing din wata dakaiba Abdool,na hakura na barmata"
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su