*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
*Page 67*
.......... Biki Deejah yazo, *Zeey💞Abdool* babu Zama,Dan har anfara Event's din biki,hakama b'angaran Mummy ta hadama Deejah mother's day,Ammi sai Sanbarka takeyi,Dan bak'aramin kyauna aka nunawa Deejah ba,Dan Abdool ma washing machine ya saima Deejah as gift,Kuma yamusu anko ita da *Zeey💞Abdool* Wanda zasu sa ran budan Kai,bikifa yayi biki Dan duniya ma ta dauka da bikin Deejah,Dan su *Zeey💞Abdool* sanyi New posts a page dinsu na IG,wasu ma Saida sukace Aure sukayi,shine Abdool yabada amsa......
"No,bikin besty din *Zeey💞Abdool* nee" kowa mamaki yashiga,toh ran bikinsu wanne irin wanka zasuyi,Dan sun wanku hadda Young G,Dan Abdool ya masu anko iri Daya shida Young G,bazaka tab'a cewa ba Son dinshi bane,Dan Young G kallon baba yakema Abdool,Dan Daddy yake kiranshi..........
Alhamdulillah Yaufa aka daura auren Dr Sameer da Deejah bestyn *Zeey💞Abdool* ,gashi Dr. Sameer ya Kira Abdool akan yanason shi zai dauko Mai matarshi a motanshi, Aiko haka akayi,Dan Dr. Sameer da Abdool yanzu abokanane, Abdool ne ya dauko Deejah a motar shi, *Zeey💞Abdool* da Young G agaba,Deejah da Aunty's dinta abaya,tuki yake a hankali kaman ba sojaba,komai nashi a natse yakeyinshi,Dan Aunty's din Deejah ma Saida suka yaba da halinshi bayan sunshiga gidan Deejah........
Masha Allah,Gidan Deejah ya hadu sosai matuk'a,fadan haduwanshi Bata bakine.........
*Dan naga Yan TOORAEE NOVELLA'S LODGE acan,so sai sun dawo zakusha labari*😅😁
An Mata jere So babu zancan kwana,aikoh *Zeey💞Abdool* sai dariya take Mata,tana Mata gwalo itako Deejah kuka takeyi, *Zeey💞Abdool* ta
Zaro ido waje,Dan ta dauki abun Deejah wasane sai gashi yazama gaske,da kyar tabata hakuri itama da guntun hawayanta tafita Dan Abdool yamata massege dare nayi,Dan shi zai kawo Ango daki💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼..........Aikoh haka akayi Abdool ne yakai Dr. Sameer dakin Deejah hade damusu nasiha sosai Mai ratsa zuciya,Dan Deejah tak'ara shiga mamaki akan ilimin Abdool na addini.....
*Wai Zulaihat tayi Miji gaskiya,wannan zallar ilimi haka,Kai ina tayaki murna Zeey.....* ....
Bata karasaba Abdool ya katseta da fadin "Amarya Saida safe mukwana lafiya" kunya ya hanata amasawa,saidai Dr. Sameer nee ya amsa,hade da tashi ya rakashi gate zai wuce..........
Abdool ne ya tada mota,yakama hanyar tafiya gida Yana anyanawa aranshi.........
*Ya zanji randa za'a kawo Mun kyakkyawata haka? Ta Ina zan Fara😚😊☺️?*
Kawai tsintan kanshi yayi yana murmushi,Hade da rerawa kanshi Waka soyayyah Amma da larabci Yana tuki cike da nishadi abunshi...........
Bangaran Deejah kuwa,Koda nakoma sun kulle kofa rufff,ba yadda na iya haka nadawo gidan su *Zeey💞Abdool* guwa a sake😰😰😰😰😰........
Koda Abdool yakoma gida Bai wani tsaya Bata lokaci ba,wanka yayi sannan yayi shafa'i da wutiri sai ya kwanta Dan yagaji sosai........
Hakama bangaran Zulaihat itama sallah tayi tasamu tayi bacci,Dan Young G yayi bacci tuntuni.......
Washegari akayi budan Kai, Zulaihat sai tsokanan Deejah take,abunne ya ishi Deejah,harara ta zuba Mata shine yasa Zulaihat kunshe dariyarta.....
Buden Kai akayi cikin girma da nishadi,Dan abun ya hadu dansu Fati da Nana sunsha rawa har sun gaji,ahaka taro ya watse kalau......
Bayan bikin Deejah da sati Daya Abdool ya shirya tsaf zai bar KADUNA,hankali *Zeey💞Abdool* ya tashi sosai,Dan tana kallon abun kaman wasa, gashi sun shaku yau Kuma zai tafi,Shima yashiga damuwa sosai,gashi zaiyi kewar Young G,Dan sun shaku sosai,Dan yasan ko ya tafi yaron zaina tambayanshi........
Dr. Sameer nee da Deejah,da Zeey💞Abdool suka raka Abdool park,Ga Young G a hannun Abdool,Dr. Sameer nee yace ma Deejah.......
"Zo muje muma masu magana suzo su dauki kayanshi" Deejah ce ta bishi,Dan ta lura yayi hakane Dan su barsu suma juna sallama,kamanko jira Zulaihat take suna fita takafe Abdool da Ido tana hawaye tafara magana a hankali......
"Mai kyauna Dan Allah inkaje karka Dade pls" Ido ya zura Mata kaman Mai nazarin wani Abu,kafinnan yace "kyakkyawata" a hankali ta amsa "na'am" "kina son in dawo da wuri?" Kaman wata karamar yarinya tayi saurin d'aga Kai alamar 'eh' abun yabashi dariya sosai,Amma Sai gumtse da gudun matsala,"Toh ki mun alkawari bazaki sake kukaba har in dawo?" "Yaushe zanka dawo?" Kama bazaiyi magana ba kawai Kuma sai taji yace "Randa zan rako Iyayena kawo sadakin ki" wani kunya nee yakama *Zeey💞Abdool* sosai,kawai saitaji tanajin kunyar Abdool,tsinta kanta tayi da rufe fuskanta da hijabin ta,Shima abun burge shi yayi,Dan duk sabon da sukayi da Zulaihat Bai hata Taji kunyarshi ba a duk lokacin da hakan ya taso.........
Gyara Young G yayi a kafadanshi Wanda tun dazun baccinshi yake.......
"Bundle of joy kunyata kike ji?" Shuru tayi tanata Murmushi,Dan bazata iya sake hada Ido dashiba a halin yanzu,"Taso muje,ga Dr. Sameer can suna jiran mu" tashi tayi suka fito a tare,kowa sai kallonsu yake Dan sun dace sosai kaman wasu Mata da Miji.....Deejah ce ta Fiddo wayanta ta dinga daukan su hotuna masu kyau Dan Abdool Sanya yake cikin Wando na Jeans black sai ringa Mai dogon hannu sea green,kayan sun Mai kyau sosai,ita Koh black abaya nee a jikinta sai tasa sea green hijab Kuma tayi masifar kyau dukda batayi kwalliya ba.....
*Karfa Kumata da sunanta KYAKKYAWATA😀🤪*
Mota tacika Abdool ne agaba,shi kadai Dr. Sameer ya zabar Mai,so shika dai ake jira, Zulaihat ce tayi shuru dan tanata kokarin boye hawayanta dan karta karya alkawari.....
Dr. Sameer nee ya amshi Young G da haryanzu Yana bacci abunshi,sai Abdool ya duk'a ya sumbashi Young G Dake hannun Dr. Sameer sannan ya Juya ya kalli Zulaihat ya sakin Mata lausassan murmushin shi Dake sata nishadi,itama sakin Mashi murmushi tayi Wanda Saida dimple dinta suka lotsa........
Mota yashiga yafara daga Mata hannu,itama hannu ta dagamai sunama juna bye bye, Zulaihat Bata sauke hannunta ba Saida taga motansu Abdool ya bace Mata daga gani,kawai sai hawaye masu zafi suka hau zubo Mata saman kuncinta............✍🏽✍🏽.
By Tooraee 🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su