*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
*Page 72*
*THE END*
Washegari da sassafe su ummu Ayyan suka bar garin gombe tare da su Oga Sameer,kowa sai godiya ake musu,koh gidan Abdool Basu koma ba, Young G ma sun barshi ne a gidan su Abdool........
*Zeey💞Abdool* ce kwance akan gado duk kunya ya rufeta,Dan tun jiya takejin kunyar Abdool dinta,shuru yayi Yana kallonta ido ya zuba Mata kamar zai cinyeta,sannan yafara magana a hankali kaman bazaiyi ba....
"Kyakkyawata good morning" murmushi ta sakar Mai ta dauki tafukan hannayanta ta rufe fuskan ta,yatsunta yabi da Ido,zuban Dake hannunta ya zurawa ido.....
"Rayhana Daman zoben Nan na nan?" "Kaima baga naka a hannuka ba" murmushi yayi sannan ya rungumeta Yana k'arama Allah godiya daya kasance gashi ga kyakkyawar shi a Kan gado D'aya........Yan KADUNA sun sauka tafiya Alhamdulillah Masha Allah.......
Soyayyar Mai tsafta take gudana tsakanin *Zeey💞Abdool* kula suke da juna tattalin juna suke,Dan yanzu ma anmai transfer zuwa Abuja yadawo da iyalinshi duka zuwa Abuja,Amma kowa da gidan ta.....
Zulaihat ce kwance a Kan kujera tayi shuru tana tunani har Abdool yashigo Bai sani ba,saida Young G yace "kyakkyawata Mai kyauna ya dawo" Abdool nee yazo ya zauna kusa da ita Yana kullon yadda cikin jikinta yamata kyau sosai,Amma daga kaganta kasan tana cikin damuwa,Kuma tunba yauba yake lura da hakan........
Tashi yayi yaje ya canza kaya sannan ya shirya Young G zuwa islamiyya,yafita driver Yana jiranshi tare dasu Ihsan,bayan yashigo sai ya rungumeta sosai kamar ance za'a kwace Mai ita,sannan yafara Mata magana a kunne kaman rad'a......
"Kyakkyawata kina tunanin maganan da late Oga G yagaya Miki koh?" Damaki Zulaihat take kallonshi,dan Bata taba tunanin yama kanshi ba,Dan tasan Deeja ta taba fada a gabanshi.
"Kada kidamu Cutie,bakomai nee akafada yake faruwa ba,and beside bakin zauna dashi zuciya D'aya ba?" Kai ta d'aga Mai kamar wata karamar yarinya alamar 'eh' "yauwa toh Alhamdulillah" Sai Kuma yayi shuru kaman Wanda yakeson tuna wanni Abu,can saiya Fara shafa cikinta da ya Isa haihuwa,Dan inyanzu ma ta sauka d'a ne,yafara magana a hankali kaman Mai tsoran bakinshi......."RAIHAAANA You changed my world with a blink of an eye
That is something that I can not deny,
You put my soul from worst to best
That is why I treasure you my dearest angelYou just dn't know what you have done for me
You even pushed me to the best that I can be......
u really are an angel sent from above
To take care of me and shower with love❤️❤️When I'm with you I will not cry even a single a tear
And ur care have chased away all of my fear
You have given me a life that I could live worthwhile
It is even better everytime you smile😊😊It so magical those things you've made
To bring back my faith that almost fade......Now my life is a dream come true
It all began when I was loved by youNow I have found what I am looking for........" Sai ya nunata da hannu yace.....
"It's you and your love and nothing more
Co'z you have given me this feeling of contentment
In my life, something I've never feltI feel safer than ever before.
When you stare into my eyes, its a feeling I can't ignore.
I know this isn't just a game,
because, what I feel for you,
I never felt with anyone else.
When I am close to you I am overwhelmed with happiness.
You're what I've been waiting for my whole life.
You're someone I can share my love with,
you take away my fears.
Words can't express how much I love you.
But, through this short amount of time,
I hope you realize that my love for you is real.
I'm not with you to play games,
and I know you feel the same.
With U is where I want to be
because I found someone who loves me just for me.
You give me all the reason in the world
to believe that you won't hurt me in anyway.
And if I ever lost you,
I don't know what I would do.
You probably think I am crazy,
but truthfully I'm not.
Every time that we r together,
it's a whole new experience for me.
All I see in this world
is no one else but you and me I wish I could talk 'til the end of day
But now I'm running out of things to say
So I'll end by the line you already know
*I LOVE YOU* more than what I could showHow You Make Me Feel cuz u r n alwayz d bst thing dat ever happen 2 me urs n only RAYHAAAN" Ido ta tsura Mai dan she's speeches,she don't know what to say again,but ta hango tsantsan gaskiya a cikin idonshi, rungume shi kawai tayi tama furta "Alhamdulillah!!!" Ahankali,Shima karbanta yayi hannu bibbiyu kafin nan labari ya canza salo.....*Tashi nayi nafita Kar yasake hararana🥺🥺,my Xuuby Kinga laifina?*
Washegari Zulaihat ta tashi da nakuda, Alhamdulillah tazo Mata cikin sauki Dan suna zuwa asibiti ta haifo yaranta biyu kyawawa mace Dana miji,murna wurin Abdool Babu kakkautawa,godiya sosai Yama ubangiji,d next day Kuma yatashi da azumi Dan nuna godiyar shi ga Allah......
Zulaihat ma haka murna sosai,Dan Koda su Aunty rahela, Aunty hannafiya da su bilkusu kannan Abdool tace "Aunty rahela burina yacika" "aikuwa gashi ansamu Rayhan da Rayhana Koh?" "Eh Mana"......
Haka Koh yafaru ranan suna yara sukaji suna Zulaihat da Abdulsamad ana kiransu da Rayhana da Rayhan,suna Alhamdulillah yayi Dadi ya hadu,Dan Koh Nima naci kaji😜........
Rayuwa Mai Dadi yake gudana agidan *Zeey💞Abdool* tattalin juna suke,kulawa sosai suke bawa junanan su, Young G Kama bawanda zaice ba Abdool bane ya haifeshi,sai dai a skull sunanshi dayake anfani dashi *Garzali Ahmad Garzali* sabanin su Rayhan da Rayhana suna anfani da *Zulaihat Abdulsamad Abdulaziz and Abdulsamad Abdulsamad Abdulaziz* anan nee kawai zaka gane ba danshi bane,Amma komai Yana Mai Dan Young G yanzu hakama Yana NDA zai zaka soja, Zulaihat Kuma tazama babban Midwifery nurse a asibin Abuja,tazama big Madan da yaranta yanzu guda Biyar Dan ta sake haihuwa, Young G ya fito daga NDA yazama Soja Shima kaman marigayi Uncle G,Dan suna Kama sosai Dan Shima Naval officer nee yanzu, Rayhan ma Yana India Yana karanta medicine Zulaihat Kuma tana zuwa University of Abuja tana karanta Mass Communication,rayuwar su gwanin ban sha'awa...........✍🏼✍🏼.
*Alhamdulillah!!! Allah na gode maka daka bani ikon Gama Zeey💞Abdool,kuskuran danayi a ciki Allah ya yafemana kurakuran gaba D'aya🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼*
*Godiya ta musamman ga Oga Abdool,Dan yabani gudun mawa sosai da goyan bayan wurin rubuta wannan novel nawa danake matukar so,Mom mufeed kema jinjina gareki, Ummu Aseem (Hmmmm Mai golden pen na godiya kawai), Fans Dina I love you ol with Members TOORAEE NOVELLA'S LODGE can't love you less,I love you ol🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰*
By Tooraee 🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Tiểu thuyết Lịch sửLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su