ZeeyAbdool 44

2 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
         *(2021)*





*True life story*

*Love story*❤️❤️





*By Tooraee 🥰🥰🥰*




Page 44






"Oga G,Dr.........."hannunshi nee yafara rawa,wayan yafadi Dan bayason kunnanshi yaji abunda maman Dr. Zata fada,ihu yafasa saiga ya imran ya fito "Uncle G lfy?" Baikai dabashi amsaba wayar tafara Kara,imranne ya Duka yadauka,baikaida yin sallama ba kawai yaji ance "Oga G Su Dr. Sunyi accident Kuma bawanda yafito da Rai" "innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,mekikace?" "Na rasa Dr. Da Sister na" kawai saita kace wayan, Imran ne yayi shuru baice komaiba,Dan ganin yadda Uncle G yake kuka kaman karamin yaro,"basai kagaya munba nasani,Dr. Tarasu na sani,Shikenan farincikina yakare,Shikenan nasan nagama yawo a fannin soyay..."jirine yadaukeshi kawai sai ganinshi yayi aksa,"Subhanallah Uncle G......"Duk Y'an gidan sun fito,Dan gidan cike yake da Y'an biki Dan Duk Yan kyauye sunzo,a take  ya imran yasanar musu da mutuwar Dr.......

Kowa salati yahauyi,Allah sarki Uncle G,sun yayyafamai ruwa Amma kaman bashi suke yayyafawa ba,dau kanshi akayi sai Asibiti,diba sukayi woooo sai 44,Suna zuwa aka maida su, patient kawai suka Bari suka shiga sai ya imran da Alh. Baba,Amma sauran duk ankorasu....

*Hahaha lamari da Yan kyauye babu sauki 😂😅🤣*

Labarin mutuwar Dr. Ya karade ko Ina,kowa sai kuka,hatta Mummy Saida tayi kuka,Dan ta tausayawa Uncle G sosai,Dan ta tausaya Mai wanne Hali zaishiga?, Zulaihat ma tayi kuka sosai,Dan ji take yanzu da ace itace Abdool dinta yarasu yazatayi?,shuru tayi tana nazari.....

Washegari da sassafe Ya Musty,Alh. Baba,Mummy, Aunty Rahela da Aunty Raliya suka tafi P/Harcourt Dan Gaisuwa,Dan Basu samu Jana izaba,Oga Zayyad nee yamusu jagora,Dan anbar ya imran a wurin Uncle G,Dan Uncle G haryanzu Bai farfado ba,Dan Dr. Din dake dubashi lamarin yafara bashi tsoro.....

Wasa wasa Jikin Uncle G Babu sauki,Dan har Yan P/Harcourt sunje sundawo tareda Oga Zayyad suka dawo,yadda yaga Jikin Uncle G sai a hankali,Dan kwance yake kaman gawa saidai hawayene yake zobowa daga idanunahi,shine zai baka tabbacin wannan Mai Raine,Duk Wanda yaje yaganshi saiya Mai kuka,Dan Uncle G yakoma abun tausayi kwance yake ba ci Ba sha,saidai taimakon ubangiji....

Zulaihat ce take karatu a d'aki,Dan ta dauki nasihar Abdool,Amma basa waya kamarda, koda yike yakan Kirata tabashi hadda ba kullunba,Dan sai suyi 3 to 4 days basuyi wayaba,Kuma dagangan Abdool yake hakan Dan Kar yakarasa Mata wani shakuwa a tsakaninsu, Mummy ce tashigo tace

"in kingama karatun kizo kirakani Asibiti inje induba Uncle G"
"Yauwa Mummy Nima zani'
"Daman kidawo Hannafiya?"
"Eh"
"Toh muje kawai,kiyi zamanki Zulaihat"
"No Mummy Nima zani'"
"Oya muje toh" zuwa Asibiti sukayi dukkansu tare,Yadda suka ga Uncle G yakoma abun ya  daga musu hankali,Dan Duk yarame sai gargasa daya k'ara fito Mai,Duk Yakoma abun tausayi,wannan abun yad'agawa Zulaihat hakali...

"innalillahi wa'ina ilaihirraji'un, Mummy haka Uncle G yakoma?"
"Wlhy kuwa Zulaihat Gashi kaman gawa"
"Yanzu Babu Abunda za'ayi?"
"Saidai addu'a,Dan Dr. Yace sai in yafarka za'a nemu solution to his problem"
"Subhanallah Allah yabaka lafiya Uncle G"
"Ameen Zeey💞Abdool"
Daram Taji a kirjinta,Gashi itama tana tana wani jinyan anan,Gashi Suna yabita bayadda zatayi,sun Dade a Asibiti kafin Suka dawo gida, tunda suka dawo gida Zulaihat take tunanin Uncle G....

*yanzu menene mafitan lamarin Uncle G?Allah sarki yanzu jinya nabiyu yakeyi kenan Akan SO?,nijinya Daya jiyadda nadawo*

Shuru tayi sannan tatashi ta shirya tatafi skull Dan taga tunanin bana kare bane,Amma ta daukan wa kanta kullin tatashi daga skull saitaje taduba Uncle G,Amma Jikin jiya iyau yaki sauki saidai saukin na muslinci,abun Yana damunta sosai,Koda tadawo daga Asibiti tasamu Mummy a tsakar gida take Bata Labarin Jikin Uncle G Babu sauki,ita tarasa yadda zatayi....
"Mafita kike nema Zulaihat?"
"Eh Mummy,Dan Duk da na guji Uncle G,Amma danashiga damuwa shine first person Dayake taimako na,koma Gashi Bai tsaneni ba,Nima yakamata in taimakeshi"
"Shawara kike nema Koh Labari kike bani?"
"Shawara nee Mana Mummy"
"Ai banganewa lamarin kine Zulaihat,shiyasa nake tabaya Kar in cika zak'ewa"
"No Mummy just tell me pls"
"Ok,kinsan waye zai ceto Uncle G?"
"No Mummy?"
"Toh bakowa bace kece Zulaihat"
"Tayaya?"
"Karfa ki manta Zulaihat, a rashin kine Yanemi Dr. Kuma idan Kika mayemai gurbin Dr. Zaifi kowa farinciki, Ammafa shawara nefa?"
"Amma Mummy ta Ina zanfara?"
"Ta inda Zaki Fara bashine matsala ba,Damuwar itace ki amince da shawarata,Dan shawarace ba Dole ba"........✍️✍️.


*Toh fah gashawar Mummy,kumeye shawarar ku?*




By Tooraee 🥰🥰🥰





*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now