ZEEYABDOOL 11

4 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
         *(2021)*




*True life story*


*Love story*




*By Tooraee* 🥰🥰🥰.





Page 11








*I Dedicated dis page to Members of TOORAEE NOVELLA'S LODGE 📚📚📚 , Musamman ma masu comments💖💖💖💖💖*





Zulaihat ce kawowa  Kaka ruwa a fridge tana mamakin Hali irin na Kaka,yanzu dafa tayi accident,wayansan tataho?oh ni Zeey💞Abdool Allah dai ya Kara tsare Mana ita,Ameem🙏🏽.....


Ruwa takawo Mata sannan taje tazubo Mata Abinci suna Hira...

"Fatima Ina Hannafiya?"

"Kinga batason ana Kirata da sunanan ko?"

"Toh ba sunanta bane?"

"Sunanta ne,Amma bataso"

"Tacanza Mana"

"Babu Hali,Amma tace da baba baice karta canza tunyana Raye ba wlhy da tacanza"

"Hahahaha😁 Ashe tana tsoro"

"Tanada dai Jin magana"

"Tana inane?"

"Tana makaranta"

"Oh ku maiyasa bakuje  makaranta ba?"

"Muna *MIDTERM BREAK*"

"Menene shi?"

"Bazaki gane ba?"

"Ah shegiya,rufe Baki kafin in buga,ya bazan gane ba?,ki fassara inji?"

"Hahahahhaha,Allahu Akbar Kaka fata yazo"

"Eh nazo"

"Yana nufinfa,Dan hutun tsakiyan Gaban karatu"

"Ayyoh,toh nagane"

Hira sukasha sosai,har Aunty Umma tadawo,aka cigaba da ita,Amma Kaka nacewa Hannafiya,talalata zance......

"Ni sai anjima"

D'aki tashiga tacigaba da danna waya....

Mummy CE tadawo taga Kaka Tasha mamaki,Amma Bata wani damu ba Dan tasan halin kayanta....

"Mama daga ce Miki nadau hutu,Ashe kina hanya?"

"Eh na Taho,Dan muje dawuri mudawo dawuri sai ki huta"

"Eh toh,sai mutafi ran Saturday"

"Yes, My Mummy will soon see my Mai kyau"

"Ah Zulaihat kinshiga Uku"

"Menen Mai kyau kuma?"

"Uhmmmm Kaka saurayin Zeey💞Abdool nee"

"Menene Zeeyyy me?"

Dariya suka saka dukkan su😁😁.

"Ance miki Zeey💞Abdool"

"Jeeybdool"

"A'ah Zeey💞Abdool"

"Keh kyalemun uwata,Dole saita iya fada?"

"A'ah Mummy,Wai takoya"

"Toh baza'a koyan ba"

"Kaka"

"Na'am"

"Sabon sunan Zulaihat kenan"

"Toh fah,an canza Mata sunane?"

"A'ah an hada sunan tane dasunan Saurayinta shine yabada haka"

"Ayyo,zatayi aure kenan"

"Eh takusa, *Kukarita* zamu kaita"

"Common keep Quiet amebor,Who ask you?"

"Kaka ce,Kaka ai kinsan Daddyn mu kafin yarasu Yana cewa ya Zulaihat da *Zeey* Dan duk sunan dasuka Fara da *Z* Akan kirasu da *Zeey* ai?"

"Eh,toh Mai yafaru yanzu"

"Shine data samu saurayi,shine tahada sunansu wuri Daya,shi sunanshi Abdoolsamad"

"Abdussamadu sunanshi?"

"Eh,shine ta dauko Zeey tahada da Abdool,shine yabada Zeey💞Abdool"

"Yanzu Aishatu ta kyaleta?"

"Nasan sanda akafara kenan,Kuma ma ai Nafeesa ce tahada su"

"Oh Nafeesa kishiyar ki?"

"Ai itama Aunty Nafee..."

Mummy ce takatse Fatee daga zancan dazatyi.....

"Uwar kankamba ba aiki kikeyi ba?,Oya leave"

Jiki narawa tawuce,Dan Mummy Bata wasa dasu,inranta yabaci......

Zulaihat ce taketama Fatee gwalo🤪,Dan taji Dadi da Mummy ta gwasaleta......

"Mummy Kinga Aunty Zulaihat Koh😩?"

"Yau babu Zeey💞Abdool dinne🤪?"

"Baza'ace ba"

Dariya suka kwashe dashi😁, Mummy ce ta harari Zulaihat😏.....

"Kekuma kirike girmanki Dan Zan sassaba Miki"

Haka akabar zance,Amma Zulaihat sai tsokannan Fatee take tana Mata gwalo🤪,Dan Zulaihat Allah yamata tsokana,Dan Har Umma Bata kyale ba........

Washegari Aunty Rahela tazo da sassafe tare da Abban Ayyan yima Kaka sannu dazuwa......

"Oyoyo Mijin wata"

"Waye Kuma mijin wata?"

"Ayyan Mana,ba mijin Aishatu bane,Koh nawane?"

"Su Hajiya Kaka"

"Lallai Kam,saban salo"

"Kyalesu Kaka,naki ba irin nasu bane"

"Daman sunsan Abune?"

"Ina Kaka basusan komai ba"

Ayyan ne ya janyo flask Yafara magana....

"Kaka ga kafan shanun ki Ummu Ayyan tadafa Miki"

"Mamaka tadafa mun kafan shanu?"

"Eh kaka,gashi kicin ye karkiba Auta?"

"Daman wayace zaici?"

"Kai Fatee ai saikiyi banza dashi"

"Keh Daman haka kike Aunty Umma Nan,daga mutun yayi Abu saikinyi magana"

"Ai Naga yarone"

"Eh eh Sai abarshi Yana iskanci"

Duk Abunnan da Auta keyi Abban Ayyan Nanan,baice komaiba,gaisawa sukayi da Mummy yakuma yima Kaka sannu dazuwa sannan yatashi yace......

"Mummy na wuce,sai anjima da yamma zanzo daukan su Ayyan"

"Nagode Abban Ayyan,Allah tsare maka hanya"

"Ameen Kaka Nagode"

Yana fita Zulaihat tafara magana.....

"Wlhy Auta bakida mutunci"

"Eh menayi?"

"Yanzu agaban Abban Ayyan kikeyima d'anshi rashin mutunci,wlhy yanada Hakuri"

"In kece bazaki dauka ba kenan?"

"Wlhy kuwa Aunty Umma,kodayike ma Ina zakugansu munacan *Kukarita*  tare,Dan koyaye bazan kawosu ba......✍️✍️"



*Uhmmm kunfa ji Zulaihat da kokari Koh yaye baza'a kawo suba🤣🤣🤣🤣🤣*






By Tooraee 🥰🥰🥰.





*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now