*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 13
*Wannan page din na Yan TOORAEE NOVELS 📚📚 nee a Facebook,Ina yinku kuma🥰🥰🥰*
"Wacece Kuma kyakkyawar ka?"
"Wlhy wata baiwar Allah ce a KADUNA"
"Koh dai itace Tubabbe ya bani labari kamutu Akanta,ba Wanda Bai santa ba a frnds Dinka dasuke da Kusanci dakai,yace mun ma Wai Koda kusha wahala a DAJI Saida kayi magananta"
"Yes🙄...... hakane nida kyakkyawata, mun kasance tamkar pears of shoe ta inda komai baizuwa daidai har sai munyishi tare dan hatta wani abu xan yi saida izininta, hakan yasa frnds dina akullum basuda abinyi sai burin ganin ranarda xa ace aurenmu yazo nida Zeey kowa ma yahuta......
Nayiwa kyakkyawata kyakkyawar fahimta ta yadda koh wani abu yana damunta daga muryanta xan gane haka itama ba saina gayamata ina cikin wani hali,Dan Koh takan gane, a koda yaushe burina akullum takasan ce cikin farin ciki,Akwai abunda yake damun kyakkyawata........
Akoda yaushe Yan gidansu gani suke kaman bazamu Jima ba,Amma munyiwa juna alkawarin bazamu taba boyewa juna farincikiba ko bakin ciki hakan yasa a kullum burinmu mu kasance tare yanan a zuciyoyin mu❣️........
Domin duk duniya gani muke babu wanda yasan irin yadda muka shaku da juna kuma koda munyi kokarin yiwa mutane bayani gani muke kamar baxasu taba ganewaba dari bisa dari, hakan yasa akoda yaushe in muna cikin mutane burinmu mubada labarin junanmu sabida hakan yana kara samana son junan mu.........💞.
Bama bukatar yin atisayen me zamu gayawa juna sabida kawai magana zuwa mana yake tamkar wahayi,shiyasa idan muka fara waya sai mu manta da komai Dan muna jinmu awani duniya na daban.......💞.
Na Kan kirata da Mrs Oga Abdool dan banida buri da yawuce na kasance da ita har abadan daaaa iman........ hnmmmmm i luv her💞,I alwayz do n i will never 4gt all d moments we share together💞......
Bcoz I know she will play d best roll in my life and I pray so....."
"Insha'allah zaka aureta,Dan nikam ita tafi ban tausayi,Dan bak'aramin Dace kayi ba,ace kasamu mace haka bakata zuwa inda take ba,Kuma a labarinka,banji kace kataba Mata kyauta ba?"
"Eh Koh Naira biyar ban taba ba kyakkyawata ba,saidai na daukan wa kaina bana daga wayanta Koh takirani saidai ya tsinke inkira da Kuma Data duk month nake Mata Sub"
"Wannan is not enough"
"I no, but inason in Mata wani kyautana surprise nee,Kai kyakkyawata Bata bukan wani Abu daga wurina,Dan Bata taba tambaya Abu ba haryanzun"
"Eh hakane,Amma dai yakamata a duba Mata"
"Eh gaskiya Kam,Kai Bari naduba Hotuna kyakkyawata"
Wayan yadauko yafara budewa.......
"Kutturun cannnn😁,Malan Ahmad kaga kyakkyawata😆😀?"
"Wow,Kai mutumina wannan wanka haka saikace Amarya😀,Na ran bikinku fa Mai zai faru?"
"Wlhy Kam,wannan hoto Dole in Mata kyauta,Dole nee wlhy"
"Koh nima ta hadu, ammafa Kaman nasan face dinnan?"
"Dan Allah😁"
"Kace A KADUNA take?"
"Eh"
Abdool Yana bude wasu hotunan Yana bashi amsa.....
Saiyazo Kan su na Deeja,Aunty Umma da Auta,ta Rubuta a kasa
*suna gaishe ka💞*
"Kai wannan ba Hannafiya bace?"
"Eh itace"
"Ai nasan wannan"
"Toh ai kyakkyawata kanwarta ce"
"Ai wannan Zulaihat sunanta ba Zainab ba"
"Toh Daman wayace maka sunanta Zainab,ai indai kasanta kasan ana cemata Zeey?"
"Yes hakane,hakama Dad dinsu yake kiranta dashi"
"Kace kasan Su sosai tunda kasan baban su"
"Na koyardasu a Islamiyyah,wannan Hannafiyan bataji,Bata daukan Nonsense"
"Aunty Hannafiya ba,ai bakagani ba Koh dariya batayi ba a hotannan,boss kenen😁"
"Waya gayamaka maka ana cemata boss?"
"Rayhana ta Mana"
"Aikoh kasamu gidan mutunci Oga Abdool,Dan wlhy babansu mutumin kirkine,Dan Shima Sojane......."
"Eh wlhy Dan tagaya mun"
"Cab Zulaihat din,ai batada surutu,aikoh tana sonka sosai,Dan dama Hannafiya ce,yauwa sai ince iyayan suru kenan,zata iya dan wannan tanada Baki"
Malan Ahmad nee yakama hannun🤝🏿 Abdool yafara cewa......
"Dan Allah Abdool in bazaka Auri yarinyannan ba,Dan Allah karabu da ita,Dan yarannan na dauke su matsayin kannenane damuka fito ciki Daya,duk Wanda Naga zai cucesu sai inda karfina yakare🙏🏽🙏🏽🙏🏽....
Abdool nasanka kanada Addini,shiyasa abotanmu ya Dade,kanada hangen nesa, kasan abunda yadace da Wanda bedace ba,Pls kaduba Lamarin Zulaihat,na rokeka Abdool🙏🏽🙏🏽🙏🏽....."
Jikin Abdool nee yayi sanyi😔😔,yanzu yazaiyi?gashi Malam Ahmad yagaya Mai gaskiya......✍️✍️.
*Toh fah,ya Abdoolsamad zaiyi......?*
By Tooraee 🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su