ZeeyAbdool page 51

1 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*

⚖️
*HAMDALA WRITIN'S ASSOCIATION💪*
        _*{{RUBUTU DOMIN CIGABAN AL'UMMA📚}}*_
https://www.facebook.com/111403834371046

             *✨✨{{H.W.A}}✨✨*
     https://chat.whatsapp.com/IfZVNIt6C9S8PvTV10v3wZ

*True life story*

*Love story*❤️❤️

*By Tooraee 🥰🥰🥰*



Page 51

Yana Gama magana yawuce dakin shi tareda yaronshi.

Zulaihat ce tarasa Meke Mata dad'i,wannan maganan daya fada fa da ita yakeyi Kuma tasan Uncle G Baya fadin damuwarshi ma wani,Amma tunda yafadi haka wlhy takaishi bango nee, Zayyad nee yakirashi a waya yace zai wuce,fitowa yayi yace Mata "Bloody ga Namesake Dina a d'aki Yana bacci,Zan Dan Dade a waje" "ok a dawo lfy" wannan Addu'a tabashi mamaki Amma sai ya danji sanyi a ranshi yace "Ameen" fita sukayi Shida Oga Zayyad,Suna fita suka Fara Hira,Dan Oga Zayyad yanada tambayoyi fal da cikinshi....
"My G nd fazha of G" murmushi yayi Saida hakoranshi suka bayyana,yanason yadda Oga Zayyad ke kiranshi,Dan in Yana cikin nishadi Yana Mai kirari sosai da Young G,Dan yaga Yana masifar son Young G sosai,"Oga Zayyad Ina cikin damuwa fa" "Damuwa wacce iri" Labarin abunda Zulaihat tamaine yagaya mai Duka har Yana kuka,yana cewa "nayi imani da Abdool nee suka samu matsala dashi haka bazata iya kin k'iranshi ba Dan irin son datake Mai,Amma dayike Ni kilan umarni tabi ta aureni shiyasa bana gabanta,har ga Allah banyi niyar sawa yarona sunana ba,Amma yadda ta nuna bani bane a ranta shiyasa nasa sunana,Dan Kar a manta Dani Nima,Dan nasani Koh na mutu Zulaihat bazata tuna Dani ba bare tamun takwara,balle Kuma ace ta Auri zabin ranta wato Abdool" kaiwai saiya fashe da kuka.....
Hakalin Oga Zayyad nee yatashi sosai,Dan tunda yake da Uncle G Bai taba bashi Labarin damuwarshi ba,gaskiya yasan yanzu Yana cikin wani Hali,"kayi hakuri kaji komai lokacine,zata Gane kuskuranta Soon insha'allah" "Amma sai bayan na mutu Koh?" "Wai ya kake Kiran mutuwane?" "Gwamma in mutu Zulaihat ta Auri Abdool,kilan in burinta ya cika hankalin ta zai kwanta,Dan inba mutuwa nayi ba,bazan taba sakinta ba Dan da Raina Zulaihat bazata Auri Abdool in jure ba" "innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,wanne inrin sone haka?" "inama Zulaihat son da wlhy Koh Abdool din datake so baya Mata haka,bawai Dan ina son kaina bane nake fadin hakan" "toh Allah Yana sane dakai kaji my Man, insha'allah komai zaizo da sauki" "I hope so" "soon" "thank you sir" rakashi yayi har gida sannan ya juyo.....

Su Zulaihat kuwa Su Uncle G nafita tabata Labarin komai, Aunty Hannafiya takasa magana,Dan wlhy Tama Bata haushi wlhy,"Daman wannan haukan Kika aikata kikasa nabiyo ki?Ashe rashin hankalinki yakai haka? Ni Banda abunda Zance Miki saidai wlhy karki Bari hakkin Uncle G yakamaki  wen is too late to cry" "Zan gyara" "gawara dai, Zulaihat To get married is declaring war. When you get married you must declare war against enemies of marriage. Some enemies of marriage are:
Ignorance
Prayerlessness
Unforgiveness
Third party influence
Stinginess
Stubbornness
Lack of love
Rudeness
Laziness
Disrespect
Cheating etc.
Be ready to fight to maintain your marriage zone,wlhy nagaya Miki,Dan Naga kina son wajan duka sushiga lamarin auranki" "kamar wanne da wanne?" "Lack of love, cheating, Disrespect da ignorance" "Duka Ni kadai?" "Basani ba,gashi Nan yadawo salan ki tsaya hauka again" Aunty Hannafiya ce tatashi tashiga part dinta tabar ta a wurin,Yana dawowa ta tashi tamai sannu da zuwa,Bawan Allah cikin fara'a da walwala ya amsa,Abunka da Mai so, tana lallabashi tabashi hakuri shikenan ya hakura komai ya wuce a wurinshi ya daina tunani da Dana saninshi dayake kullun,Zaman su yakoma kaman nada yau Watansu Daya da dawowa,Aunty Hannafiya na Shirin komawa Amma yace tabari sai yaje Abuja ya dawo sai ta koma,Gashi ma Zulaihat bataso ta koma Saboda zasuyi 1 year anniversary dinsu.....

B'angaran Abdool kuwa yaki maida matarshi Amma Duk abunda yasan yarinyar shi na bukata Yana saukewa dai dai gwargwado,ya dauki hankalinshi ya maida Kan karatu Dan yanason ya koma Officer insha'allah,wani abun burgewa yadda yakeson karatun yazama haka yakemai,dukda Suna Shan wahala Amma Yana cin nasara,sai dai ciwon son kyakkawar shi nanan a Zuciyarshi dukda ya sadakar bazai sameta ba.....

Uncle G yake Shirin tafiya Abuja,Amma Zulaihat Bata son yaje,Dan tun jiya taga yakara Mata kyau kawai sataji yashiga ranata batason yaje Koh Nan dacan,ga young G sai Kara girma yake da wayau, Ido ta zura Mai kaman Wanda tadade Bata gani ba, Bottle water nee a hannunshi ya Debi kadan ya watsa mata sannan yace "menene ya canza a jikina kike kallo na haka?" "Kawai Uncle basan kayi tafiyannan" "saboda meyasa?" "haka kawai Ina son kazauna damu" "idan na zauna daku ai korana za'ayi a aiki,sai muzo muci k'asa" "ai bazama su koreka ba,ai laifi zakayi na farko" "karki damu insha'allah Zan dawo dawuri Kuma lfy,Dan 2 days kawai zanyi" "u promise?" "Yes insha'allah" tsalle tayi tafada Jikinshi tana Mai murmushi dayake dauke Mai hankali,Saida ya tabbatar Babu damuwa a ranta sannan yatashi yashirya Sai Abuja.....

Wani abun mamaki Uncle G yagani awurin Zulaihat,ita taraka shi Airport sannan tayi timing din lokacin dazasu sauka,suna landing saiga Call dinta,Dan Yana kunna phone dinshi saiga call dinta,katsawa yayi yakirata "Uncle ka sauka lfy Koh?" "haba baby Uncle,shine Koh Sallama?" "Oh sorry wlhy na manta, Assalamualaikum" "wa'alaikumuslam Bloody,ya kike ya Namesake?" "He's fine" "Masha Allah, Aunty Hannafiya fah?" "Itama tana lafiya,tana kitchen tana Mana girki" "Allah sarki iyayan girki kenan,ki gaisheta" "zataji" har zai kashe Wai tace "Uncle bakaji ba?" "Ehen inaji" "I Love you Uncle" kattt takashe wayan, wayan yabi da kallo Yana mamaki Amma sai yaji Dadi sosai,Dan a Zuciyarshi yace dama Yana P/Harcourt ta Fadi wannan zancan da taga madaran so.....✍️✍️.

*Mom Anwar kinji Mutuminki da zak'ewa😂🤣*

By Tooraee 🥰🥰🥰

*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now