ZEEYABDOOL 20

4 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*





*True life story*



*Love story* ❤️❤️




*By Tooraee 🥰🥰🥰*





Page 20






*Wannan page din na family dinane One Family💪🤝🏿👨‍👨‍👧‍👦,Much love my Family😍🥰😘*







Zulaihat tayi fushi😠 sosai da abunda Kaka tamata,Dan Bata son taga ankushe Abdool.....

Abunda Kaka tayi yadameta Dan taga Zulaihat tadena sakin Mata fuska,daga gaisuwa sai gaisuwa....

"Zulaihatu yanzu fushi kike Dani?"

"A'ah Kaka"

"Bagashi ba,yau kwana biyu kenan daga mungaisa shikenan"

"Toh Kaka ai kece"

"Dan nafadi gaskiya😉?"

"Eh,ai bashi na aikeki ba😒"

"Toh Mara kunya,tashi anan Koh in buga bakin"

Zeey💞Abdool ce ta rungume Kaka tana dariya😀.....

"Haba Hajiya KK bazan iya fushi dake ba"

"Bagashi kinyi ba?"

"No no,kidaina fadan haka"

"Toh nabari"

"Nima munshirya"

Zuwan Aunty Farida KADUNA yakara ma Zeey💞Abdool yada soyayyar su ga mutane,Dan tasamu goyan baya dari bisa dari awurin Aunty Farida......

Dan hotonunan da Zeey💞Abdool keyi da batayi komai ba,Dan Aunty Farida ta iya make-up sosai tafi Deeja iyawa.......

Dan Deeja ma Saida ta sarawa Aunty Farida,Dan wanka da kwalliya har gajiya Deeja keyi,Dan Aunty Umma ma Bata cikin Yan hoto saidai ta daukesu.....

Abdool Yana ganin Hotuna,Dan a sati sai a tura mai 50 Dan intadawo daga makaranta sai sunyi wanka sunyi kwalliya Dan kayan Mummy sunga Rayuwa.....

Bayan sungama hotunan ne sai su zauna su zabi Wanda sukeso sai karshen week sai a tura Mai,Dan Abdool ma ya shaida da zuwan Aunty Farida......


Wasa Wasa gobe Zeey💞Abdool zata Fara Exams din SSCE,Amma still Saidata boye taje yin waya da Abdool....


"Assalamualaikum Hubbil-qalb"

"Wa'alaikumuslam cutest"

"Gobe fa za'afara Exams"

"Eh haka,Dan kanina Umar ma zaiyi SSCE"

"Dan Allah, Masha Allah,Allah yabamu sa'a gaba Daya"

"Ameen kyakkyawata,kinyi karatu?"

"Eh nayi"


"Yauwa Rayhana,idan kinshiga hall kiyi azkar kinji,Kuma daga zaran mungama waya kije ki kwanta kiyi bacci,kinyi sallah?"

"Eh nayi"

"Masha Allah"

"Koh in Kara karatu nee Mai kyauna?"

"No bakinyi ba?"

"Eh"

"Toh kibar kakwalwarki tahuta,sai kitashi before Subur prayer saiki sake karatu daganan saikiyi sallah sai haraman zuwa skull"

"Ok love, insha'allah hakan zanyi"

"I know my Noorul-een will be d best"

"Hooo Hubby no no"

"Ah haba,u r d head girl and u will be d Best insha'allah"

"Allahu yasha"

"No karki damu,Ina alfahari dake My Love"

"Nima haka,Dan Akullin Ina kokarin fahimtar da makusan tana Kai abun kwai kwayo ne"

"Ah haba😃😉😳?"

"Sosai mi Amor😍"

"Madallah da Creamy Berry😀"

"Awwnnnn thank you my love💞"

Sallama sukayi taje tayi shafa'i da witri taje zata kwanta.... 

"Zulaihat What😯?,kinada exams tomorrow and kina kokarin bacci?"

"No,he said I should sleep"

"Who😒?"

"Abdool"

"So Abdool nee zai tsara Miki rayuwar ki koh?"

"Haba Aunty Umma,kibarta tabi umarnin shi ai baze cutar da ita ba"

"Pls tell her😕"

Kwanciya tayi abunta tafara Addu'a bacci,Aikoh sai bacci.....

Mamakine yakama Hannafiya dagaske fa ba karatun zatayi ba....

Allah sarki bawan Allah Abdool,4:00am nayi yakaira Zeey💞Abdool a waya.....

Cikin muryan bacci ta daga....

"Assalamualaikum Mai kyauna"

"Wa'alaikumuslam, Kyakkyawata Baki tashi ba?"

"Eh yanzu kata sheni"

"Oya shiga bathroom kiyi Alwala kizo kiyi nifila raka'a biyu is ok"

"Ok,bayan Nan fa"

"Sai ki dauki littafi kiyi karatu,Wanda Baki ganeba just flash me"

"Ok Oga Abdool😍"

"Yauwa Mrs Oga Abdool😘"

Aikoh sai murna,Dan bak'aramin Dadi takeji ba idan yace Mrs Abdool.......

Bayan sun Gama waya Abdool shuru yayi Yana tausayin Zulaihat,hannu yad'aga sama yace.......

*Ya Allah ka duba lamarina,Ya Allah kasa nakasance tareda kyakkyawata har abada🤲🤲*

*Ameen ya Abdool Hauwa Dahir (Mrs Abubakar)  ta amsa maka🙏🏽 lolx*


Zeey💞Abdool ce tatashi tayi abunda Abdool yace Mata,gamamakin Hannafiya ta farka zatayi Sallah sai taga Zeey💞Abdool tana karatu......

"Kai yaushe Kika tashi😳?"

"Abdool nee yatasheni"

"Allah sarki bawan Allah,Ashe duk abunda yakeyi Yana sane"

"Toh bana Gaya Miki ba,baze cutar da ita ba"

"Gaskiya ne Aunty Farida, Abdool Yana bani mamaki wlhy"

"Toh kingani, Addu'a kawai Zaki Mata"

"Insha'allah inamata fatan Alheri"

"Ameen Aunty Umma Koh kefa"

"Gulma 😒harkin farka?"

"Ehen muryan kine yatasheni,Dan na Express ne yake Jin dadin muryanki"

"Eh kuwa Auta, Aunty Umma Bata magana Ahankali😃"

"Gaskiya Kam😃"

"Kin San Mai Abdool yake cewa,mace Rada akasanta dashi ba irin  muryan ki ba"

Aikoh Dariya suka saka gaba dayansu😂😅😀,Dan Zeey💞Abdool da Auta basaji......

Bayan tagama Karatu sai ta tashi tayi sallah Asuba,daganan sai ta dauki Al-qur'ani tayi muraja'an haddan ta, breakfast taje tayi sannan tazo sukayi sallama da Mummy.........✍️✍️.






By Tooraee 🥰🥰🥰







*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now