*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee 🥰🥰🥰*
Page 23
"Wow😀 kuzo kuga abun burgewa pls😅😳,kunga yadda aka tsara Zeey💞Abdool da rubutun larabci"
Habawa tasowa sukayi dukkansu,suka rufe wayan.....
"Ya Allah kasa mutuminnan Alheri nee ga k'awata🤲"
"Alheri nema"
"Common keep quiet,Ameen zakice"
"Toh Deeja Ameen😀"
Dariya sukayi,saboda yadda Deeja ta hade Rai🤣,Dan wani lokaci Zulaihat akwai takaici.....
"Zeey💞Abdool idan an Miki addu'a kidena zak'ewa kice Ameen kawai"
"Toh Aunty Farida"
Yini sukayi agidansu Deeja sai yamma suka koma gida,sunci sunsha a gidansu Deeja,Dan har kalallab'a sukayi(pancake),Amma Zeey💞Abdool abunda takeso,Dan Saida tafi kowa ci.....
Koda suka dawo gida,dasukayi waya da Abdool Saidata bashi labarin abunda yasa tace yayi screenshot din Screensaver shi.....
Shikoh😀 dariya yayi,Dan shi duk abunda Yan gidansu zasuce baya ganin laifin su,Dan sun mayi kokarin gaske,Dan Suma suna sonshi babu laifi........
Wasa Wasa lokaci sai tafiya yake gashi harsu Zeey💞💞Abdool sun Gama Exams,habawa sai murna.....
"Deeja yanzu Babu wani Abu dake gabana sai Shirin zuwan My love"
"Yakusane?"
"Eh saura One month"
"Wooooo Alhamdulillah, can't wait to see Abdoolsamad"
"Bakida mutunci,yanzu suna Abdool Kika Kira complete?"
Harara Deeja tamata😒....
"Dayike sunan Daddy nakira Dole ki zageni😒"
"Sorry wlhy ba zaginki nayi ba,ya za'ayi in zageki Deeja?"
"Bagashi kinyi ba?"
"No,u know u r my besty,bazan iya zaginki ba"
"Da dai,Amma bayanzu ba,yanzu dakikayi sabon besty,dafa bakya kirana da Deeja saidai besty Amma kina samun Abdool nakoma Sunana,Daman kallonki kawai nakeyi😒"
"Innalillahi,nashiga Uku wlhy bahaka bane😳😅"
"Toh Yaya nee😒?"
"Toh naji nakarbi Laifina,na Bari insha'allah Zan gyara🙏🏽😀"
"Allah yasa"
"Ameen, Oya smile Mana😅"
Murmushi Deeja tayi Dan itama tasan halin Zulaihat Dole ta dinga Mata Uzuri😀.......
*Yobe*
Abdool nee yake shirye shiryen tafiya Gombe Dan daga Gombe zai wuce Bauchi daga Bauchi sai KADUNA wurin
*Zeey💞Abdool*
Yau saura 2weeks ya wuce,sai siye siye yakeyi Dan duk abunda yasan zaima mace kyau ya tana jeshi ma Kyakkyawar shi......

YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Historical FictionLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su