*Zeey💞Abdool*
*(2021)**True life story*
*Love story*❤️❤️
*By Tooraee*🥰🥰🥰
Page 3
*My father is my Hero,bazan taba mantawa dakaiba babana* , *duk a lokacin dazanyi wani Abu nacigaba saina maka addu'a* *Ina Alfahari da babana Sojane* *Kuma Yama kasarshi hidima*, *Ya Allah kajikan shi da Rahma🤲🤲🤲🤲*,
*Allah ka haska kabarinshi,a kullin dakai nake kwana dakai nake tashi,My Daddy is my first love* ❤️❤️❤️❤️Tun bayan da Abdool da zulaihat suka Gama waya,Koh data kirashi da daddare Yana ringing Bai dauka ba,Bata damuba tayi baccinta,Dan a tunaninta suna meeting ne haryanzu........
Hakama washe gari Kiran wayanshi takeyi Bai dauka ba,hankalinta yatashi😳😳.....
"Aunty Umma tunjiya nake Kiran wayan Abdool bai dauka ba"
"Lfy dai Koh?"
"Yace zasu tafi Operation"
"Oh Daman yagaya Miki shine kike damuna?"
"Eh Amma Mai yahanashi daukan waya?"
"Mutumin dazaije yaki shine kike tambayata Mai yahanashi dauka waya Koh?,Dan shine baban soyayyah,ai kinma ji Dadi dama ba naiman shi kikayi bakijishi ba,shi baison hankalinki yatashi yanasanar Miki,Amma dayike ke banza ce ai yanzu Zaki dameni ki damu kanki"
"Ouh sorry,keda bazaki iya kwantar wa mutun da zuciya ba,Barima Aunty Nafeesa tazo inbita inwuce gidan Aunty Rahela"
"Kifi ruwa gudu"
"Eh anji"
"Zeey💞Abdool yaushe Zaki dawo?"
"Sunday insha'allah"
"Bazakiyi hoton ba?"
"Acan zanyi insha'allah,uhmmm bazan mayiba harsai yadawo"
"Ok, kintambayi mummy ne?"
"A'ah ai bazata hanaba"
"Aikuwa dai kije ki huta da jarabar Aunty Umma"
"Nice ma jaraba ?"
"Assalamualaikum"
"Lah ga Auntyn mu?"
"Na'am Aunta, mutan makkah nanan?"
"Eh tanan,ai nasani Auntyn mun sai kince mutan makkah Nan"
Aikoh suka face da dariya🤣,Amma Banda zulaihat.......
"Kekuma lfy kike tagumi"
"Wai Abdool ne taketa Kira tun jiya Bai d'aga waya ba,Kuma yagaya Mata yanada Operation gobe......"
"Keh karki d'aga hankalinki,Dan Indai Abdool ne watarana saika nemeshi a waya karasa,Dan saiyayi 2months Bai hauba,ba soja bane?Kuma Yana cikin masu yakin boko Haram?"
"Eh, Gaya Mata dai"
"So,ki kwantar da hankalinki kinj?"
"Toh Aunty mu,yasu Maryam?"
"Sun tafi islamiyyah"
"Masha Allah"
Tunda su Abdool suka wuce daji suke fama da boko-Haram Dan sun addabi Garin kwana biyun Nan,sai tasan garuruwa sukeyi suna kashe mutane suna Kora nakorawa.........
Abdool sunsha fama da boko-Haram Dan sun kashe musu sojoji dayawa Suma sun kashe su,Dan harsaida takai su Abdool da bacewa a DAJI.......
Sun rasa hanya,sun Kai su Ashirin dasuka shiga DAJI amma sun rage su Goma,Kuma duk sun rasa wasu kayansu,Dan hatta driver's din dasuke tukasu an kashe su,akafa suke tafiya cikin DAJI sun rasa Hanya.......
Wannan Lamari bakaramin d'agawa Zulaihat hankali yayi ba,Dan gashi yau Monday zata wuce skull,jiki Babu kwari Dan Tama dawo d'aga gidan Aunty Rahela,Ko breakfast ma batayi ba,bama Wanda yadamu Dan watarana ma saboda waya da Abdool tana Hakura da Abinci......
*Tofah,Umma kinji wata sabuwa,Zaki iya?Ina jiran amsa.....lolx*
Tashiga skull batare da tayiwa kowa magana ba,Taje tazauna,Dayike ita ce Head girl dinsu shiyasa kowa yadamu da yanayin da takeciki,Dan Zulaihat tanada kyakkyawar mu'amala da mutane......
"Zeeyabdool lfy kike kuwa"
Rungume Deeja tayi tace....
"Deeja Abdool Dina,Dan Allah kitaimakeni"
Aikoh sai kuka ta fashe dashi😭😭😭...
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,me yasamu Abdool din?"
"Deeja yau kwana Uku kenan Inna kirashi awaya Baya d'agawa,daga bayama kashe wayarshi yayi"
"Amma Kun samu matsalane?"
"A'ah Operation suka tafi"
Deeja ce tadinga share Mata hawaye tana lallashinta....
"Sorry kinji, insha'allah Yana cikin koshin lfy,bakince 1week yace ba?"
"Eh, Eh, Eh"
"Toh ki kwantar da hankalinki,mugani zuwa 1 week din kinji?"
"Toh"
"Bafa Toh ba Zeey💞Abdool,sokike shi yadawo Operation lfy kekuma kina gadon Asibiti?"
"A'ah"
"Bakince mun yace Miki karki Kara zubar da hawayanki ba?"
"Eh"
"Kin k'arya Alkawari Kenan?"
"A'ah"
"Gashinnan kinyi,Kuma idan yadawo sainagaya Mai,ince dan wannan amanar ma kin kasa rike Mai,bare Kuma babba"
"A'AH Deeja Kar muyi haka dake nabari"
"Yauwa Zeey💞Abdool"
Murmushi tayi harsaida Dimple dinta ya lotsa......
"Na kosa Abdool yazo yaga wannan kyakkyawar shi,ya tabbatar wa idon Mai kyance,Dan baiga kyau bama sai a zahiri"
"Kaji ki,menene banbancin Hoto da zahirin?"
"Akwai wlhy,a hoto fa bakya numfashi,Amma azahiri fa Zeey💞Abdool Koh fushi kikayi sai dimple sinki ya lotsa,bare Kuma kina cikin nishadi"
"Uhmmmm,haka ma rayhan Dina yace, Wai yakosa yaganni Dan yasan nafi haka kyau a zahiri"
"Wai Daman baku taba haduwa ba?"
"Kajiki da gulma bana Gaya Miki ba?"
"Eh na tuna,Amma Baki gayamun inda kuka hadu ba?.........✍️✍️.
*Comments dinku Yana mun Dadi Fans dina👍👍👍👍👍💖💖💖*
By Tooraee🥰🥰🥰
*(GOLDEN PEN)*
YOU ARE READING
ZEEYABDOOL
Ficción históricaLabarine na masoya,yadda suka shawala a rayuwar soyayyar su