ZEEYABDOOL 18

4 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
        *(2021)*




*True life story*


*Love story* ❤️❤️




*By Tooraee 🥰🥰🥰*






Page 18





*Wannan page din na Fans dinane,🥰🥰🤗love you ol❤️❤️❤️❤️*







Su Mummy nee suka Isa Bayan sallar Isha,Dan sun Sha hanya sungaji,Kaka ma har  tafa kukan kafa, wanka da sallah sukayi Kaka ta kwanta Dan tagaji sosai.......


*Washegari*



Zeey💞Abdool Suka wuce skull,Bayan sun dawone ta hau wanki....

Deeja ce take tahowa gidansu Zeey💞Abdool ita da Khalil,gab suke da gate dinsu Zeey💞Abdool taji muryan Zeey💞Abdool tana karataun Al-qur'ani........

Deeja tana shugowa ta rike Baki🤔.....

"Ah Alhamdulillah da Abdool ya shigo rayuwarki wlhy🤲"

"Mekika gani😀?"

"Keda in kina wanki Waka kike sawa,daga ka doso gidannan za'aji kida na tashi"

"Uhmmm da kenan Deeja,Wlhy Abdool Bai barina in huta"

"Aikoh ya kyauta"

"Cab,yaufa shafi hudu Zan bashi,Wai Dan jiya banbashi ba,shine Zan hada Mai,in bahaka ba Baze dauki wayana ba na 2 days"

Carab Aunty Umma ta amsa......


"Kekuma bazaki iya Zama bakiyi waya dashiba na 2 days hankalikin kwance ba?"

"No no wlhy😒😳bazan iya ba.....

yauwa Deeja shiga d'aki kidauko Al-qur'ani ki dubamun kiga nayi daidai?"

"Ok Zeey💞Abdool"

"Yauwa Nagode Miki"

Aikoh ana tsaka da amsar Mata hadda sai wayanta yadauki k'ara,tasan ba Abdool bane saboda ringing tune dinshi daban,shiyasa ma batadamu taduba, Kuma tasan ba Mummy bace Dan itama nata Ring tune din daban ne..........

"Zeey💞Abdool bakiranki akeyi ba?"

"Wlhy bansan waye bane Deeja"

Deeja ce tadauki wayan ta duba......

"Lah Uncle G nee"

"Uhmmm Ni Mai zai ce mun?"

"No ba'a haka kidauka pls🙏🏽"

"Kiranma ya tsinke ai"

"Ai zai Kara Kira,Kuma kinsan ba Koda yaushe ake samunshi ba Koh?"

"Eh hakane Dan sai muyi 3months bamuyi waya ba"

"Toh kingani,Kuma koba komai Dan Uwanki nee"

"Hakane Kuma"

"Yauwa gashinan yasake Kira"

Dagayawa tayi tak'ara a kunnenta......

"Assalamualaikum my lil sis🤎"

"Na'am bro,ya aiki?"

"Alhamdulillah,ya kike🤎?"

"Lfy Lau"

"Ya karatu🤎?"

"Alhamdulillah"

"Hope kina karatu Koh🤎?"

"Eh bro"

"Masha Allah,Allah ya taimaka yaushe zaku Fara Exams din 🤎?"

"Next month Insha'allah"

"
Masha Allah,Allah ya kaimu,su Mummy basa Nan Koh🤎?"

"Eh,Amma wayagaya maka"

"Oh Kina tantanama kenan,Daman angaya miki ke kadaice kikeda kusanci da Mum🤎?"

"No a'ah"

"Ehen gashinan🤎"

"Ni bance"

"Toh na yarda,Ina sis Hannafiya da lil Auta🤎"

"Sunan kalau"

"Masha Allah,kicewa Sis Hannafiya Zan Kirata anjima🤎"

"Ok zan Gaya mata"

"Oya toh bye,kiyi karatu kinji dear🤎?"

"Insha'allah my bro"

"Aha thank you🤎"

Tana Gama wayan tace.....

"Wlhy Deeja harna gaji"

"Dan wannan maganan,wlhy Uncle G Yana ban tausayi😞"

"Nima haka,Amma kinsan Bai taba cemun Yana Sona ba?"

"Eh Amma duk yadda zaiyi yanuna Miki Yana ciki ai yanayi Koh?"

"Eh gaskiya"

"Yauwa Zulaihat Dan Allah,kidan dinga bashi time kinji?"

"Ok Mummy Deeja"

"Hahaha 😁ai gaskiya nee........"

Wasasa yau Mummy satin su biyu a Maiduguri,sunsha yawo sun Kuma Dace da abunda sukaje nema,Dan harsun shirya jakansu zasu Taho hadda cousin dinsu Zeey💞Abdool Farida.......

Aikoh washegari su Mummy suka kama hanya,sai dai Bata Maiduguri zasu biyo ba ta yola nee,Dan zasu tsaya a yola su kwana Daya sai su Taho.......

Habawa Zeey💞Abdool tun ana saura 2 days zasu kamo hanya take gyara gida,Dan har wanke gida taiyi, Dan Zeey💞Abdool akwai tsafta......

Tsaftanta yana daga cikin abunda yake burge Uncle G,shiyasa tun tana Karama  zakaga ta dauki tsintsiya ta share gida tsaf batareda an sataba,Dan Bata San datti,ba Uncle G kadai ba har Daddy su kafin yarasu Yana Jin dadin hakan......

Aikoh Zeey💞Abdool ta kalkale gida sosai,ita Hannafiya ranan dasu Mummy suka kamo hanyar KADUNA,a kitchen ta wuni,Dan ita Kuma in fannin girki nee habawa ba'a magana......

"Aunty Umma indan  Mai kyauna zaizo KADUNA ke Zaki Mai girki"

"Daman fa Zeey💞Abdool,ai itace zata Mai girki kekuma kiji da shirya kanki"

"Hakane fa Auta,kinkawo shawara Allah dai ya kaimu😁💃"

"Ameen ameen"

Aikoh bini bini Zeey💞Abdool takira Mummy,taji inasuke Dan takosa taga sun dawo Dan tanada tambayoyi dazatama Kaka......

Alhamdulillah abunda kowa yake Buri a tafiya shine yafaru da su Mummy,aje lfy a dawo lfy......

Su Mummy sun iso around 9:00pm sun gaji, Amma Zulaihat ta ishi Kaka da tambayoyi...........✍️✍️





*Koh wanne amsa Kaka zata Bata?oho🤔*........

*Sai naji comments dinku*





By Tooraee 🥰🥰🥰



*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now