*ZeeyAbdool* page 50

2 1 0
                                    

*Zeey💞Abdool*
         *(2021)*

⚖️
*HAMDALA WRITIN'S ASSOCIATION💪*
        _*{{RUBUTU DOMIN CIGABAN AL'UMMA📚}}*_
https://www.facebook.com/111403834371046

          *✨✨{{H.W.A}}✨✨*

*True life story*

*Love story*❤️❤️


*By Tooraee 🥰🥰🥰*


Page 50

"Uncle G" "Na'am Babyn Uncle" "Daman inason kasawa yaronanan Sunan Abdool" maganar ce daki kunnanshi,shuru yayi baice komaiba....

Dama ace Sunan Mutun Daya tace yasa mata wlhy zaisa,Sunan Daddy,Amma  bahakan bane a ranta sai wani *Abdool* "Uncle kayi shuru" idonshine yayi ja,sannan yace "Ni nariga nasama yarona Suna" "menene Sunan?" "Sunana" "sunanka?" "Eh" yanagama Bata amsa yajuya yafita,Dan baze iya jure Bata amsa ba,Yana fita takirashi a waya,Bai dauka ba,tasake Kira yaki d'agawa, message tashiga ta turamai sako kamar haka......

*Daman nasan wannan ranan zata Zo da zaka Gaza mun Abu,da Abdool nee wlhy zaimun Duk abunda nace Mai yamun*

Sai tatura sako,tunda Uncle G yaga wannan sakon yasan Zulaihat tayi nisa batajin Kira Akan son wani,dakinshi yashiga yaci kuka ya godewa Allah,zuwa yayi yasamu Oga Zayyad yace Mai
"zamu koma gobe" "akwai matsala nee?" "Call nee daga Office" "Amma Ni ba'akirani ba" "eh sunce in Gaya maka" "so baza'ayi Suna damu ba?" "Eh Gaskiya" "Ok Allah yaraya shi" "ameen" "but menene Sunan yaro" "sunana" "wow Yong G" "yes" Oga Zayyad nee yadinga tsokannan shi har yasaki jikinshi,Oga Zayyad yasan akwai matsala bawai ankirasu bane,tunda baisan yagaya Mai shima ya hakura......

Zulaihat ce a d'aki tana rusa kuka,Aunty Rahela tashigo tace "menene?" "Uncle G nee Wai Sunan yaro Garzali" "toh fah,baisa Sunan Daddy ba?" "Yace Sunan yaso yasa,Amma sai nace yasamun Sunan Abdool shine yafasa yasa sunanshi" "Sunan Abdool?" "Eh" "ah Zulaihat kin nemi Magana,Amma Baki kyauta Mai ba wlhy,aikoh Banga laifinshi ba" Aunty Hannafiya najinsu Duk abunda sukeyi,Kara sowa tayi tadauki Baby tace "wow Masha Allah, Our young G" "har kin Mai lakani" "yes" "nifa banyarda bafa" "Zaki sani nee,mudai Sunan yaro Young G,Allah yaraya Mana Young G" "Ameen Hannafiya"......

Uncle G nee yazo da daddare Shida Oga Zayyad suka samu Mummy suka musu sallama Akan zasu koma gobe,shiga d'aki yayi wurin Zulaihat,Kallonta yayi Sannan yace "mu zamu wuce gobe" "menene Sunan yaro na?" "Garzali Garzali Ahmad *(GGA)* " "nifa banson Sunan Nan?" Murmushi yayi sannan yace "ai badanke nasaka ba,nasakane Dan farinciki na, Zulaihat karfa kimanata yaronnan shikadai nee
yarona a yanzu,Ina mutuwa yanzu shine kawai bayana,kefa Zaki iya zuwa kije ki Auri Abdool,sai ki haifi Abdool Kinga Soyayyah yayi riba,Amma ya za'ayi Garzali ya haifi Abdool? Ai kinma Soyayyar ku gibi,Kinga Ni Banda Mai Sona,so pls kibarmin yarona yaci sunana Koh Dan Nan gaba Sunana Kar ya bace a Family dinnan Pls,na rikeki" yanagama magana yafita,Jikin Zulaihat yayi sanyi Amma sai takasa binshi tabarshi yatafi,kudin Duk abunda ake bukata na Suna yaturama Aunty Rahela,hadda kudin raguna Biyu manya manya.....

Aunty Farida ce ta iso ana gobe Suna da katon agogon da Abdool ya bata takawowa Zulaihat,Aunty Farida boyewa tayi Saida daddare ta nunawa Zulaihat, Saida Zulaihat tayi kukan murna tace...
"Ashe Abdool Bai manta Dani ba? Wow Nagode maka da Wannan gift din" dauka tayi taboye abunta....

Wani abun mamaki tunda Uncle G yakoma Bai Kira Zulaihat ba,itama Bata kirashi ba,Dan cewa tayi ai ita Yama laifi,shima abun yabashi mamaki Amma daurewa yayi yaga gudun ruwanta,Yaune Suna yaro dai Sunan Uncle G yaci,ana kiranshi young G,haka su Aunty Rahela  ke kiranshi,Suna fa ya hadu Wanda baije ba yayi missing Dan Uncle G yasaki kudi munci kaji....

*Koh Mom Anwar😉🤪😂*

Bayan Suna yaro sai Kara wayau yake,Dan ya dauko Jikin su Zulaihat gana Uncle G,Kuma haryanzu Bai kirata ba Kuma itama Bata kirashi ba,in yanason ganin yaronshi Aunty Hannafiya na yawansa yaron a status sai yayi saving yayi ta kallo, Zulaihat takusan yin arba'in Daman an tsaidaa magana da Aunty Hannafiya zasu koma Saboda tagama makaranta,ta Dan zauna da ita sannan saita dawo,yau saura 2days takoma Amma tarasa yadda zatayi tamai magana,Kuma batason y'angidan su susani,dabara nee yazo Mata tamai text ta in-box.....

*Assalamualaikum Uncle G,zamu dawo jibi insha'allah*

wayan na hannunshi,Yana gani yayi murmushi dayafi kuka zafi,hawayene suka zubo Mai,gogewa yayi sannan Yamata reply..... *Allah ya kaimu* Tana gani saita haushiri,Babu wani damuwa a ranta Dan a ganinta Bata Mai komaiba....

Kudi yamata transfer Wanda zasu Taho,ai kuwa haka akayi Ranan tafiya suka Kama hanya hadda katon agogon ta,Wani abun mamaki Uncle G baiyi daukin dawowanta ba,Dan Koh da tamai text Gasu a Airport,Driver ya tura akazo aka daukesu,abun yaso yadan dameta Amma saita basar tunda Daman basonshi take ba tausayinshi take,Suna Isa kaman batayi tafiya ba,Dan Uncle G akwai tsafta,gidan tsaf tsaf kamar akwai mace,Babu wani Abu Daya Bari Mai datti duk ya gyara ya wanke
su,hutawa sukayi sosai Dan har bacci Saida sukayi,Koh daya dawo ya tadda Suna bacci,girki yamusu Mai Rai da lfy Suka tashi suka ci abunsu......

Mamakine yakama Zulaihat dataga Uncle G ya canza Mata,inba tamai maganaba baya Mata,harkan gabanshi kawai yakeyi sai kuma yadauki son Duniya ya daurawa Young G,Zai iya Bata sama da awa Yana wasa da yaronshi batara da yagaji ba,yau wajan sati daya da dawowarsu Amma batasamu fuska awurin Uncle G ba,abun yafara damunta Dan Bata taba kawowa Uncle G zaiyi haka ba.....

Wani abune yafaru yau da daddare Dan Oga Zayyad yazo yin Dinner dasu sai suka bige da Hira shida Aunty Hannafiyan,Yana bata Labarin akwai wata yarinya dayake so Amma kaman hakalinshi baya kanta, Aunty Hannafiya ce tace
"Toh fah,Amma tunda kana sonta kayi hakuri ka dinga Jan ra'ayinta,in rabonka ce zaka aureta,kayi ta addu'a Amma" tana Gama magama sukaji muryan Uncle G Yana cewa "bazan hanaka addu'a ba,Amma wlhy indai in Raye Kuma ka yarda Ni abokinka nee toh bazaka aure ta ba" cikin mamaki Aunty Hannafiya tace "Koh meye dalili?" "Dalili shine Bazai Auri gangan jiki ba,zuciya na wani wuri ba"Yana Gama magana yawuce dakin shi tareda yaronshi.....✍️✍️.




By Tooraee 🥰🥰🥰

*(GOLDEN PEN)*

ZEEYABDOOLWhere stories live. Discover now